Chapter 142
Chapter 142
nake maka zagon k’asa.. Arrest me now..!” Ya k’arashe hawaye na fitowa daga idanunsa. Girgiza kai kurum Mu’azzam yake yana jin bugun zuciyarsa na ninkuwa cikin dak’ik’a.. Lokaci guda yake girgiza kai alamun a’a ba haka bane. A hankali bakinsa ke furta “No.. That’s not true.. It can never be true.. You are just joking around kaman dai yanda ka saba..” Ya k’arashe murmushi mai ciwo saman fuskarsa. Duban Yusuf Assad yai kafin yace “Takedown my statement now.. Take it down..!” Yusuf yai pause yana duban ikon Allah.. Yayinda Mu’azzam wanda ya koma tamkar ruwa ya shanye yaci gaba da duban Assad d’in cikin rashin yarda. Kafin Yusuf ya soma rubutu Mu’azzam ya dakatar dashi da fad’in “Don’t write anything down Yusuf.. He’s gone crazy.. Ina ganin hakan daga k’wayar idanunsa.. He’s just lying.. Baya aiki da Danger.. I know my brother can never do such a thing..!” Murmushi mai ciwo Assad ya saki yana jinjina kai yake duban Mu’azzam d’in kafin yace “You don’t want to believe me right.. Then zan tafi wajen Chief and confess everything to him..!” Yana ida fad’in haka ya fice gumi gauraye da hawaye saman fuskarsa. Cikin tsananin tashin hankali Mu’azzam yabi bayansa yayinda Yusuf ya take masu baya shima hankali tashe. Suna ficewa Maleeka Ta goge hawayen idanunta, tana mai sakin murmushi ta zauna saman kujera tana juyi a hankali zuciyarta wasai “Good.. Good job Detective Assad.. Lallai kayi tunani mai kyau.” Kafin su Mu’azzam su cimmasa ya isa Ofishin Chief ya soma confessing cewa shine spy d’in Su Danger. Mu’azzam yaja ya tsaya Cak yana duban Assad da Chief. Chief ya girgiza kai irin yana mamaki d’in nan kafin yace “Shattima are you aware of what you’re saying.?” Assad ya had’iyi throat d’insa ya jinjina kai “Yes Chief.. I’m their accomplice.. Ni nake masu aiki a nan CID..” D’agowa Chief yai ya dubi Mu’azzam dake tsaye “Inspector Gamji.. Did you hear that..?” Mu’azzam bai cewa komai ba sai duban Assad kurum da yake cikin rashin yarda. Chief ya k’ara kiran sunan Mu’azzam “Inspector Gamji, are you going to interrogate him..?” Nan ma Mu’azzam bai iya furta komai ba Sai duban Assad d’in kurum da yake. Chief ya dubi Yusuf yace “Take him away.. Jail him Yusuf ya jinjina kai da k’yar had’ida sarawa Chief kafin ya janyo Assad. Mu’azzam kam tamkar wanda ruwa ya shanye haka ya koma har aka shige da Assad. Muryar Chief ya sinkayo bayan ofishin ya rage saura su biyu. Chief yana tsiyaya ruwan a gora cikin cup yake fad’in “So unfortunate mutumin da ka aminta dashi yaci amanarka. Who would’ve ever thought Shattima zai zamto traitor..” Ya k’arashe yana kurb’e ruwansa dake cikin cup. Mu’azzam ya tako gabansa yana dubansa, ya jinjina kansa a hankali yana murmushi, lokaci guda yake waina d’an k’aramin metal clock da aka k’awata table d’in da yatsun hannunsa “My friend is not a rat.. He’s not a criminal.. I’m pretty certain wani ne ya tilasta masa yin hakan because I know exactly how things work here.. And believe me, who so ever did this to my friend.. that person is going to pay.. Zan kama shi ko shi wanene.. And I’ll clear my friend’s name.. Ka rubuta hakan ka ajiye, Chief.!” Yana ida fad’in haka ya fice yana shafe fuskarsa cikin tsananin damuwa da tashin hankali. Da mugun kallo Chief ya rakasa yanaji kaman ya damk’o wuyarsa ya gama dashi once and for all. Wani kujera dake waje ya samu ya zauna, ya kifa kansa a k’asa yana jin k’irjinsa na masa nauyi. Statement d’in Assad kurum yake saurarowa. Ya fuzar da fuci kad’an yana shafe fuskarsa.. Maleeka data hangosa zaune shi kad’ai cikin sauri ta k’arasa garesa, tana isowa ta kifa kanta kad’an kafin ta k’arasa d’aya kujeran ta zauna. Lokaci guda tai gyaran murya kad’an “It so painful.. I never thought mole d’in nan zai kasance daga cikin team d’inmu.. Na kasa gano wanene ke mana zagon k’asa Ina can inata cincike cikin Department d’inmu ashe yana nan kusa damu... Detective Assad of all people.. Kai hak’uri idan ban ida assignment d’in da ka bani on time ba.. Kamo mutum irin Assad abu ne mai matuk’ar wahala idan ba shi yai confessing d’in ba.” D’agowa Mu’azzam yai yana dubanta na d’an lokaci kafin yace “Get out of my sight.!” Maleeka tai rau rau da idanu tana dubansa. Ya kuma furta “Ki b’ace mun daga gani before I lose control..” Zumbur ta mik’e ganin yanayin da Yai maganar ta bar wajen tana waigowa tana dubansa. Mik’ewa yai shima yana kiran wayan Yusuf. Yusuf ya k’araso suka keb’e. Lokaci guda Yusuf ke girgiza kai “Ban yarda ba nima akwai wata a k’asa.. From the way he talks zaka fahimci akwai wata a k’asa.. Wann abun shiryawa akai.” Mu’azzam ya jinjina kai yace “Na sani Yusuf.. Shiryawa sukai don su b’atar da Assad sabida wata manufa nasu.. But bazamu bari hakan ya kasance ba.. Among the three of us Assad yafi saurin yarda da mutane.. I’m quite certain taking advantage kindness d’insa sukai..” Yusuf ya girgiza kai yace “But Maiyasa zasu sa Assad ya D’auki laifin nan.. What could be their motive.” “It’s pretty obvious so suke su rabamu sai suka b’ullo ta wann hanyar.. But believe me bazan tab’a bari hakan Ta kasance ba.” “Kana tunanin Jaja ne yai haka..?” Duban Yusuf yai kad’an kafin yace “Not only Jaja.. Ai sabida Nasan akwai wanda ke ratting information a team d’inmu shiyasa nai assigning Maleeka Ta kamo mana Rat d’in.. Wann yarinyar inada tabbacin tana aiki dasu Jaja.. Kasancewar banida cikakken shaida a hannuna shiyasa nai assigning nata ta zamto cat d’in sann tayo mana farautan Rat d’in.. You know banida ikon da zanyi accusing nasu koda inada tabbaci akansu har sai inada tangible evidence. That’s why I assigned her to catch that rat. idan ta rufta ciki ni kuma sai nai amfani da damar na kamata redhanded daga nan kaga zata fito da accomplices d’inta.” Yusuf ya jinjina kai yace “Yanzu miye abin yi..?” Mu’azzam ya nusa kad’an yace “We need to clear his name Kafin a gabatar dashi gabansu DIG, kafin a gudanar da wani zama akansa we have to make sure yayi retracting statement d’insa.” Yusuf ya jinjina kai yace “Fad’a mun nawa part d’in zan kula dashi..” Mu’azzam ya jinjina kai yace “Akwai wani asibiti da Nayi DNA test na B.A.T ban yarda da sakamakon gwajin ba. Ina so kaje wann asibitin ka gudanar da bincike na sirri ka gano idan anyi tempering wann result d’in ne..” Ya k’arashe yana mai ciro wayarsa ya nuna masa asibitin. Yusuf ya jinjina kai yace “I’ll investigate kar ka samu damuwa..” Jinjina kai Mu’azzam yai kafin ya dafa kafad’an Yusuf yace “Thank you.” Yusuf ya jinjina masa kai suka nufo building d’in a tare. Cell d’in da aka aje Assad ya nufa. Yai tsaye yana duban Assad d’in daga can nesa yanda yai zaune ya had’e k’afafunsa waje guda kansa kife a k’asa. Cikin tsanaki ya tako ya k’araso k’ofan cell d’in. Assad ya d’ago ya dubesa kad’an yana jin zuciyarsa na masa nauyi. Sai kuma ya kauda kansa kad’an. “Did they threaten you..? Did they force you to take the blame..?”
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243