Chapter 114
Chapter 114
gefe tana jin wani abu kaman rauni na tasowa daga can k’asar zuciyarta. Lokaci guda wulak’anci da munanan maganganun da ya dinga jifarta dasu suna zuwa mata. “Don’t you think you are asking for too much.. Mr Inspector.?” Bai bata amsa ba Sai mik’ewa da yai yana gyara zaman d’amararsa “Don’t say a word.. Zamuyi magana da dare idan na dawo.. But for now.. Just come with me..” Bai jira cewarta ba ya shiga janyo hannunta. Ta soma girgiza kai tana fad’in “But.. But wait.. Where are you taking me to..?” “Don’t worry I won’t kidnap you again..” Ya bata amsa daidai sanda suka fito zuwa k’asar bishiyar da ya aje motarsa. Jikin k’ofar motar ya tsaya ya d’an jingunu kad’an yana dubanta a hasken ranan hantsi yana jin wani abu mai kamada shauk’i cikin zuciyarsa.. Dik sai ta kuma tsarguwa da irin duban da yake mata. “Do we have to stay here all day Inspector..?” Ta fad’i tana kuma ‘yan juye juye.. “ zamuyi magana da dare idan na dawo..And it’s about us.. Da makomar aurenmu..” Yana ida fad’in haka ya d’auko shopping bag k’arami mai kyau ya mik’a mata. Bata amsa ba ta tsaya tana dubansa gabanta ya fad’i.. Watak’ila sakinta zai tinda dama auren nasu na mission ne kuma mission d’in ya k’are. “Karb’a mana..” Ya fad’i yana kuma mik’o mata. Ta d’an d’ago tana dubansa kafin tace “May I know what’s inside..?” Ta tambaya tana dubansa. “You will see..” Ya fad’i yana mai kamo hannunta ya saka mata bag d’in cikin hannun nata. “Make sure you on the phone.. I’ll call you later..” Ya fad’i yana shigewa cikin motar. Ta d’ago bag d’in tana duba jin abinda ya fad’i kenan waya ya bata. Tai K’uri tana duban motar nasa.. Ta glass ya fito da kansa ya sakar mata murmushi kafin yace “It was a lovely breakfast.. Thank you..” Bata iya furta komai ba Sai dubansa da take.. Har ya maida kansa cikin motar ta dakatar dashi “Inspector.” Ya kuma ciro kansa yana dubanta. “Thank you.. For saving me and my family..” Murmushi ya sakar mata da gefen bakinsa kafin yace “You don’t need to thank me.. It’s my sworn duty as a police officer..” Ya bata amsa da fad’in haka kafin ya maida kansa cikin motar ya soma tafiya. Tai tsaye tana dubansa har motar tasa Ta b’ace ma ganinta kafin Ta sauk’e ajiyan zuciya, ta kuma d’ago jakar tana juyawa maganganunsa na Yawo a kunnuwarta cewa Ta kunna wayar zasuyi magana. Tana isa d’aki ta kulle k’ofar ita d’ayarta kafin ta soma bud’e jakan. Wani note ne Ta soma cin karo dashi. Ta d’auka a hankali tana warwarewa.. Saida ta nad’e k’afafunta kafin ta soma karantawa _You have no idea with whom you are dancing..! MISSION CONTINUES..._ Rausayar da idanu tai tana mai girgiza kai “I knew it.. Bazaka tab’a canzawa ba Malam Inspector.. Ka canza salon wasan Naka kenan.. Zamu gani waye ya iya rawan tsakanin ni da kai..” Ta k’arashe tana mai juya takardan cikin hannunta. Sauk’e ajiyan zuciya tai kafin ta linke takardan tana kuma ciro kwalin wayar. ** Daga cikin restaurant d’in yanda Ameer ke zaune ya d’agowa Meema hannu alamu ta k’araso table d’insa. Meema ta d’an janye shades d’in dake idanunta kafin Ta k’arasa teburin Ameer d’in. Yai mata K’uri yana dubanta har Ta zauna saman kujeran. “Good morning..” Ameer ya fad’i still idanunsa akanta. Ta saki murmushi da gefen bakinta kafin ta jinjina kai tace “Morning..” “What do you want to have..?” Ta girgiza masa kai “No I’m good.. Kar ka damu.. Magana kawai nazo muyi ba jimawa zanyi ba..” Ameer ya mik’e yana fad’in “A’a zaki sha ko tea ne ko coffee it’s still morning ai..” Yana maganar yana d’aga kai yana neman inda waiter d’in ya tafi. Meema tace “Da baka tak’ura kanka ba.. But since you insist, coffee will do.” Ta k’arashe tana mai d’aura k’afa d’aya bisa d’aya. Tuni Ameer ya shige neman waiter d’in yana fad’in mata yanzu zai dawo. Ta jinjina masa kai ba tareda tace komai ba. Barin Ameer wajen keda wuya wayarsa ta soma ringing. Sunan Maleeka CID shi Meema ta ga ya bayyana saman screen d’in Ameer.. Meema Ta zaro idanu sosai tana kuma ganin sunan.. Tabbas Ta gane Maleeka abokiyar aikin Ya Mu’azzam ce.. Kenan tasan Ameer ne kodai dama Ita ce ta turawa Ya Mu’azzam sak’on BAD tinda dama Meema tasan Maleeka na son Mu’azzam dan itace cop d’in da suka tab’a zuwa har ofishinsu suka ci mutuncinta itada Addah Feenah.. Toh idan kuwa haka ne.. Yanzu ta fahimci duk abinda ya faru, kenan Ameer da Maleeka sunsan juna probably suna aiki tare domin cimma muradin junansu. Har wayar Ta katse Ameer bai dawo ba, can ya dawo hannunsa rik’e da disposable cup. Ya ajiye gaban Meema yana fad’in “Your coffee..” “Thank you..” Ta fad’i tana sakin murmushi da yafi kama da yak’e. “Ina sauraronki.. Mecece tattaunawar da kike so muyi..?” Meema ta sauk’e ajiyan zuciya dan ta riga ta sami abinda take nema tinda taga Maleeka na ma Ameer waya. Gudun kar ya fahimci wani abu yasa Ta murmusa tace “It’s about my sister.. She’s living a happy life now with her husband.. Bana fatan abinda zai b’ata mata wannan Farin ciki da take ciki.. Nazo nan ne na rok’eka on behalf of my entire Family.. Dan Allah Barr ka k’yale Safeenah haka.. Ka fita daga rayuwarta ka barta da mijinta.. Ka tuna cewa kai musulmi ne sannan kasan matsayin musulmi dake bibiyan matar aure.. Kuma kaima bazaka so a bibiye matarka ba. Dan Allah ka rabu da ita haka nan.. “ Ta k’arashe tana had’e hannayenta biyu alamun rok’o.. Murmushi Ameer yai kafin yace “Safeenah ce ta turoki nan kizo ki gaya min wad’ann kalaman..?” Saurin girgiza kai Meema tai tace “No.. Addah Feenah bata San nazo nan ba.. Kawai rad’in kaina ne na tsara haka.. Sabida Ina k’aunar ‘yaruwata da kuma ci gabanta.. Kuma da Allah na had’aka ba da kowa ba.. Ka dubi girman Allah ka yada makaman yak’inka na neman auren Addah Feenah.. Ita d’in matar wani ce a halin yanzu..” Shiru yai kaman mai nazari yana duban wani b’angaren kafin ya murmusa yace “I love your sister like I never loved someone before.. Ina tsananin k’aunar Safeenah wanda yasa zan iya aiwatar da komai domin naga na mallaketa.. Amma tinda kikazo har nan kikace haka.. Zan gwada dannar zuciyata idan zata iya amincewa.. But I’m still not sure idan zan ita cire Safeenah cikin sauk’i daga zuciyata..” Daga haka mik’ewa yai ya saka glasses d’insa kafin ya cire suit d’insa da ya lank’aye jikin kujera ya saka a jikinsa “Zan wuce chamber.. Dik yanda mukayi da zuciyata zakiji ni..” Murmushi Meema ta sakar masa kafin Ta kuma masa godiya.. Ameer yasa kai ya shige. Yana ficewa Meema Ta sauk’e ajiyan zuciya kafin tai saurin zaro wayarta Ta shiga dialing layin Safeenah dan ta sanar da ita ha wacce ta had’ata da mijinta. Saidai kiran duniya Meema tayi Safeenah bata d’aga wayarta ba.. Ta lumshe idanu a hankali dan tasan zai wuya Safeenah Ta d’aga kiranta tinda tana tsananin fushi da ita. ** An gama dressing ma Assad kenan ya shigo.. Suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243