Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 180

Chapter 180

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kasa komai sai duban likitan yake full of surprise. Yayinda Aunty Larai wacce ta gaza b’oye Farin cikinta ta shiga tambayan likitan ta ina d’akin da aka kwantar da Sadiyar yake. Dr yai mata nuni da hannu yana mata bayani. Aunty Larai ta shige murna fal zuciyarta. Ya dawo da dubansa ga Mu’azzam da har lokacin ke tsaye wajen kaman an dasa.. Labari mai dad’i a tsakankanin tashin hankali.. Wai Sadiya nada ciki.. Ikon Allah, Mommy Ta cire cikin Safeenah gaban idanunsa Sai ga wann labari da ya riskesa tun kafin wayewar gari.. Allah kenan mai gudanar da al’amarinsa yanda yaso. “Thank you for this wonderful news Dr..” Mu’azzam ya fad’i yana mik’awa likitan hannu sukai masabaha. Dr ya jinjina kai murmushi saman fuskarsa “Congratulations once again.. And please a dinga kula da cin abincinta da abinda take so.” Ya k’arashe da d’an zolaya. Murmusawa Mu’azzam yai yana jinjina kai “Za’a kiyaye in sha Allah Dr.. Can I see my wife..?” Dr ya jinjina kai yana mai nuna masa hanya “This way please.” Mu’azzam ya kuma masa godiya kafin ya nufi d’akin. Kwance ya hangota saman gado drip d’aure hannunta na hagu. Aunty Larai Ta dubesa da murmushi yanda yake takowa cikin d’akin “A’a Inspector an shigo.?” Ya murmusa kad’an yana gaidata. Ta amsa cikeda fari’a tana k’arawa da “Aaah lallai mission yayi kyau, Masha Allahu..” Ya sadda kansa kad’an yana d’an shafa kai. Murmushin bai bar saman fuskarsa ba. Aunty Larai taci gaba da fad’in “Masha Allah.. Ubangiji ya sanya masu albarka.. Allah ya rabasu lafiya yasa a haifo masu albarka.” Ya d’an duk’ar da kai kad’an yana amsawa da “Ameen Aunty..” idanunsa naga Sadiya wacce ke kwance tana shan drip idanunta a rufe irin na mai bacci, fuskar nata har ya d’anyi fayau dashi. Aunty Larai ta mik’e tana fad’in “Barin duba Assad a waje, ga kujera k’araso ka zauna.” Godiya ya d’an mata kafin ta fice ta barsa da Sadiya. Ya janyo kujeran dab jikin gadon nata kafin ya zauna yana mai kamo hannunta maras cannula. Ya sumbaci hannun nata yana mai lumshe idanu a hankali. Dikda nauyin da k’irjinsa ya masa sai yana jin wane irin annashuwa da Farin ciki na fuzgansa. Ya kuma bud’e idanunsa ya bud’esu tar kanta. A hankali ya d’aura d’aya hannun nasa yana shafan goshinta zuwa saman sumarta kad’an.. Sai kuma yakai dubansa ga shafeffen cikinta wanda kaman babu komai cikinsa, ya tuna yanda Mommy ta sanar dashi labarin cikin Safeenah da kuma yanda ta cire cikin akan idanunsa, take yaji wani abu kaman k’walla na yunk’urin ciko idanunsa. Ya matso a hankali yana mai kai hannu saman flat tummy d’in nata. A hankali ya janye rigarta kad’an ya soma shafa saman mararta yana kuma jin k’walla na ciko idanunsa. Kwantar da kansa yai gefenta had’ida lumshe idanunsa, still hannunsa saman cikinta yana shafawa yana tuna abubuwan da suka faru a rayuwarsa daki daki.. Sosai yake so yayi kuka, sosai yake so ya fitar da tarin damuwan dake k’unshe cikin zuciyarsa. Yayinda Sadiya taji kaman mutum na shafata cikin baccin nata. A hankali ta soma bud’e idanunta da sukai matuk’ar mata nauyi. Ta Ware idanun nata tas tana dubansa yanda ya kwantar da nasa kan gefen jikinta. Take ta soma tuna abubuwan da suka faru. Taji kuka na zuwa mata.. Yunk’urin da tai da zummar mik’ewa zaune yasa Mu’azzam ya fahimci ta farka daga baccin nata. Saurin mik’ewa yai zaune yana dubanta, suna had’a ido taji kuka gadan gadan na zuwa mata. Nan kaw ta fashe masa da kuka tana k’ok’arin turesa daga jikinta. Bai saketa ba saima manne kanta cikin k’irjinsa da yai.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *66* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Bai saketa ba dikda kiciniyar da take na k’ok’arin cire jikin nata daga cikin nasa, saima dad’a rungume kanta da yai cikin k’irjinsa yana k’ok’arin calming d’inta. Ta daina kiciniyar da take Tai lamo cikin k’irjin nasa tana fitar da sautin kukan hankali. “Ni ka sakarni..”Ta fad’i cikin muryar kuka. Sumar kanta yake shafawa a hankali kafin ya sumbaci kan nata yana mai lumshe idanunsa “Why haven’t you told me Beautiful..? Maiyasa baki sanar dani ba, that you are carrying my child.” Saida taji k’irjinta ya buga da jin abinda yace, ta shiga tuna waima fah a asibiti ta tsinci kanta.. She fainted and they rushed her to the hospital.. Wai tanada ciki..? Sai kuma ta soma tunanin sabida Safeenah nada ciki ne yai mata duk abinda ya mata.. Wato yanzu itama da aka ce tanada ciki shine ya wani d’ibo k’afa yazo bayan da ya fita sha’aninta.. Kenan sabida cikin yazo.. Da ace batada cikin bazai tab’a waiwayanta ba. Gaba d’aya sai taji bata d’aukin cikin ma. Bai saketa ba tana nan cikin k’irjinsa taji hannunsa guda saman mararta yana shafawa a hankali yana furta “Nasan Kema baki sani ba sai wann lokacin right.” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da fad’in “Beautiful zamu zama iyaye.. Our Baby is in here.. Kina son Babyn..?” Ya k’arashe cikin wane irin siga mai kashe mata jiki lak’was. Mu’azzam gwani ne wajen mantar da mace damuwa harma Ta mance fushi take dashi dukda kuwa zafin da yake dashi, idan suka kad’aice su biyun gaba d’aya mancewa take da cewa shine wancan Inspector mai tsananin tsaurin da ta soma had’uwa dashi.. Ita batai niyyan komawa gidansa yanzu ba balle ma data fahimci sabida wann cikin yake nuna kulawarsa akanta.. Wato da ace dai batada ciki da har yanzu yana can wajen Safeenah bazai ko waiwayeta ba. Aiko bazata koma ba idan dai dan cikin jikinta ne ya waiwayeta. Ta tura hannunsa daga jikinta tana girgiza kai alamun a’a “Ni bana so.. Kuma dan Allah ka fice ni ka k’yaleni..” Yanda tai maganar cikin fushi ne sosai wanda har saida ya tunowa Mu’azzam lokacin da take Sady Pretty d’inta, lokacin da yai mata lak’abi da Stubborn head, a ransa yace ‘Abin ya motsa, dama yaya lafiyar kura balle taci nama..’ Yasan halin kayansa balle kuma ga attitude na masu ciki. Bai tak’ura ba, ya d’an janye jikinsa kad’an yana fad’in “Allah huci ran Maman Biyu..” Ya k’arashe yana gyara mata zaman hannunta mai cannula. Ta d’an hararesa kad’an baki a ture jin sunan da ya kirata dashi. “Akwai abinda kike so kici ne..?” Ya tambaya yana dubanta. Ta mak’e masa kafad’a “Ni bana son komai.. Kuma ni bazanci koma ba, Kawai ni ka tashi ka tafi ka koma yanda ka fito..” Da Mamaki yake dubanta yanda taketa fushi, Sai kuma ya tsime kad’an wann karon “Dole zakici abinci.. Bakiji abinda Dr yace bane.? Kan wane dalili zaki dinga zama da yunwa..? Baki San ba ke kad’ai bace.. What if something bad happens to either of you, and especially the Baby..” Yai fasali yana jinjina kansa kad’an kafin yaci gaba da fad’in “I know how stubborn you can be Sadiya. Kar ki kuskura.. Kinji na fad’a miki..!” Yanda Yai maganar cikeda gargad’i. Shi Gaba d’aya tinda ya rasa cikin Safeenah akan idanunsa sai yana ganin kaman zai kuma rasa na Sadiya ne. Kuka ne taji na kuma zuwa mata, Wato dai sabida D’an cikinta ya waiwayeta.. Gashi har yana mata fad’a da kashedi kan cikin.. Ita gani take gaba d’aya ya sauya mata.. Da gaske yafi

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});