Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 221

Chapter 221

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

“Haba Mommy kin wuce neman taimako wajena.. Umarni kawai zaki bani.. Mommy ke fa uwace a wajena.. Abinda kikewa Mamy bazamu iya biyanki ba saidai muyi miki biyayya kaman yanda zamuyiwa Mamy.. Tin tasowarmu kike kula damu da mahaifiyarmu.. Mommy dan Allah ki daina cewa na taimakeki ina jin nauyin hakan matuk’a..” Mommy ta kuma share hawayen makircinta kafin tace “Ikram so nake ki saka min ido akan Safeenah... Idan da gaske tana bin maza dole mu taka ma hakan birki tin kafin Ta tafi gidan Mu’azzam, nasan bazaki so hakan Ta kasance ba.” Jiki a sanyaye Ikram Ta jinjina kai kafin Mommy taci gaba da fad’in “Bakiji zafin abin nan da nakeji ba amma babu yanda na iya ne.. Kullum so nake yaran nan su dinga koyi dake amma ko wa’azi kike masu isgilanci suke.. Ikram kiyita hak’uri dasu ‘yanuwanki ne gaba d’ayansu.” Ikram ta murmusa kad’an tana girgiza kai “Haba Mommy ni dasu duk d’aya ne. We are all humans and we make mistakes.. Mafiya kyaun masu laifi cikinmu sune masu tuba. Mommy cikin zuciyarta take fad’in shegiyar uwar iyayi da kilibibi. A fili kuwa jinjina mata kai tai kafin taci gaba da fad’in “Ki kula da wayarta abinda ke shiga yana fita.. Duk abinda kika samu ki sanar dani.. Amma kar kiyi yanda zata fahimci muna bibiyan al’amaranta..” Ganin Ikram d’in ta d’anyi shiru yasa Mommy murmusawa tace “Ni mahaifiyarta ce kuma Kema ‘Yaruwarta ce abinda muke ba bin diddigi bane taimakonta Zamuyi daga halak’an da take k’ok’arin kai kanta.. I hope zaki taimaka min Ikram.” Ta k’arashe idanunta na rau rau. A hankali Ikram Ta jinjina kai tace “Mommy zanyi duk yanda kika ce.. We will work together, I promise.” Mommy Ta murmusa harda rungumar Ikram kafin ta tambayi maganin mahaifiyarta. Mommy tai saurin girgiza kai tana fad’in “A’a haba ni zan bata maganinta.. Tashi kije kawai ki fara abinda na umarceki.. Kar ki mance this is our little secret.” Ikram Ta jinjina kai tana sakarwa Mommy murmushi kafin Ta fice. Mommy ta rakata da mugun kallo tana sakin huci “Shegiya uwar shishigi da iyayi.. ya k’are miki.. Daga yanzu kin gama shishigi da shiga abinda babu ruwanki.” Ta k’arashe tana mai ciro wayarta. Bugu biyu Danger ya d’aga “Muttaqa kana jina..” Daga d’aya b’angaren Danger yace “Ina jinki babbar Ya uwa mabada mama.. Mai kike so Ai yanzu.?” Mommy Ta jinjina kai tace “Ina yaron nan Sagir..?” Danger yace “Yana nan ana shirye shirye dan har iyayen yarinyar sun amince da batun aure..” “Ba wann na kiraka mu tattauna ba.. Magana ne akan wann yarinyar Ikram.. K’anwar Mu’azzam, tana nema ta tsaya min a wuya Ta hanani had’iyan miyau.. Itace babbar barazana na maganar da nake maka yanzu.. Tana da son bin diddigi da sanin komai.. Idan bamu kawar da Ita ba toh kuwa Tabbas asirina yana gab da tonuwa..” Danger ya bushe da dariya yace “Haba kar wata mitsitsiyan yarinya Ta baki tsoro.. Idan kinaso yau d’in nan sai na shigo har cikin gidan na farka wuyanta..” Mommy ta murmusa kafin tace “Lallai baka abu da lissafi.. Ka mance Ya’yanta Police Officer ne a detective for that matter.. Kasheta har cikin gida yana nufin tonuwar asirina ne domin kuwa duk wani trace sai wann shegen yaron Mu’azzam yabi ya gane.. I’ve already come up with an idea.. Abun shine na saka yarinyar Ta bibiya mun Safeenah kasan yarinyar shegiyar bin k’wak’waf ne da ita.. Zan turo maka lambar Safeenah, ka bawa wann yaron Sagir ya mata proposing business. Abun yayi kaman dai zai k’ulla kasuwanci da Companynsu, kasan Safeenah itace head of marketing department a companyn nasu dake nan birnin tarayya.” Danger ya katseta da fad’in “Ba satin sama ake d’aura auren Safeenah ba.. Ta yaya zata amince da wani business proposal.” Mommy Ta murmusa tace “Baka San Safeenah da San neman suna ba.. Nasanta da son birge mutane biyun nan mahaifinta da Mu’azzam.. Na tabbata idan kuka kira mata mahaukatan kud’ad’e kukace zakuyi investing ku saya products d’insu da gudu zata amsa tayin ko dan Ta birge Mahaifinta ta kuma d’aga darajarki Kampaninsu. Idan Sagir ya turo mata adireshi Ikram itace zata karance kuma ita zata Zo wann location d’in.. Sai mu gama da ita once and for all..” Danger ya jinina kai yace “An gama mai BAT.. Ina yarana da basusan uncle d’insu ba.. Kin hana na masu introducing kaina ne.. Da yanzu Sun sanni na sansu..” Murmushi Mommy tai kafin tace “In due time zasu sanka bayan mun gama da duk wanda suka sha gabanmu.. Yanzu kasan yanda za’ai aikin nan yayi kyau.. Bana so a sami wani mishkila..” Danger ya jinina kai yace “Ban tab’a failing d’inki ba kin sani.. Sann abubuwan da kika mun a rayuwa babu abinda bazan miki ba.. Ki saka a ranki anyi an gama..” Ta murmusa kafin tace “Shikenan bara na turo maka lambar Safeenah.” Suna ida wayar ta tura masa lambar Safeenah. Nan kuwa Sagir da Danger sukai ma Safeenah proposing business Ikram na kula da hidimanta kaman yanda Mommy ta umarceta. Safeenah na son amsar tayin kasuwancin ko dan ta birge Daddy sann clients d’in ta kula manyan Kamu ne wanda companynsu zasu amfan dasu sosai, bazataso tai masu asara su rasa clients ba. Matsalan mutanen sun saka date din had’uwarsu bayan aurensu da kwanaki k’alilan hasalima cikin week d’in Bikin ne.. Ikram na hankalce da ita idan zatai waya sai ta tashi ko cikin taron mutane ne sabida bata so wani ya fahimci kasuwanci take k’ullawa kar a dakatar da ita ace Amarya ce Ita, gashi mutanen sunce da ita kawai zasu tattauna kasuwancin idan ba haka ba kuma su janye. Ikram duk bata fahimci kasuwanci Safeenah ke k’ok’arin k’ullawa ba sabida abinda Mommy ta sanar da ita. Ga waya da Safeenar take akai akai kuma ba da Yayanta Mu’azzam ba, dik abinda ake ciki Tana sanar da Mommy.. Mommy tace taci gaba da saka ido har su gano mugayen da suka d’auke hankalin Safeenah wanda har lokacin aurenta bata rabu dasu ba. Safeenah ta bar wayarta saman mirror Ta shiga bathroom nan sak’on adireshi na yanda zasu had’u ya shigo wayar. Ikram ta d’aga wayar tana karanta sak’on wanda notification ya bayyana sa a saman screen d’in wayar. Cikin sauri Tai snapping notification da nata wayar ta d’auki hoton adireshin taje Ta nunawa Mommy. Mommy ta jinjina kai tana murmushi had’ida duban Ikram tace “You see, kinga magana ta ta fito fili ko.. kinga abinda nake fad’a miki ko.. Safeenah tana nema Ta tona mana asiri.. Yanzu zaki sake min taimako na gaba Ikram..” Ikram ta jinjina kai a hankali cikin sanyin jiki da rashin jin dad’in abinda ke faruwa. Mommy Ta dafata tace “Kar ki damu zamu taimaki Safeenah kinji koh.. Yanzu zakije wann location d’in da time d’in da suka saka da date da komai dan mu gano wanene wann mutumin mai neman lalata rayuwar auren Safeenah.” Ikram tai shiru kaman mai nazari.. Maiyasa Mommy zatace taje wann location d’in.? Mommy kaw kaman tasan tunanin mai take. Ta dafata tana rau rau da idanu “You promised me Ikram... Help a mother please.” Yanda Mommy tai maganar duk sai jikinta yai sanyi. A hankali Ikram Ta jinjina kanta “Zanjeni Mommy.”

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});