Chapter 190
Chapter 190
akwai abinda ke damunsa amma sai ta alak’anta shiga damuwar tasa da rabuwa da matarsa da yayi musamman duba da yanda rabuwar ta kasance. Zamansa keda wuya wayar Daddy ya shigo masa.. Ya d’an d’aga wayar yana mai k’ok’arin zama, daga jin yanda suke gaisawa Uncle Salman ya fahimci Daddy ba k’alau yake ba. Yai shiru yana saurara daga b’angaren Daddyn kafin ya girgiza kai kad’an yace “Gobe gobe.. Kasan ba jirgi gobe.” Daga d’aya b’angaren Daddy yaci gaba da fad’in “Eh na sani Salman, Kai asubanci ka taho by road a goben idan Allah ya kaimu..” Uncle Salman ya d’an dubi Inne da tin fara wayarsa ta tsaresa da idanu kafin yaci gaba da fad’in “Amma lafiya kake nemana urgently haka..?” “Lafiya k’alau Salman, kawai dik tintsi ka taho a goben... Magana ne mai mahimmanci da ya shafi both companies.” Jin ya ambaci Companies yasa Uncle Salman jinjina kai yace “Shikenan zanyi k’ok’ari na taho in sha Allah.” Daga haka sallama sukai Uncle Salman na duban Inne wanda tin fara wayarsa k’irjinta ke bugawa ba tareda tasan dalili ba. “Lafiya Salman.. Meke faruwa ne.?” Ta tambaya tana duban Uncle Salman. D’an girgiza kai yai kad’an kafin yace “Marwan ne ya kirani cewa lallai lallai yana son ganina gobe a Abuja.” Inne ta tsaresa da idanu kafin tace “Gobe gobe kaman yak’i.. Abuja fah ba nan kusa ba.” Uncle Salman ya jinjina kai yace “Nima nace masa babu jirgin Abuja gobe amma yace lallai lallai na taho koda a mota ne..” Inne ta muskuta kad’an tace “Ikon Allah.. Toh amma Wai lafiya..?” “Eh toh yace min dai lafiya lou, magana ce akan kamfanoninmu.. amma jikina na bani kaman akwai abinda bai sanar dani ba..” Inne ta jinjina kai kad’an tace “Ni tinda Marwan ya taho garin nan ya kwana biyu sam ban gane masa ba, amma na alak’anta hakan da jikin Nuratu da ya gani.. Toh amma naga jikin Nuratu da kyaun gani balle ace hakan ne.. Kasan D’anuwanka Marwan fah da zurfin ciki, dik cikin yarana shine ke iya Had’iye damuwa dik girmanta kaga kaman babu abinda ke damunsa.. Amma a kwanakin nan ko waya mukai zakaji haka daga Muryarsa.. Gaskiya Marwan ba lafiya yake ba.. Babban dalili yasa yake nemanka bayan yau yau d’in nan ya koma gida..” Ta d’anyi fasali kafin tace “Salman, zamu tafi tare..” Uncle Salman ya dubeta da mamaki Sai kuma yace “Inne ina ke Ina tafiya Abuja a mota..? Wahala kawai zaki sha.. Kiyi zamanki dan Allah ni zanje naji meke damunsa..” Inne ta girgiza kai tace “Ni nace zanje, zan iya zuwa.. Ina son sanin halinda Marwan ke ciki.. Ka kira D’ahe tin yanzu ka sanar dashi zamuyi tafiya gobe idan Allah yakai rai.. In yaso a daren nan yajesa yasha mai..” Uncle Salman yace “Inne jikin girma ne fah dake, zaman zai dameki..” A d’an hasale tace “Yo a amalanke zanje da zaka wani ce zama zai damen.. Kai nifa ras nake ko ‘yan ciwon k’ashin nan na tsofi banayi.. Tafiya daga nan har legas sai naje maka a mota.. Dan haka zanje na gama magana, kawai kai abinda na umarceka.” “Amma Inne..” Bai Kai aya ba Ta katsesa da fad’in “Kai ban San wani magana.. Kai abinda nace..” Ya jinjina kai a hankali yana mai amsawa da “Toh Inne.. Allah ya nufa ya kaimu lafiya.” Inne ta amsa masa da “Ameen” kafin ya mik’e yana kiran layin D’ahe direban Inne. ** Washe gari kaw asubanci sukai dan tun gari bai ida washewa ba suka fito, sallar asuba kawai sukai suka d’auko hanya. Yayinda aka baro Aunty Nuratu da Mama Hindu harma da Sauran ma’aikata. Ajidde ma bata cimmasu ba ta tadda Sun tafi sanda ta iso gidan. Koda ta tambayi Inne Mama Hindu ke sanar da ita tafiya sukai can Abuja gidan D’an Inne na can d’in. Ajidde ta fahimci gidansu Musaddiq Inne ta tafi. Ta dubi Mama Hindu tace “Zata gansa kenan..?” Mama Hindu ta dubeta da mamaki tace “Shi wane..?” “Kuran tashe..” Ta bata amsa kai tsaye. Murmusawa Mama Hindu tai tana girgiza kai kad’an tace “Ajidde mai sunaye, daga Kuran tashe sai Dodanniya sai Kofur Zalimu.. Toh ni kuma wane suna kika saka min..” Darawa tai kad’an tace “Ke ai ta amana ce Mama Hindu ke Mamata ce.” Ta k’arashe tana rungumar Mama Hindu. Mama Hindu ma rungumeta tai tana fad’in “K’warai kuwa ke d’iyata ce Ajidde..” su duka biyun kyakkyawan murmushi ne saman fuskokinsu. Aunty Nuratu dake fuskantar su idanunta akansu murmushi ta saki a hankali saidai basu kula da hakan ba sai hidiman had’a mata magani suke gwanin ban sha’awa. ** A b’angaren Sadiya kaw rashin kiranta da baiyi ba a waya sosai ya kuma damunta, gashi gaba d’aya ranan bai Zo ba bai kuma kirata a waya ba, abin duk Sai ya dameta, haka ta tasa wayar gaba tana kallon ko zai kirata amma shiru bai kirata d’in ba. Sai ta d’aga wayar kaman zata kirasa sai kuma ta fasa. Ai shi ya kamata ya kirata yaji yaya jikinta ko bazai Zo ba amma bai kira ba, tasan yana can wajen Safeenah ne ita ya k’yaleta a nan bai ko waiwayeta ba, sai taji wani abu kaman kuka na zuwa mata.. Bayan dik abinda ya mata bai bata hak’uri ba saima k’arawa yake.. K’ila dai kawai ya daina sonta ne.. K’ila dai da gaske ita d’in matarsa ce ta mission. Take ta soma tuno had’uwarsu da yanda aurensu ya kasance, k’walla taji na kuma zuwa idonta.. Anya bata yaudari kanta ba da tai zaton zata samu miji irin Mu’azzam bayan batada tabbacin ko Mahaifinta ya yafe mata kafin ya bar duniya.. Anya bata rud’i kanta ba da tai zaton fairytale zai faru a duniyarta ba.. Rayuwa zai taho mata da sauk’i kaman dai a tatsuniyoyi irin labarun da ake baiwa yara dan suyi nishad’i.. A hankali taji bakinta da zuciyarta suna furta mata “Unfortunately, life is not a fairytale Sadiya..!” Ta lumshe idanunta a hankali wasu hawayen suka gangaro mata. Ta saka bayan hannunta tana goge hawayen da suka gangaro mata. Ta shiga tuna maganganun da Safeenah ta fad’a mata cewa ita d’in ba kowa bace face matar mission, da zaran Mu’azzam ya cimma mission d’insa zai sallameta.. Zata fice ta bar mata gidanta zata fice daga rayuwarsu itada Mu’azzam sabida a tsakaninsu itace bare kuma zata tabbatar hakan ya faru.. Taji kuka na zuwa mata gadan gadan, a hankali ta kwanta saman gadon tana danne kukanta. Lokaci guda tana addu’an Allah ya sassauta mata. ** Basu suka iso garin ba sai yamma lis. Tin daga yanda sukaga ‘Yansanda sunyi ma gidan kawanya hankalin Inne ya soma tashi. Fad’I take “Salman meke faruwa..? Mai nake gani haka.. ‘Yansanda ta ko ina..?!” Uncle Salman wanda shima tsananin mamaki ne ya cikasa kasa furta komai yai sai duban ‘Yansandan da yake. Motarsu na kutso kai cikin gidan suka hango Mu’azzam tsaye haraban gidan hannayensa sakale cikin aljihu yana duban motar tasu. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *70* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Tsare motar yai da idanu yana duban Uncle Salman dake zaune frontseat yana tina tattaunawar su da Daddy Wanda Musaddiq yace ya sinkaya da kuma takardan yarjejeniya da Mommy tace sunyi shida mahaifinsa kafin ya bar duniya. A haka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243