Chapter 131
Chapter 131
wajen kwanciya. Jiki a sanyaye Ajidde ta kwanta tana tunanin gamuwarsu da Mu’azzam dan tasan wnn karon irin kallon da taga ya mata Allah ne kawai zai ceceta. ** Washe gari kaw sassafe ta fito zata je gida tazo da magani. Tana tafe tana sand’a kaman b’arauniya sai waige waige take.. Kaman daga sama taji ance “Ke.!” Tai saurin juyowa a razane tana duban yanda ta jiyo muryar. Zuciyarta yai wani irin yankewa sakamakon hangosa da tai tsaye bayanta yana sanye da tracksuit alamun morning jugging ya fito. Jikinta ya d’auki rawa ganin yanda ya had’e rai sosai yasha mur. “Ni sa’anki ne..?” Ya tambaya yana dubanta Tai saurin girgiza kai alamun a’a. Sai kwantar da kai k’asa take tsaban tsoro. Yai mata K’uri yana dubanta, take ya tuna farkon zuwansa da ita ya soma had’uwa har taso masa sata sai yanzu kamanninta na wancan ranan ya bayyana masa.. Wato Ta jima tana shiga huruminsa since day one.. Ya zama dole ya taka mata Burki ta yanda nan gaba hanyar da yabi cikin gidan saidai Ta kaucewa wann hanyar. “D’ago kanki ki fad’a mun ni da ke waye b’arawo..!” Tai saurin d’agowa a zabure jin abinda yace sai kuma ta girgiza kai da sauri alamun a’a. Yace “Kinsan sarai mai nake nufi b’arauniya.!” Ta kuma d’agowa a d’an tsorace tana kuma firfito da idanu. “Daina kallo na da wann idanun naki..!” Ya daka mata tsawa da fad’in haka. Lokaci guda yai mata nuni da bishiyar mangoron da taso bud’e masa jaka a k’ark’ashinta “Kin tuna ko in tuna miki..?” Ya k’arashe yana zaro k’aramar piston cikin rigarsa. Wane irin zabura Ajidde tai zata saki k’ara ya d’aura yatsarsa guda saman labb’ansa yace “Idan kika ce pit sai na fasa kanki da bindigar nan.” Ta rik’e labb’anta Duka biyu da k’arfin gaske tana jin kuka gadan gadan na zuwa mata, lokaci guda take girgiza kai alamun ta tuba. “Dama ni tin da na ganki na fahimci kinada suffar criminals.. Yau kwanakin ki ya k’are a gidan nan.. Shige muje..” Ya k’arashe yana nuna mata hanya. Hawaye na zubo mata take tafe hannayenta duka biyu rik’e da labb’anta sabida tsananin tsoro shi kaw Mu’azzam na biye da ita rik’e da bindiga. D’akin da ake aje manyan shanayen gidan gonar suka shiga. Kana ganin Ajidde zaka fahimci Ta tsunduma cikin tsananin tsoro wanda bata tab’a shiga irinsa ba. Yasha mur sosai yana dubanta rik’eda bindiga. Jikinta sai rawa yake tana rik’eda labb’anta tana zuban hawaye. Drum Babba da ake zuba ma shanu ruwa ya nuna mata yace “Ke danna kanki cikin ruwan nan..!” Ajidde ta zaro idanu waje ta shiga girgiza kai, sai lokacin ta iya bud’e baki da muryarta dake tsananin rawa “Dan Allah na tuba.. Wllhi bazan sake ba.. Dan Allah kamin rai.” Bindiga ya d’ana mata a k’eya yace “Idan baki danna kanki cikin ruwan nan ba sai na fasa kanki da bindigar nan..!” Jiki na rawa Ajidde Ta rintse idanunta had’ida tura kanta cikin ruwan.. Ga Mu’azzam tsaye kanta da bindiga ba abun ta d’ago kanta ba.. Saida ya ta fara fiki fiki kaman kaman an jefa kaza cikin ruwa alamun galabaita kafin ya d’aga bindigar yace “D’ago kanki..” Ajidde ta d’ago kanta tana shak’an numfashin azaba tana fitar da iska daga bakinta alamun ta jigata tana bud’e idanunta da suka jik’e da ruwa da k’yar. Ya kuma danna mata bindigar a k’eya yace “Maida kanki..!” Ta sake masa kuka tana rok’onsa dan Allah yai hak’uri ya k’yaleta. “Ke ina wasa dake ne.. Idan baki maida kanki ba Sai na d’ana miki harsashin nan..!” Ya fad’i cikin kakkausar murya yana firfito da idanunsa. Babu shiri Ajidde tana kuma maida kanta cikin ruwan a jigace.. Haka ya dinga mata saida ya tabbata Ta jigata sosai. Kafin ya nuna mata gefe yace “Tsuguna..!” Babu musu ta tsuguna jiki har na rawa tana kuma matsan hawaye ga kanta da fuskarta sharkaf a jik’e. Ya gyara tsayuwarsa yana maida bindigarsa cikin aljihu “Kinsan sunan wann horon..?” Tai saurin girgiza kai tana hawaye. “Wann horon irinshi ake ma b’arayi irinki a police station.. Tashi muje ki fad’a masu wacece ke kafin a dangana dake ofishin ‘yansanda a kulleki..” Ajidde Ta mik’e tana kuka tana fad’in “Wllhi ni ba b’arauniya bace dan Allah kayi hak’uri.. Na rantse da Allah ni ba b’arauniya bace.” “Shut up..!” Ya daka mata tsawa wanda ya kuma sanyata had’iye kukanta. Ya nuna mata k’ofa yace “Shige muje kafin na fasa idanuwankin nan..!” Cikin sauri had’ida rawan d’ari ta fice sabon kuka na zuwa mata. Ta window Shemau ta hango Ajidde biyeda Mu’azzam sun nufi sashen Inne. Babu shiri ta mik’e ta nufo bayansu. Tin daga hanya Inne ta hango Ajidde Mu’azzam na biye da ita, daga yanayin data hangosu ta fahimci ba lafiya ba. Aiko suna shigowa parlorn Inne ta mik’e tana tambayarsu lafiya. Mu’azzam ya nuna mata k’asa yace “Tsuguna a nan..!” Babu musu Ajidde ta duk’a tana kuka. Inne ta tsaresa da idanu tana jiran ba’asi. Mu’azzam ya dubi Inne yace “Da alama baku San wa kuka kawo gidan nan kuka ajiye ba Inne.. Wannan yarinyar b’arauniya ce ba mai magani ba.. Dama ni tun farko ban yarda da ita ba..” Ya dubi Ajidde dake duk’e wajen tana hawaye ya daka mata tsawa da fad’in “Ke.! bud’e bakinki ki fad’i cewa ke b’arauniya ce.!” Inne ta dakatar dashi da fad’in “Haba Modibbo.. Wane irin abu ne zaka saka ‘yar talikan nan gaba kana tuhumarta da sata.. Awho dan Ta maka ihun b’arawo jiya shine yau kaima bari ka kirata b’arauniya.. Ko dan kaga tufafin matarka jikinta.?” Mu’azzam dake faman aikawa Ajidde mugun kallo daga nan yana take duk’a tana hawaye yace “Inne yarinyar nan b’arauniya ce.. Itace yarinyar da ta tasamma min sata kwanakin baya Ran da nazo gidan nan..” Ya kaikaito ya dubi Ajidde yace “Ke.. Ki fad’a mata cewa ke b’arauniya ce.” Ya daka ma Ajidde tsawa da fad’in haka. Kafin Ajidde takai ga basa amsa suka sinkayo muryar Musaddiq ya doso wajen yana fad’in “Ita ba b’arauniya bace..!” Gaba d’aya suka juyo suna duban Musaddiq dake nufosu cikin tsananin dakewa. Mu’azzam ya d’an tsaresa da idanu kafin yace “You don’t know anything Musaddiq.. Just stay out of this..” Musaddiq dake sakin huci dab kusan Mu’azzam d’in ya tsaya suna fuskantar juna lokaci guda yake furta “I told you she’s not a thief.!” Yanda yake maganar da zafin rai yasa Mu’azzam tsaresa da idanu yana dubansa, ya d’an girgiza kai kad’an kafin yace “Are you alright..?” “Garau nake..! Na fad’a maka ita ba b’arauniya bace.. Or did she steal from you..?!” Yai maganar yana duban cikin idanun Mu’azzam. Mu’azzam ya girgiza kai yace “She didn’t amma tayi kusa.. And for that zata bar gidan nan dan bamu San wace irin criminal bace ita.. Bamu buk’atar maganinta..” Musaddiq ya katsesa da fad’in “Babu yana zataje.. Sabida ita mutumiyar kirki ce.. Kuma Aunty Nuratu tana buk’atar maganinta..!” Aunty Shemau ta zaro idanu waje tana kame k’irji, mai Musaddiq yake nufi da cewa Nuratu tana buk’atar maganin yarinyar.. Kodai Musaddiq yasan shirinsu ne itada mahaifiyarsa..? Muryar Mu’azzam ne ya kaste mata tunanin nata. Ganin yanda yake amsa masa magana yasa ya kuma karkatowa yana duban Musaddiq d’in “Are you
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243