Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 216

Chapter 216

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya rasa Nuratu ya sadaukar da soyayyarta ma D’anuwansa sai magana soyayya da aure ya fita kansa, dan Nuratu ita d’aya ce sann tin sanda ya rasata zuciyarsa ta dasashe tai duhu indai abinda ya shafi soyayya ne. Baijin akwai fitilar da zata kuma haskata.. Baijin akwai wata mace da zata kuma haska zuciyarsa. Mahaifin Hajara ya nuna yana so ya basa auren Hajara. Ba d’abi’arsa bace cewa a’a ma Babba uwa Uba ga Inne ta taso masa da maganar aure ganin yafi son zaman Abuja tin sanda suka bud’e Gamji Dairy Factory a Abuja.. Shi kuma ba komai yasa yafi son zaman Abuja ba Sai dan baya so ya dinga ganin Nuratu tinda ita d’in matar D’anuwansa ce kuma ta haramta a garesa matuk’a D’anuwansa na aurenta..Sann ko tinaninta ma saida yai da gaske da addu’o’i kafin ya daina mafarkanta da tinaninta.. Koda ace ba D’anuwansa take aure ba haramun ne tunaninta a garesa kasancewarta matar aure. Da kyar ya samu Allah ya taimakesa tinanin Nuratu ya daina bijiro masa Amma har dai zai sakata a idanunsa dole yaji wani abu ya gifta masa, dole yaji wani haske ya haska b’angaren zuciyarsa koda na sakanni ne.. wann wani abu ne da Allah ya gani yayi iyaka k’ok’arinsa amma ya kasa, sann muddin Nuratu D’anuwansa take aure dole ya dinga ganinta lokaci zuwa lokaci.. Marwan ya shiga damuwa sosai yana tsoron kar Ubangijinsa yai fushi dashi. Nuratu ba tasa bace kuma ita d’in ta haramta a gareshi...Ya kamata ya amshi wann K’addarar kaman yanda ya amshi k’addarar sadaukar da soyayyarta. Cikin k’ok’arin ganin ya guje ma ire iren wann tunani da zuciyarsa ke bijiro masa yasa yai Na’am da auren Hajara d’iyar Malam Ba’i Watak’ila auren zai iya Sa ya mance Nuratu gaba d’aya. Toh ga Inne ma bata son zamansa a Abujan Babu aure hakan yasa bai k’asa a gwiwa ba, nan take ya sanar dasu Inne ya samu mata gashi kuma mahaifinta abokin Baffansa ne da sukai Tsangaya tare dikda cewa Inne ba wani san aurensa da Hajaran take ba amma hakan yafi mata zamansa a Abuja babu aure. Ita tafi so ya nemo ‘Yar babban gida kaman yanda shima yake D’an Babban gida, babu yanda ta iya tinda Hajaran ya kawo nan ta amince da batun auren. Hajara Taita magiya wa Malam Ba’i cewa ayi a saka aurensu da Marwan dan gani take kaman Malam Ba’in ba wani son auren yake ba, kaman ma so yake a rushe maganar.. Hankalinta ya mugun tashi ganin tayi babban sa’a da dacen samun Miji irin Marwan Gamji wanda ya had’a komai da zai iya neman ko wacce irin mace.. Da k’yar Malam Ba’i ya amince zai saka Rana amma da sharad’in zai sanar da Marwan da iyayensa gaskiyan cewa ba shi ya haifeta ba shima a titi ya tsincesu itada D’anuwanta Muttaqa.. Aiko Hajara bataso ya tona mata asiri balle uwar Marwan tace an fasa auren tinda batada asali balle tushe. Ita kaw a yanda take jin son Marwan komai zata iya yi.. Wani rana K’aninta Muttaqa ya dawo gida yayi shaye shayensa ya taddata tana kuka nan take sanar dashi ga abinda Baba Ba’i yace kaman yanda suke kiransa. Mutaqqa yace “Kam Burauba wann gidan masu kudin zaki bari wann D’anisakan tsohon ya miki sanadi wanda nasan ba ke kad’ai ba har ni zan warke idan kikai aure a ahali irin na Gamji.. Wllhi trailer na Wiwi zan dinga sauk’ewa a Birnin tarayya.. Kar ki damu babu wanda zai tab’a sanin ni k’aninki ne Sana’ata kawai zan dingayi idan kika bani jari.. Ai kawai mu murk’ushe D’anbanza mu gama dashi.” Ya fad’i yana wani bubbud’e hannaye yana tangad’i. Hajara ta zaro idanu tace “Amma Muttaqa mutumin nan fah shi ya taimake mu sanda muka kashe iyayenmu da gobaran da muka kunna ni da kai kan Muna kokawa akan gayan tuwo.. Idan muka kashesa ai mun masa butulci..” Tsaki Muttaqa yaja yace “Ina butulcin yake.! Ki kira min shi naci Buraubansa.. Ki tsaya kiyi ma kanki.. Yo mun kashe namu iyayen ma garin kokawa balle wani D’aniskan tsoho mai nema ya mana bak’in ciki.. Ke ni fah ko cikin abokai Danger ake kirana.. Billahillazi dik yanda na taka bala’i ne..! Wllhi tinda na tashi wutan da ya kashe iyayena babu uban da bazan kashe ba..” Hajara Ta jinjina kai tace “Gaskiyanka ne Danger.. Bani mancewa garin kokawa ni da kai muka ture acibalbal ya k’ona iyayenmu har lahira cikin bukkansu muka rasasu.. Sann ‘Yan k’auyenmu suka koremu daga kauyen.. Toh kuwa da na rasa Marwan Gamji wllhi gwara na murk’ushe wann Shegen Dattijon kawai mahassadi mai nema ya min bak’in ciki.” Muttaqa ya bushe da dariya kafin suka shirya yanda zasu kashe Malam Ba’i.. Dare yanayi suka shiga suka dannesa da pillow, Hajara Ta rik’e gefe d’aya Muttaqa ya rik’e gefe d’aya suka gama da Malam Ba’i. Koda labarin mutuwan Malam Ba’i ya riski Marwan da ahalinsa basu janye k’udirin auren Hajara ba, dangin Malam Ba’i su suka bada auren Hajara ma Marwan Gamji bayan Muttaqa ya gargadesu da cewa dik shegen da ya tona ma ‘Yaruwarsa asiri Sai ya tsire masa wuya. Hakan kuwa akai ko tari babu wanda yayi akan asalin Hajara.. Akai aurenta da Marwan Gamji ba tareda sunsan tanada wani D’anuwa Muttaqa ba. A nasu tinanin ita kad’ai ce d’iyar Malam Ba’i. Anayin aure basu jima ba suka tafi Abuja. Saidai duk irin soyayyar da takewa Marwan Gamji a nasa b’angaren ba haka bane. Yanda tai zaton zata iya canza miskilancinsa abu yaci tura ga wutan k’aunarsa kullum ruruwa yake cikin zuciyarta. Tana tsananin son Marwan Wanda dashi da dukiyar ahalinsu batasan waye tafi so ba, idan aka ajiye mata dukiya aka ajiye mata Marwan batasan waye zata zab’a waye zata bari cikinsu ba. A haka suna zaune ta kula Marwan bai faye son zuwa Adamawa ba. Saidai ita yakan barta ta tafi taje ganin gida.. A nan take samu taga D’anuwanta Muttaqa idan ta tafi Adamawa. Dik tafiya da zatai sai ta kai masa Aiken kud’ad’e da shike a wancan lokacin babu wani ci gaba na ture turen kud’ad’e through bank account masu asusun banki ma Sai wane da wane ba kowa da kowa bane. A haka Muttaqa ke bunk’asa kasuwancinsa na miyagun k’wayoyi har ya soma kafuwa kan k’afafunsa. Bayan lokaci k’ank’ani ya tattara ya bar zaman Adamawa yau shine can gobe shine nan yana kasuwancinsa na saida miyagun k’wayoyi yana ci gaba da bunk’asa had’ida zama rik’akk’en D’antadda. A haka Hajara bata gane ma Marwan har suka fara hayayyafa.. Juyin duniya idan Hajara zatai Marwan ya sanar da ita abinda ke damunsa bazai sanar da ita ba. Ta rasa wani irin miji take aure wanda aikinsa ma ya fita mahimmanci a wajensa, ga azaban k’aunarsa da kullum yake ruruwa cikin zuciyarta tana jin babu abinda bazata iya ba Ta mallaki zuciyarsa kaman yanda Ta mallaki gangar jikinsa da katafaren gidansa. Ta soma tunanin ko wasu Matan ke d’auke masa hankali a waje amma ta kula kaman matan ma basa gabansa dan tasha gwadasa amma bata ganin komai.. Daga k’arshe ta yanke shawarin tambayarsa abinda ke damunsa tana kuka tana masa magiya cewa ya sanar da ita idan ta gaza ta wani waje ne

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});