Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 207

Chapter 207

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

still yana duban fuskarta ga hawaye na zubo mata lokaci guda take ci gaba da furta “Maiyasa baka sanar dani ba.. That.. That you’re wounded..!” Saurin tallafo hab’arta yai da hannu guda kafin yace “Beautiful ba komai.. It’s nothing, okay.. Just a small scratch.. Kinji koh..” Tai shiru tana dubansa tana kuma duban kafad’an nasa dashike ma bak’in riga ne kuma jinin bai fito sosai ba. Lokaci guda yaci gaba da furta “I got shot amma da sauk’i..” Ta kuma dafe baki tana zaro idanu waje “Harbi fah kace.. Shine kake cewa babu komai.. Muje asibti a sake dubaka..” Tai maganar tana k’ok’arin mik’ewa tsaye. Kamota yai ya zaunar da ita kusansa, lokaci guda yake furta “Relax Beautiful, a aiki irin nawa na saba da hakan ki daina damuwa kinji..” Tai masa K’uri tana dubansa da idanunta wanda har lokacin akwai hawaye ciki. Tai saurin girgiza kai tana fad’in “Ba’a Sabo da bindiga.. Nidai gaskiya to be honest, ina tsoron aikin nan naka sosai, always surrounded by danger..!” Tai maganar kaman zata saki wani kukan. Har cikin ransa yaji dad’in yanda ta nuna damuwarta akansa. Ya d’an janyota zuwa b’angaren jikinsa kad’an yana intertwining fingers d’insu, a hankali yake furta “I’ll be more careful next time.. Kar ki damu Allah zai ci gaba da karewa kinji koh..” Ta d’an d’ago ta dubesa sai kuma ta sadda kanta kad’an. Ya manna mata light peck a cheek d’inta yace “Ehen ina sauraronki, let’s talk about ourselves..” Ya d’anyi still kafin ya k’arada “I’m sorry... Dikda ban San laifin da na aikata ba aketa fushi dani.” Ta d’an d’ago kanta kad’an tana jifa masa wani kallo kafin tace “Ba dole ma kace baka sani ba tinda ni baka saura kaji daga b’angarena ba, magana kawai matarka ta fad’a maka ka hau kai ka zauna.. kuma ko shari’a za’ai ai sai anji daga ko wane b’angare kai ai jami’in tsaro ne kasan hakan..” Muryarta ya soma rawa “Kuma wllhi Allah shine shaidana wllhi ni babu abinda na mata ni ban mata komai ba ita tazo tace ai mata kirana..” Kuka ya hanata ci gaba da magana. Ya kwanto da ita cikin jikinsa yana lallashi sai lokacin ya fahimci dik ga genesis d’in fushin. Yaci gaba da shafa kanta a hankali yana furta “Dama kan wann ne.. Kiyi hak’uri toh it won’t happen again, I should have listened to you na sani.. But lokacin I thought Safeenah was in pain shiyasa na kula da ita sabida high risk pregnancy da take d’auke dashi..” Ta katsesa da fad’in “Amma ai tin kafin ranan ka fice babu wani bayani da ka dawo ma baka dubani ba sai kaje kai kwanciyar ka. Kuma da safe ma kai ficewarka abinka... And that’s not fair..” Ya murmusa kad’an yace “Ashe haka aka damu dani.” Ta mak’e kafad’a kad’an ba tareda tace komai ba. Ya kuma murmusawa yana kuma sanya yatsun hannunta cikin nasa “Kaina bisa wuyana amin afuwa.. Rankidad’e da na dawo na tadda Kinyi bacci sai na k’yaleki cos I didn’t wann wake you up.. And I was busy with work da safe ma kafin ki tashi na fice.” Ta kuma katsesa da fad’in “Amma na kiraka Sai kaita rejecting a daren.” Ya d’agota yana dubanta wann karon, sai kuma ya girgiza kai yace “Banga kiranki ba kuma kema kinsan bazan tab’a rejecting kiranki ba.. Amma wait na fice na bar wayata a mota tareda Safeenah sann koda na dawo a k’asan Seat na tsinci wayar..” Ya d’an dafe kansa kad’an yana girgizawa yasan Bazai wuce aikin Safeenah ba. Ya d’an furzar da fuci kad’an kafin ya janyota cikin jikinsa yana fad’in “Yanzu dai komai ya wuce, let bygones be bygones.. Ya kike ya Babyna..” Ya k’arashe yana kai hannunsa saman flat tummy d’inta. Ta rufe fuskanta da tafukan hannaye cikeda kunya kafin tace “We are good.. Ya Safeenah da nata jikin..?” Fuskansa ne taga ya canza lokaci guda, sai taji jikinta yayi sanyi.. Bata sani ba ko bai kamata ta tambaya bane. Ya d’anyi shiru kafin yace “Nida Safeenah bama tare, and batada ciki a halin yanzu..” Jikin Sadiya yai sanyi, sai taji babu dad’i. Ta girgiza kai kad’an tace “I thought she was pregnant.. Mai ya faru..?” Yai shiru yana mai daidaita zamansa “She was kafin Mommy ta cire cikin..” K’irjinta ya buga, ta girgiza kai cikin rashin fahimta tana dubansa. Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Mommy ta bata abortion pills right in front of me.. A cewarta fansar duk abubuwan da nai masu ne itada Safeenah musamman ga Safeenah.. Aurenki da nai ba tareda saninsu ba tarewar da kikai a gidan Safeenah kafin ita da kuma sakin da nai mata a gaba Mommy.. Shiyasa ta zab’i ta kashe mun d’ana akan idona..” K’walla suka ciko idanun Sadiya, duban mijin nata take cikeda tausayawa, lokaci guda Ta shiga girgiza kai tana furta “I’m sorry.. Dan Allah kai hak’uri bansan duk ka fuskanci wad’ann abubuwan ba.. Laifina ne da ka rasa D’anka.. Sabida shiga rayuwarka da nai shiyasa Mommy duk tai maka wann abun..” Saurin dakatar da ita yai yana mai girgiza kai “No.. Don’t blame yourself, ba sabida ke Mommy ta mun haka ba. Dama ta jima da k’udirin haka cikin zuciyarta.. She never cared .. Duk kulawan da ta bamu a baya na k’Arya ne.. Sai kwanan nan na fahimci hakan..” Ya kuma sak’alo hannunsa ya d’aura nasa sama kafin ya d’aura hannayen nasu saman cikinta yana fad’in “And a wann ranan da Mommy ta cire cikin Safeenah a ranan na samu labari mai dad’i da yaye min wancan bak’in cikin cewa matar da nake tsananin k’auna tana d’auke da gudan jinina..” Ya d’ago idanu yana dubanta kyakkyawan murmushi saman fuskarsa kafin yace “Thank you.. For being mine Beautiful.” Ya k’arashe yana mai sumbatar hannunta. Ta murmusa kad’an tana goge hawayen da suka gangaro mata. Lokaci guda yake furta “Babu wacce ta bani tausayi irin Safeenah.. She’s the one who’s been hurt the most here.. Abinda Mommy tai yayi affecting d’inta sosai.. She’s loosing her mind..” Sadiya taci gaba da girgiza kai cikeda tausayawa, dukda cewa basa jituwa da Safeenah sann basu wani zauna tareda juna ba sosai taji tausayin abinda ya sameta, abinda ciwo ace kuma mahaifiyarta ce tai mata haka.. Lokaci guda take furta “Ta yaya uwa zata aikata wa d’iyarta mugun abu irin wann..!” Mu’azzam ya girgiza kai kad’an kafin yace “Sadiya.” Ta d’ago idanunta da k’walla ke cike tab tana dubansa dasu, lokaci guda yake ci gaba da furta “Bazan b’oye miki ba.. A halinda ake ciki yanzu, abubuwa basa tafiya daidai tareda ahalina.. Maganar da nake fad’a miki my family is a complete mess a halin yanzu..” Ya d’an ja numfashi kad’an yana furzarwa, lokaci guda yana jinjina kansa “Abubuwa da dama sun faru kuma suna kan faruwa...” Jikinta ya kuma yin sanyi.. Ta matso kusansa ganin ya k’ura ma waje guda idanu, a hankali ta d’aura hannunta guda saman nasa “Are you alright.?” Ta fad’i a hankali. Ya sakar mata murmushi kad’an kafin yace “Hey.. I’m not that fragile.. I’m good.. Bana so ki saka ma ranki damuwa a halinda kike ciki.. Komai zai daidaita in sha Allah.. And idan komai ya daidaita na miki alk’awari

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});