Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 74

Chapter 74

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta kwantar da kanta tana mai jin nauyi da kunyan kalamansa, domin kuwa abinda ya fad’i haka d’in ne. One shouldn’t approach life materialistically.. Garin son abun duniyarta ya kaita tayi tarayya da D’antadda irin Sagir wanda ba ita kad’ai abun ya tsaya ba har kan ahalinta.. Sun rasa kwanciyar hankali da Farin cikin ahali... Ta lumshe idanunta hawaye suka gangaro mata. A hankali taci gaba da furta “What if you couldn’t find them.. What if kafin ‘yansanda su cimmasu wani abin ya samesu.. Do you think I’d be able to bear it.. I know you don’t care about me or anyone else.. You only care about your mission.. Now you let me go and find my family.. Please..!” Ta k’arashe tana k’ok’arin rab’awa ta gefensa. Fincikota yai ta dawo cikin jikinsa.. Ya rik’eta da k’arfi tana k’ok’arin k’wacewa tana fad’in ya barta ta tafi.. Bai saketa ba saima dad’a matseta da yai.. Tana kuka nan cikin k’irjinsa.. Haka dan dole tai lak’was cikin k’irjinsa tana kuka mai tab’a zuciya. Harga Allah sosai zuciyarsa ke masa zafi. Ya sani he doesn’t give a Damn about how she feels. Amma Sai ya kwantar da murya yana lallashinta wanda zaice baima San yana yin hakan ba. Shi kukan nata ne baison ji bai masa dad’i, haushi kukan nata ke basa musamman idan ya tina biye biyen mazan da tai duk akan abin duniya.. Balle Sagir da aka tsinci gawarsa da k’anwarsa Allah kad’Ai yasan sau nawa ta bada kanta ma D’antaddan nan tinda gashi har aure zasuyi. Ya rintse idanunsa yana jin zuciyarsa na masa wani irin k’una. Fuzar da fuci mai zafi yai kafin ya soma shafa gadon bayanta a hankali irin yanda ake ma yara idan suna kuka. Cikin kwantar da murya yake fad’in “Everything will be alright I promise you.. Hush now.!” Idanunta a lumshe tana hawaye yayinda shima idanun nasa a lumshe suke, su duka biyun suna jin bugun zuciyar junansu. A can gate kuwa su Meema ne sai fama da D’ansandan dake bakin gate suke dan Mu’azzam ya kawo police guda d’aya ya saka a gate, ko Sadiya dake cikin gidan ma bata San da Police d’in ba dan a yammacin Jiya Mu’azzam ya kawosa. D’ansandan ya d’anyi gyaran murya yana duban Meema “I was interested not to let anyone in.. Miss kuyi hak’uri nayita kiran wayar oga bai d’aga ba balle na sanar dashi zuwanku.. He must be busy at the moment..” Harara Meema ta aika masa tace “Do you want to lose your job.. Ka kuwa San su waye mu.. We are his sisters.. You must let us in ka fahimta..” Zai sake magana Meema ta bangajesa tana fad’in “Dalla kaucewa mutane a hanya we are not scared of your gun.. Kiki shige muje..” Ta k’arashe tana janyo k’anwarta. Kiki ta juyo ta masa gwalo kafin suka nufi cikin gidan Meema tana fad’in “Karnuka sun daina masa Gadi kenan ya d’auko mutum D’anuwansa D’ansanda.. Ai wllhi shegun karnukan nan dama nace Addah Feenah tana tarewa zamu sakawa shegu poison duk suci su mutu.” Birki tai tana hango k’ofan parlorn bud’e ya mutane tsaye rungume cikin juna idanunsu a lumshe. Tai saurin rik’o Kiki dake k’ok’arin tura kai, ta tareta tana nuna mata abinda ta gani hannunta har rawa yake. Kiki ta saki baki tana gyara medicated glass na k’ara k’arfin gani dake mak’ale idanunta. A hankali take furta “Meema.. Ya Mu’azzam ne rungume da wata.. But Who’s she..?” Meema ma ta kwantar da murya tace “How would I know.. Yanzu fah muka Zo tare dake..” Kiki ta soma k’ok’arin jada baya tana fad’in “We didn’t see anything Zo mu tafi before he sees us.. I’m sure idan ya ganmu harbemu zaiyi.. Let’s leave now Meema.” Ta k’arashe cikin tsananin tsoro tana janyo Meemar. Meema tai saurin jinjina kai tana fad’in “Yeah.. Let’s go now..!” Juyawan da zasuyi Karnukan dake rufe cikin d’akunansu suka soma haushi alamun sunji mutane.. Wanda hakan shi ya janyo hankalin Mu’azzam ya ware idanunsa.. A guje su Meema suka fice dan bayansu kawai ya hango suna gudu sun nufi gate. Ya k’arasa ya zaunar da Sadiya saman kujera, rik’eda arms d’inta yake fad’in “Don’t go anywhere kinji koh.. Idan kika fita kuma Allah yana ganinki kuma kin sab’a dokan mijinki..” Yai maganar yana d’an duban sama da idanunsa. Bata iya ce masa komai ba Sai sadda kanta k’asa da tai. Lokaci guda ya janyo k’ofar parlorn ya rufe kafin ya nufi gate d’in.. Nan police d’in dake tsaye gate d’in ya soma tuba yana fad’in “Sir I did everything I could to stop them, but they wouldn’t listen.. I’m sorry Sir.” Mu’azzam ya jinjina kai a hankali hannayensa saman kunkumi “It’s alright.. Kar ka bar wani ya shiga sannan kar ka barta ta fice ita kad’ai..” Har ya soma tafiya ya kuma juyowa yace “Don’t go anywhere..” Jinina Kai yai yana sara masa “Yes, Sir. A dawo lafiya Sir.” Yai maganar sanda Mu’azzam ya nufi motarsa. ** Cikin tsanaki Sabeera take parking kayanta dan Washe gari suke tafiya Dutse. Lokaci guda tana tina tattaunawarsu da Sadiya a yau d’in.. Tai gajeren tsaki tana tina sanda Sadiyar ke sanar da ita irin auren da tai “‘Yar rainin hankali ta bata auri wannan D’ansandan ba da yanzu tana gidan nan tareda Babana..” Aya tai ma kalaman nata sakamakon abinda taji hannunta ya tab’a cikin drawer d’in nata.. Lokaci guda taci gaba da lalumen abun har ta ciro shi.. Waya ce k’aramar Nokia.. K’irjinta yai wani irin bugawa tana mai kame bakinta da duka hannayenta biyu.. Take ta soma tino abinda ya faru.. Ranan da Sagir da Sadiya sukai firan k’arshe a gidansu Sagir ya mance k’aramar wayarsa a gidansu Sabeeran yanda sukai zance shida Sadiya.. Sabeera ta d’aga ta ajiye da k’udirin Washe gari zata dank’awa Sadiya.. Tabbas ta mance har dai tashin hankalin rashin Sagir ya riskesu.. Sabeera ta kame bakinta tana kuma juya wayar.. Tinani ta somayi kodai ta jefa wayar cikin toilet ne tai flushing d’inta.. Bata fatan abinda zai had’ata da wannan jarababben d’antadda wanda har bayan mutuwarsa duk wanda suka rab’esa basu tsira ba.. Tayi imani idan Jami’an tsaro suka samu wayar hannunta zata iya jefa kanta cikin matsala.. Take taji zuciyarta tafi aminta da ta jefar da wayar koma ta farfasa kar ta kaiwa jami’an tsaro ta jefa kanta da ahalinta cikin matsala kaman yanda Sadiya Ta fad’a matsala duk a dalilin tarayyarta da Sagir. Da wannan tunani Sabeera ta mak’ale wayar bakin skirt d’inta tana mai ci gaba da tattare kayanta. ** Gaba d’aya gidan anyi carko carko babu mai iya zuwa kan Safeenah sabida buge buge da take ta famanyi. Kuka take tana fad’in “Mommy wllhi sai na kasheta.. Whoever she is Sai nayi ajalinta.. Mommy mace ya d’auka yakai gidan aurena yana cin amanata da ita..? Mommy wllhi yau ko wacece ita sai tayi datasanin zuwanta duniya.. Sai ta tsinewa uwar data haifota duniya har ta d’aura ido kan mijina..!” .. Ala dole Musaddiq ya rik’e Safeenah daketa faman buge buge tana hauka tana fad’in sai ta kashe Karuwar da Mu’azzam ya kai mata gida tin kafin ta tare.. Dan ma daga bacci yake hayaniyar ya tadashi. Fad’i yake “Ke Feenah get your act

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});