Chapter 209
Chapter 209
nan sanda Bincike ya fad’a kanta.. Tabbas wann ya kuma tabbatar masa da abinda yaketa gujewa yana k’in aminta.. Kaman yanda makashin mahaifinsa ka iya zama d’aya daga cikin ahalinsa haka nan makashin Ikram na cikin ahalinsa.. Hular Musaddiq d’in da ya tab’a tsinta a business location d’in Danger ya kuma tunawa.. Yai saurin rintse idanunsa yana mai kauda kai gefe yana jin zuciyarsa na masa wane irin d’aci. Saida yai k’ok’arin saita kansa kafin ya k’arasa wajen Musaddiq d’in. Fuskarsa a matuk’ar tsume. Ya tura masa kujera da k’afarsa yace “Tashi ka zauna.” Musaddiq dake rawan d’ari ya d’ago da k’yar yana duban Mu’azzam d’in Sai yaga kaman an canza D’anuwan nasa ne. Jikinsa yaci gaba da kyarma cikin wane irin yanayi mai cikeda tsananin tsoro. Da kyar ya iya zama saman kujeran har lokacin wani irin duba Mu’azzam d’in ke aika masa. Yana zama Mu’azzam ma ya janyo kujera ya zauna ba tareda yace komai ba. Hoton Danger ya aje saman table d’in yana duban Musaddiq “Tell me ina yake..? Ina zamu samesa.?” Girgiza kai Musaddiq yake yana furta “Ban.. Ban sani ba.. Wllhi ban Sani ba.. Ban sanshi ba..” Tsawa Mu’azzam ya daka masa yana mai buga table d’in “Shashantar dani dakai na tsawon watanni basu isa ba..!” Yaci gaba da huci a hankali yana furta “Kar ka kuskura..! Kar ka kuskura.!” Yana maganar yana jinjina kai a hankali. Cikin zuban hawaye Musaddiq ke fad’in “Wllhi ban sanshi ba.. Ban san su waye suka kashe Ikram ba nasan dai ni ne mutumin da ya lalata mata rayuwa kuma yaci zarafinta amma wllhi Bansan su waye suka kasheta ba.” “Shut up.! Shut the hell up.!” Ya kuma fad’in haka yana buga table d’in hawaye har na tsartowa daga cikin idanunsa. Lokaci guda yake ci gaba da fad’in “Kar ka yarda ka raina mun hankali a karo na biyu.. Wann hular taka shaida ce da na samu wajen Danger..!” Ya k’arashe yana nunama Musaddia d’in hoton da sukai su biyu Musaddiq sanye da hular. Musaddiq yaci gaba da girgiza kai yana hawaye “I was wearing it when the incidence happened.. Kuma na rasata ne tin ranan da abin ya faru.” Mu’azzam yaci gaba da jinjina kai yana furta “Amma ranan na ga wann hular a d’aninka ya akai hular Ta dawo wajenka.?!” “Mommy ce ta sake saya mun irinta exactly bayan na rasa wancan dan kar ka zargi wani abu..” “Mommy.!” ya furta a hankali kafin yaci gaba da fad’in “Ya akai Mommy ta sani..? Tell me all the details.” A hankali Musaddiq ya soma karanto masa duk abinda ya faru. Hawaye na gangaro masa. Mu’azzam d’inma da k’yar yake saurara yanaji kaman zuciyarsa zata tarwatse. “Ka tashi ka tsinci kanka a gida.?” Ya tambaya yana duban Musaddiq. Musaddiq ya jinjina kansa a hankali alamun eh. “Toh ya akai ka tafi gida..? Waye ya kaika gida..?” Sai ya d’ago ya dubi Mu’azzam d’in dan harga Allah bayaso yai incriminating Mommy dan ko babu komai ita d’in mahaifiyarsa ce. Mu’azzam ya kuma jefa masa tambayan cikin kaushin murya wann karon yana mai kuma buga teburin wanda har saida Musaddiq d’in ya firgita. Ya rintse idanunsa yana hawaye yake furta “Mommy..! It was Mommy..! Mommy itace ta kaini gida..” Mik’ewa tsaye Mu’azzam yai yana jinjina kai “That woman..! Itace.. Ita ce ta aikata komai..!” Lokaci guda ya soma jada baya yana k’ok’arin ficewa Daga interrogation d’in. Musaddiq yaci gaba da hawaye yana furta “Please have mercy on her..” Ko sauraronsa Mu’azzam bai tsaya ba ya fice cikin sassarfa kaman zai kifa k’asa yana neman layin Assad. Nan yaga kira da bak’uwar lamba na shigo masa. Ya d’aga yana mai k’arawa kunnensa. Daga d’aya b’angaren matar ta soma fad’in “Sunana Hajiya Faty Mijinyawa wacce kazo gidanta kwanaki kana neman Hajara.” Mu’azzam ya jinjina kai yana fad’in ya ganeta. Hajiya Faty taci gaba da fad’in “Akwai abu mai mahimmanci da nake so na baka, idan zaka samu hali maza maza ka fito ka taho Gidana dan Ina tsoron ficewa kar wani abu ya faru.” Cikin sauri yake jinjina kai yana fad’in gashi nan tafe. Daidai lokacin Assad ya k’araso. A gurguje Mu’azzam ke sanar dashi abinda ke faruwa lokaci guda yake fad’ida Assad “Maza maza ka tafi gidan Daddy kar matar nan tai escaping.. Kaje ka tabbata she doesn’t escape ni kuma zan tafi gidan Hajiya Faty yanzu..” Assad yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Copy.” Cikin sauri ko wannensu ya nufi abin hawansa. A can b’angaren su Sadiya kuwa fitowar Umma kenan zata nufi kitchen ta hango alamun coins guda biyu saman kujera. Gabanta ya yanke ya fad’i.. Ta soma takowa a hankali ta nufi yanda take hango coins d’in Sai k’yalli suke zuciyarta naci gaba da yankewa. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *76* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* A hankali take duk’awa tana kuma duban coins d’in dake aje saman kujera hawaye na ciko idanunta lokaci guda hotunan abubuwan da suka faru dasu na gifta k’wayan idanunta.. ‘Yaruwarta Yayarta take hangowa da lokacin da Ta rasata... Takai hannunta dake tsananin rawa a hankali tana shafa coins d’in. Hawaye d’aya na bin d’aya suna gangaro mata.. Ta d’aukesu cikin hannunta tana kuma juyasu hawaye basu daina gangaro mata ba. Tana nan zaune wajen Aunty Larai ta fito daga kitchen ta nufo parlorn, nan ta hangi Umma duk’e wajen tana hawaye. Aunty Larai ta k’araso da sauri tana tambayarta lafiya meke faruwa. Coins d’in Umma ta d’ago ta shiga nuna mata hawaye d’aya na bin d’aya “Wann sisin kobon shine alama da aka d’aura mana.. Shine alaman da na jima ina ajiye dashi tsahon shekarun nan domin na dinga tuna ‘Yaruwata dashi.. Larai nasan nawa guda d’aya ne toh daga ina wann ya fito.. Ya akai na sake samun irin alaman.? Ya akai sisin kobon suka zamto guda biyu.?” Ta k’arashe cikeda kad’uwa tana nunawa Aunty Larai. Sadiya da fitowarta kenan tai tsaye tana duban Umma rik’eda coins.. Sai ta k’araso da sauri tana duban coins d’in.. Ta shiga nuna coins d’in yatsarta tana fad’in “Umma dama wann shine alamar da aka d’aura maku a jelar gashinku keda ‘Yaruwarki..?” Umma tai saurin jinjina kai “Wann alama irinshi aka d’aura mana dama duk wata budurwa dake cikin jirgin.” Sadiya ta tina a hannun Mu’azzam jiya taga yanata juyasu. Ta d’an girgiza kai kad’an tana ci gaba da nuna coins d’in. Muryar Umma ne ya katse mata tunaninta “Ya akai naga guda biyu..?” Ta kuma dubansu tana murmushi kafin taci gaba da fad’in “Yaruwata.. ‘Yaruwata tana raye k’ilan.. Bata mutu ba..!” Hawaye sukaci gaba da gangaro mata tana hawaye. Lokaci kuma tai tsaye tace “Amma.. Ya akai suka zama guda biyu..? Waye ya ajiyesu a nan..?” Sadiya Ta girgiza kai tana duban mahaifiyar tata sai kuma tace “Umma.. Wann ai hannun Mu’azzam na gansu jiya.. Shi ya mance a nan.” Ta fad’i tana duban Umma dan ita tama mance cewa bata so Umman ta d’ago nan gidan Mu’azzam d’in ya kwana. Umma ta shiga girgiza kai tana duban Sadiya “Mu’azzam..! Mu’azzam fah kika ce.. Shi yazo da wad’ann..?” Sadiya ta jinjina kanta a hankali “Hannunsa na gansu.” Cikin sauri Umma ta mik’e tana fad’in “Ina Mu’azzam d’in.. Inaso na tambayesa ina ya samu wann alama.. Watak’ila ‘Yaruwata bata mutu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243