Chapter 181
Chapter 181
son cikin jikinta sama da ita, abin cikinta ne damuwarsa ba ita ba.. Kukanta a hankali yake fita maras sauti. Mu’azzam duk sai yaji babu dad’i musamman da yaga yanda ta duk’ar da kanta tana hawaye. Lokaci ne da ya kamata ace suna Farin ciki da wann babban kyauta da Allah ya basu ba k’unci ba. Da tasan yanda hawayenta ke masa rad’ad’i a zuciya da ta daina kukan. Ya d’an furzar da huci kad’an kafin ya mik’e daga saman kujeran ya zaune gefenta saman gadon, ya shigar da kanta cikin k’irjinsa yana k’ok’arin lallashinta. Ita kaw kaman wacce aka ce ta k’ara sautin kukanta. “Ya isa haka.. Hush now..” Yana maganar cikin sigan lallashi yana shafa kanta kad’an irin yanda ake ma yara idan suna kuka. Suna a haka Dr ya turo k’ofan Aunty Larai na biye dashi. Mu’azzam yai k’ok’arin janye jikinsa, yayinda Sadiya tai k’ok’arin tsaida kukan nata. Dr ya k’araso yai mata sannu had’ida tambayarta jikin nata ko akwai wani pain ko wani abu da takeji. Ta girgiza masa kai alamun batajin komai sai weakness da baza’a rasa ba.. Aunty Larai ta k’arasa wajen Sadiya tana mata sannu yayinda Dr da Mu’azzam suka fice suna tattaunawa. Duba d’aya Aunty Larai tai mata ta fahimci Sun kuma haurawa da mutumin nata ne. Ta murmusa cikin zuciyarta tana mai mata uzuri, dan tasan mace mai juna abun fushi sam baya mata kad’an. Bayan da drip ya k’are aka sallamesu, ana kiraye kirayen sallar isha suka iso gida. Har lokacin Sadiya a kumbure take, ko kallon yanda yake batayi.. Shi sam bai ma San ga laifin nasa ba, shi dai ya alak’anta fushin da take da kasancewarta mace mai k’aramin juna.. Dan yasan wann karatun na cewa mata masu ciki sunada saurin fushi. A haka kawai ma sai suyita fushi sann abinda bai kai ya kawo ba ma Sai ya sanyasu fushi. Ya kula kaman space take so hakan yasan koda suka iso gidan bai buk’aci su tafi tare ba, Umma kaw dika Farin cikin da take na dadd’an labarin Jika da zata samu daga d’iyar nata hakan bai hanata cewa saidai Sadiya ta tattara tabi mijinta ba tinda babu wacce ciki ya hanata zaman aure baza’a fara a kanta ba. Sadiya Ta fashe da kuka tana fad’in ita bazataje can gidan ba. Mu’azzam ya d’an girgiza kai kad’an, cikin risinawa yace “Umma ai hak’uri a barta a nan d’in ta k’ara jin k’arfi..” Umma tai k’wafa tana aika ma Sadiya dake faman ture turen baki mugun kallo “Ai kai kake biye mata take wani sangarcewa tana shagwab’e wa mutane. Kanta ne farau zata wani narkewa mutane.. Ta tashi ta wuce mu bamuda masauk’inta ma a nan..” Mu’azzam ya d’an kuma duk’awa yana fad’in “A yi hak’uri dai Umma, a barta a nan d’in..” Aunty Larai Ta janyo Sadiyar jikinta tana fad’in “Nifa a k’yale mun d’iya tinda an bamu lasisi.. Abi d’iyata a hankali dan D’an mutum ne sukutum cikin cikinta ehe.. Muje na sama miki wani abu ki saka a cikin koh..” Ta k’arashe rik’e da hannun Sadiyar wacce ke goge hawayenta da d’aya hannun. Mu’azzam da Umma suka bisu da kallo Umma na yin k’wafa. Sosai Mu’azzam ke jin dad’in yanda Aunty Larai ke kular masa da Sadiyarsa. Ya d’anyi gyaran murya yana mai mik’ewa “Umma ni zan wuce.. Zanjeni na taho mata da wasu ‘yan kayyayakinta.” Umma ta girgiza kai tace “Kaida Larai dai Kun d’aure mata gindi.. Ni mai zance Tunda kunfi k’arfina.” Murmushi kawai Mu’azzam keyi yana sosa kansa kad’an yana kuma bama Umma hak’uri. A haka sukai sallama da Umma ya fice. Ya tadda Assad waje yana jiran fitowarsa. Jikin motocinsu suka tsaya Assad na masa ‘yar tsiya da zolaya. Saidai gaba d’aya yanayin da yaga Mu’azzam d’in ciki yasan definitely akwai abindake faruwa. “Wai lafiya duk na ganka haka nan..? Waima tsaya Ina ka shige ne mukaita neman wayarka.. Banjika ba Throughout the day. Nasan nasan dai munyi waya kace zaka duba Prison wajen Yusuf.. Ban sake jin d’uriyarka ba.. Ko wani classified mission d’in ne ya rik’eka..?” D’an furzar da huci yai yana shafe fuskarsa da tafukan hannayensa “Komai ma ya faru yau d’in kaikam..” Ya fad’i yana d’an dafe motarsa kad’an suna fuskantar juna shida Assad. Assad ya gyara tsayuwarsa “Ban gane ba.. Wane irin komai ma ya faru..?” “Abubuwa da dama Assad..” Ya fad’i yana d’an rage girman idanunsa yana jinjina kansa kad’an “Na fad’a maka Safeenah nada ciki..?” Assad yai saki baki yana dubansa, sai kuma ya zaro ido yana furta “Wow, da gaske..” Yai maganar yana murmushi lokaci guda yana k’arawada “Ah mutumina baka wasa, irin wann k’ok’ari haka lokaci guda.. Double goals at a time, Wa yake irin haka sai d’an baiwa.. Ce min zakai na soma Kiranka Yaya dan har zaka wuceni ni mai guda d’aya.. Kaga Baban ‘yan double..” Shirun da yaga Mu’azzam yayi ne kansa kife ya d’an sanyasa dakatawa da zolayar tasa. Ya sinkayo muryar Mu’azzam d’in naci gaba da fad’in “She was pregnant kafin Mommy ta cire cikin..” Assad ya tsaya Cak da ‘yar zolayarsa yana duban Abokin nasa, sai kuma ya girgiza kai yace “Ban fahimta ba.. Wane irin kafin Mommy Ta cire cikin.. I mean mai hakan yake nufi..?” Mu’azzam ya jinjina kai yana duban Assad d’in “Eh kaji daidai.. Kafin Mommy Ta cire cikin right in front of me.. Assad Mommy Ta bawa Safeenah pills na cire ciki akan idanuna, Inaji Ina gani gudan jinina na fita yana bin k’asa And I couldn’t do anything to save my child.. I couldn’t do anything to protect that innocent soul that was only caught in the middle..” Muryarsa ya carke sabida tsananin b’acin rai. Ya d’an lumshe idanunsa kad’an had’ida kauda FUSKA gefe yana sakin numfashi a hankali. Assad da Mamaki ya kasa sakesa, girgiza kai yake yana duban abokin nasa “How is this possible.. Waima ta ya haka zai kasance.. Mommy tai aborting cikin Safeenah akan idanunka.. But Safeenah is her daughter right..? Ta yaya zata uwa zata cutar da d’iyarta irin haka..?” Mu’azzam yaci gaba da jinjina kansa a hankali still yana duban gefe “Ta aiwatar da haka ne dan Ta d’auki fansa akaina, da duk abubuwan da na aikata masu itada Safeenah a cewarta..” Ya d’an maikaito yana duban Assad kafin yaci gaba da fad’in “Amma mai na aikata masu Assad..? Mai na aikata wa Mommy da tsanani da zata nuna min irin wann k’iyayya k’iri k’iri.. Shin kulle Safeenah da nayi ne lokacin da binciken mutuwar Ikram ya biyo kanta ko kuwa sakin da na mata akan idon Mommy ne..? Kodai auren da nayi ba tareda saninsu bane..? Assad cikin abinda na lissafo wanne ne yakai girman abinda Mommy Ta aikata mun.. Assad ban kashe mata kowa nata ba.. Maiyasa ta zab’i ta kashe bawa akan idona..? And bai tsaya a nan ba, yau d’in na kuma fahimtar wani abu gameda Mommy..” Yai fasali su duka biyun suna duban juna shida Assad kafin ya sanar da Assad dik abinda Musaddiq ya sanar dashi gameda Mommy. Mamaki da tsoron mutanen duniya ya kuma kama Assad. Yayinda Mu’azzam yaci gaba da fad’in “Assad matar nan tayi niyyan cutar da mahaifiyata bayan tsawon shekarun da ta d’iba da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243