Chapter 243
Chapter 243
biki ake kanyi gidan gaba d’aya a cike yake da bak’i.. Amaren gaba d’aya suna a nasu d’akin da aka ware dan shiryasu nan Sashen Inne dake Abuja kafin Su d’aga Fufore next week. Sai zolayan Ajidde suke zata tarkasa ta tafi Turai susha iska da shak’iyancinta. “Ni fah wllhi ba zuwa turai d’in bane kaje kaga ‘Yaniskan turawa..” Ajidde tace tana rapka uban tagumi. Suka dara kafin Meema ta d’anyi shiru cikin sanyin jiki dan sai ta tuna Addah Feenanta sanda sukaje Fufore Ajidde tace ta kama Safeenar da Mu’azzam suna sumbatan juna Wai abinda ‘Yaniskan turawa keyi ba tareda tasan mijinta bane. Ajidde ma sai tunanin abin ya fad’o mata Ta d’an dafa Meema tace “Allah Sarki Safeenah.. Kema kin tunata koh..?” Meema ta jinina mata kai a hankali tana goge k’wallan da suka ciko idanunta. Lokaci guda ta murmusa tace “My Addah Feenah.. Ina missing d’inta sosai..” Ajidde tai k’ok’arin maida k’wallarta itama kafin tace “Kiyi hak’uri Meema kiyi mata addu’a duk sanda kika tunota.. Allah ya gafarta mata mu kuma idan namu yazo yasa mu cika da imani.” Meema ta amsa da Ameen. Daidai lokacin Sadiya da bata jima da ficewa ba ta shigo rik’eda little Feenah. Aiko yarinyar tana ganin Meema ta soma d’ago mata hannu alamun tana so ta amsheta. Nan Ta tafi da sauri ta amsheta tana cillata sama yayinda Sadiyar ta kuma ficewa. “Oh my Adda Feenah dole a bani Ke mu tafi Katsina tare.” Meema ta fad’i haka tana cilla yarinyar kasancewar Ameer d’an Katsina ne. Ajidde tai karaf tace “Tabb waye zai baki Jewel d’in.. Badai Kofur Zalimu ba dan wann yarinyar zuciyarsa ce.” Sadiya da waya Ke mak’ale kunnenta lek’owa tai ta dubi Ajidde tace “Gashi a waya yana jinki maimaita..” Ai tuni Ajidde ta soma sakin salati tana fad’in ta shiga uku.. A d’ari ta duk’a saman gwiwoyinta ta bud’e murya tana fad’in “Yaya wllhi na tuba.. Na rantse da Allah ba dakai nake ba.. Da Kuran tashe nake..” Musaddiq ne ya lek’o ya wani tsime yana fad’in “K’aramin danganki ko.. Zaki maimaita ne yarinya idan muka haye gajimare.” Inne ta k’araso tana janye Musaddiq had’ida kamo kunnensa kad’an “Wann wane irin ango ne ni Mairo.. Wa ya gayyato ka nan..? Shige muje.. Kar na sake ganinka a nan har mu bar garin nan..” Musaddiq ya saki k’ara yana kame kunnensa da Inne ta kame. Haka sukaita dariyar Musaddiq da Inne har suka fice. ** A can FCID kuwa Zaune yake cikin sabon ofishinsa wanda ya kasance Ofishin Chief Jaja a baya. Ya soma bud’e wani magazine nasu na Yansanda wanda aka raba masu a wani babban taro da suka gudanar , ciki harda hoton Chief Jaja Yusuf da kuma Maleeka. Dukansu dai gasu nan Sun bayyana cikin magazine d’in. Ya k’urawa magazine d’in idanu yana tuna gwagwarmayar da suka faru a baya, yau babu Chief Jaja babu Yusuf snn babu Maleeka... Yaita tuno abubuwan da suka faru, gwagwarmayar da suka kwashe taredasu Jaja harma da Yusuf da Maleeka wacce itama Ta zama victim na Mommy da Danger.. Ya furzar da huci a hankali yana mai shafe fuskarsa da tafukan hannayensa. A haka Assad ya k’araso ya samesa, ya sara masa yana mai mik’a masa report na new case d’in da suke handling wanda Mu’azzam d’in Ke jagoranta. Assad ya sauk’e idanunsa kan magazine d’in wanda aka raba masu Yansanda a wani taro na musamman da suka gudanar. Dukansu suna sanye cikin Uniforms d’insu fuskokinsu cikeda annashuwa had’ida burin serving k’asarsu da Al’umman cikinta.. Assad ya d’an girgiza kai yace “Kalli fuskokinmu, ko wanne yana cikeda Farin ciki da burin bada gudumawa ma k’asarsa da Al’umman cikinta.. Saidai kash zuciya takan rinjayemu a wasu lokutan Ta sauya mana akalar tunaninmu har mu aikata aiki irin na danasani.. Allah yaci gaba da cire gurb’atattun Jami’an tsaro cikinmu domin kawo sauyi a k’asarmu baki da Al’umman cikinta. Mu’azzam ya amsa da Ameen yana mai rufe mujallar. Hakan yai daidai da na rufe nawa Labarin mai taken GIDAN ARO. ALHAMDULILLAH! _A nan na kawo k’arshen wann labari mai taken GIDAN ARO. Kurakuren dake ciki Ina rok’on Allah ya yafeni. Fad’akarwan dake ciki Ubangiji ya amfanemu dashi baki d’aya. Ameen thumma Ameen.!_ _To all my fans, na gode na gode matuk’a da nuna K’aunarku gareni.. Rabbi ya bar k’auna yasa mu gama da GIDAN ARO lafiya.. Ameen thumma Ameen. Sameena Ke maku fatan Alkhairi!_ SameenaAleeyou📚
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243