Chapter 133
Chapter 133
rakiya zuwa b’angaren bata sanya angon nata a idanunta ba, har dare ya soma ja, Ta mik’e ta gabatar da sallar isha da batayi ba. Tana nan zaune saman darduma taji alamun shigowarsa dan taji kaman tab’a k’ofar parlorn. Gabanta ya fad’i, bugun zuciyarta na k’aruwa. Bata tashi saman darduman ba saima tsintar kanta da tai tana kuma gyara zaman tahiyar nata kaman dai bata sallame sallar ba. Tanajin alamun bud’e d’aya k’ofar d’akin da yayi dan dama d’akuna biyu ne sai parlor da kitchen a section d’in. Ya b’ata lokaci a d’aya d’akin tana nan zaune tamkar wacce aka dasata. Jim kad’an taji alamun ana tab’a handle d’in d’ajin da take, bugun zuciyarta ya k’aru.. Sai k’irga yatsun hannunta take kai kace tasbihi take a zahiri alhali ita kanta bazatace ga tak’amaimen abinda take ba. K’amshinsa shi ya rigayi muryarsa mata sallama. Ta lumshe idanunta a hankali tana mai amsar sallamar nasa can k’asa dan ba lallai bane ma idan yaji. K’arasowa yai ya zauna bayanta yana jira Ta sallame. Ita kaw tinda taji alamun ya zauna sai ta k’asa katab’us taci gaba da motsa ‘yan yatsunta da take. Sosai suka d’auki lokaci haka, k’arshe gyaran murya yai kad’an yace “Madam a rage sauran addu’an mana muma mu samu..” Ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta tana murmusawa. Shima d’in murmushin ne saman fuskara ya mik’e ya k’araso gabanta, ya zauna ya nad’e k’afafunsa irin zaman cin abinci. Lokaci guda ya mik’a hannayensa ya janye nata hannayen da ta rufe fuskarta dasu. Da k’yar ta iya d’ago k’wayan idanunta tana dubansa. Yana sanye cikin jallabiya fara k’al irinta Larabawa. Shid’inma ita yake duba kyakkyawan murmushi saman fuskarsa. Sai kuma ta dad’a Murmusawa tana maida nata idanun k’asa. “Mrs Mu’azzam Gamji.!” Ya fad’i yana dubanta still murmushin ne saman fuskarsa. Bata amsa ba sann bata d’ago ta dubesa ba saima sakin kyakkyawan murmushi da take. “D’ago ki kalleni. Ba wani bane ni ne nan Mr Inspector.. And we are going to push through with our mission right this moment..!” Ya d’an k’arashe a dake. Ai bata San sanda ta d’ago tana dubansa a d’an tsorace jin yanda Yai maganar. Taga ya tsime yana dubanta, ya koma mata Mr Inspector data soma sani. Take tsoro ya wanzu saman fuskarta. Ganin haka ya sanyashi sakin murmushi kad’an dan dama reaction d’inta yake son gani. “Kar ki damu I promise you.. This will be the best mission ever.” Ya fad’i yana rik’o hannayenta cikin nasa. “Tashi muyi sallah..” Ya k’arashe yana mai mik’ar dasu tsaye gaba d’aya. Ta d’an d’ago ta dubesa kad’an a d’an shagwab’e tace “Ni fah nayi sallah..” Ya jinjina kai yace “I know.. Zamu sake wani ne..” Ta sadda kanta kad’an sanda ya shige gaba dan yi masu limanci. A natse ya daidaita tsayuwarsa ya tada kabbaran harama dan sallar nafila ba’a mata ik’ama kaman sallar farilla. Cikin natsuwa ya jasu sallar suka sallaci raka’a biyu kaman yanda yazo a sunnah. Bayan sun ida ya d’aura hannunsa na dama saman goshinta ya karanto addu’an neman alkhairi da tsari daga sharri. Ya d’anyi gyaran murya kafin ya ambato sunanta cikin wane irin siga wanda ya kuma kashe mata jiki had’ida haifar mata da rauni. Mu’azzam yaci gaba da fad’in “I have a lot to tell you wanda ba lallai daren nan ya ishemu ba.. Amma kafin nan Ina so kije wancan d’aki mai kallon wann akwai abinda zaki d’auko min cikin d’akin..” Ta d’an dubesa kaman tana son rambayarsa mai zata d’auko masa sai kuma ta tuna jawabin Aunty Larai cewa kar Ta tab’a masa gardama kan abinda bai sab’awa shari’a ba. Ta yuwu wann assignment ya bata ba tareda ya fayyace mata ga abinda zata d’auko masa ba. Idan tana son cin assignment d’in Toh tayi abinda yace d’in without asking questions.. Kai tsaye ta jinina masa kai kafin ta nufi k’ofa kanta a k’asa. Zuciyarta sai tsinkewa yake tana tinanin mai zataje d’aukowa ba tareda ance ga abinda zaki d’auko ba.. Wann wane irin aike ne. Sanda ta iso k’ofar d’akin tai k’ok’arin saita kanta kafin ta kama handle d’in ta murd’a da bassamalla. Saida tayi sallama kafin ta tura k’ofan d’akin. Ga tsananin mamakinta takarda ta soma tuntub’e dashi an linke. Saman takardan an rubuta mission number 1. A hankali ta duk’a ta d’auki takardan ta warware “I’m sorry.. Please forgive me.!” Murmushi tai kafin ta girgiza kai kad’an tana lumshe idanu. Ta d’an k’ara gaba kad’an taji Ta taka wani takardan, Ta duk’a kad’an ta d’auka an rubuta mission no2 “Look up there.” A hankali ta d’aga kanta tana duban center cikin d’akin. Nan taga an zagaye ginin da red roses k’anana tsakiya an rubuta I LOVE YOU. Hannayenta ta d’aura saman bakinta tana karanta kalaman a hankali cikin zuciyarta da kwanyarta. Tana nan tsaye tana kallon kalaman tana sakin murmushi siraran hawaye na gangaro mata taji sauk’an hannayensa saman kunkuminta zuwa cikinta. Ya rank’wafo da kansa saitin b’angaren kunnenta na dama kafin ya furta a hankali “Do you like my surprise..? Are you ready for mission number3..?” Yai maganar yana mai karkatota suka fuskanci juna. Sai lokacin ta kula da sauran abubuwan da ya shirya cikin d’akin. Saman gadon an jera red roses an zana tambarin heart dasu. Gefe kuma kujeru ne guda biyu k’aramar table a tsakiya kaman d’ai coffee chairs. Saman table d’in harda candles maimakon champagne kwalin fresh milk ne sai glass cups guda biyu saiko faranti mai d’aukeda gasasshiyar kaza. Ta saki murmushi kad’an kafin ta saci kallonsa tace “You did all this..?” Ya jinjina mata kai yana mai dubanta “For my Beautiful Queen.” Ya bata amsa yana mai kuma rik’o hannayenta cikin nasa. Ta d’an rausayar da idanunta kafin tace “Inspector.. Are we on a date..?” Janyota yai cikin jikinsa idanunsa tar akanta “We are on a mission..” Yai maganar yana mata wasu salo masu kashe mata gabb’an jikinta. Ta soma k’ok’arin zamewa daga nasa jikin. Ya saki murmushi a hankali yana dubanta kafin ya rage hasken d’akin sai hasken candles dake saman table d’in kake iya gani. Ta d’an zaro idanu waje alamun tsoro. K’arasowa yai ya kuma kamota kafin ya rad’a mata “I’m with you Babu abinda zai sameki.. Nasan kina tsoron duhu..” Ta saki murmushi a hankali kalan k’aunarsa na kasheta. Ta mance komai bata gani komai sann bata ganin kowa a duniyar sai su biyu. Hannunta ya kamo suka k’araso wajen table d’in. Yai saurin janyo mata kujera yana fad’in “Allow me..” Ta saki murmushi kad’an tana kashesa da wane irin kallo kafin ta k’arasa ta zauna. Zama shima yai ba tareda ya janye idanunsa daga kanta ba. Ya soma zuba mata fresh milk d’in a cup yana fad’in “Allow me to take care of you tonight.” Ya k’arashe yana mai mik’o mata cup d’in kusan bakinta. D’an rau rau tai da idanu had’ida langab’e kai “Inspector nifa na k’oshi..” Ya tsareta da idanu yace “Do you want to fail this mission tin kafin ki fara..?” Ta kuma marairaice masa fuska. Cikin sigan lallashi ya d’aura hannunsa guda saman nata yana kuma kai cup d’in kusan bakinta yana fad’in “Yi hak’uri kad’an zaki sha.. You know you can’t go to bed without eating anything... Oya drink it
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243