Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 155

Chapter 155

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kai wane irin mutum ne da babu d’and’anin imani cikin zuciyarsa..!” Murmusawa yai kafin yace “I don’t give a damn dan kin rasa mahaifiyarki.. Kafin ki rasa naki mahaifan na rasa nawa.. Rashin mahaifiyarki bazai sa a fasa komai a duniyar nan ba dan haka shawari na baki ki iya takunki. Idan kunne yaji toh fah jiki ya tsira.. Dismiss now..!” Ya k’arashe yana mai nuna mata k’ofa. Dubansa kurum Maleeka take da rinannun idanunta, zuciyarta na mata tsananin k’una. Jinjina kai tai kafin ta sara masa lokaci guda tasa kai ta fice daga ofishin k’irjinta na tsananin k’una. Tana fitowa bata ko tsaya ba ta fice ta d’auki Cab ta nufi apartment d’inta. Tana isa ta soma shirya kayanta, tanayi tana tuno mahaifiyarta tana zuban hawaye. Meye amfanin aikin da take idan mahaifiyarta bazata Mora ba.. Ta rasa mahaifiyarta wacce tasha d’awainiya akanta tun tana yarinya.. Bata mance lokuta da dama da mahaifiyarta ta kwana babu ci babu sha dan kawai ta biya mata kud’in makaranta.. Mahaifiyarta ta wahala da ita da k’annenta a rayuwa..Taci burin ta biya mahaifiyarta duk wahalhalun da tai akansu itada ‘yanuwanta musamman ma ita.. Ta kuma share hawayenta tana mai jefa kayanta cikin jaka. A fili take furta “I need to make things right.. Kafin na tafi zan gyara komai.. I promise zan gyara duk abinda na b’ata.. Zan wanke ka Officer Assad.. I’ll confess.. I’ll confess everything.. Dik abinda na sani zan fad’a wa Inspector Gamji.. I’m ready to accept my punishment.. And Chief lokaci yayi da zaka bar NPF. Mugaye irinku basu cancanci aikin D’ansanda ba.. Zan bada shaida akan abin da sani.” Tana ida fad’in haka Ta soma neman layin Yusuf. ** Mu’azzam kaw tuni security d’in ya hasko masa wann footage d’in. Tin daga parking lot har zuwa cikin asibitin. Aiko saiga Maleeka cikin shiga irinta ma’aikatan asibiti ta shige lab.. Jim kad’an ta fito ta shige wani store ta canza kayan jikinta fuskarta ya bayyana. Mu’azzam yace “Stop.. Zoom..” Security d’in cikeda tsoro yai yanda Mu’azzam yace. Ana zooming saiga fuskar Maleeka ya fito b’aro b’aro.. Table d’in ya daka yana fad’in “I knew it.. My hunch was right about you Maleeka.. Believe me you’ll pay.. Zaki biya abinda kika aikatawa Abokina.!” Yana ida fad’in haka ya mik’e cikin sassarfa ya fito daga asibitin. ** Yusuf yace daga d’aya b’angaren “I’m sorry for your loss.. Allah ya mata rahama.. Kina nan headquarters ne..?” Maleeka ta girgiza kai kad’an tace “No na tafi gida ina shiryawa.. Zan tafi.. But before na tafi Ina so na fad’i gaskiya Yusuf.. Kana tare da Inspector Gamji ne..?” Yusuf ya girgiza kai yace “Wane irin gaskiya..” Maleeka tace gaskiyar abinda na sani gaba d’aya akan case d’in Officer Assad.. I’ll confess Yusuf.. Zan fad’i komai.. I’m ready to accept my punishment..” muryarta ya soma rawa alamun kuka sanda taci gaba da fad’in “Ku yafe mun team.. Ku yafe mun.. Naci amanarku.. Na yaudareku.. Naci amanan k’asata.. Na wulak’anta aikina.. Nid’in babbar mai laifi ce.. Dan Allah Yusuf ka rok’armun Assad gafara.. Kace masa ya yafe mun.. Nayi komai ne to save my ailing mother.. But at the end dik abinda nai bai hanata mutuwa ba.. Dan Allah kace ya yafe mun.. Ka fad’a ma Inspector Gamji I’m ready to confess.. Kuzo gidana na baku statement d’ina dan nasan idan na fice kuraye zasu iya farauta na..” Yusuf yana waya da Maleeka Mu’azzam yana tafe cikin Mota yana kiran layin Yusuf d’in. Nan Yusuf yake ganin wayar Mu’azzam na shigo masa. Yai saurin jinjina kai kafin yace da Maleeka “Kinaji.. Don’t go anywhere Maleeka.. Zamu taho yanzu.!” D’if Yusuf ya katse kiran ya d’aga na Mu’azzam. Kaman jira Mu’azzam yake ya soma magana cikin sauri “Yusuf na kamo b’eran.. My hunch was right about that girl.. Itace mai mana zagon k’asa.. Yusuf make sure baka barta ta fice ba.. Gani nan Ina tafe na nufo headquarters.” Yusuf ya sanar da Mu’azzam duk yanda sukai da Maleeka. Take yace ya turo masa address d’in gidan Maleekan sai su had’u a can d’in. Yana kashe wayar kuwa sak’on ya shigo wayarsa Yusuf ya turo masa address d’in gidan Maleeka. Sai sauri yake yana fuzgan mota yana ganin kaman bazai isa ba. ** Tana kwance Sun ida waya da Inne kenan ta soma jiyo hayaniya daga gate. Tai saurin mik’ewa zaune tana jin hayaniyar na k’ara yawa. Babu shiri ta mik’e ta nufi upstairs ta zira doguwar riga a jikinta had’ida tura sumarta cikin hula. Sauri sauri ta sauk’o k’asa ta bud’e k’ofar parlorn tana hangen abinda ke faruwa. Tuni Safeenah ta bangaje Patrick tana fad’in shi bai isa ya hanata shiga gidanta ba. Ko Boss d’in nasa ne bai isa ya mata iyaka da wann gidan ba.. Gidanta ne da sunanta aka gina bataga mahaluk’in da yakai ya mata iyaka da wann gidan ba. Ta nufo cikin gidan tana huci Patrick na biye da ita yana rok’onta tazo ta fice abinda takeyi na iya shafan aikinsa. Sadiya kaw tana hangosu Ta maida k’ofa ta rufe tai zamanta. Safeenah na k’arasowa ta shiga bugun k’ofar tana fad’in “Munafuka kizo ki bud’e mana.. Da kika ganni shine kika shige kika b’uya.. K’aramar maras kunya.. Kinyi sa’a wancan karon harsashin bai sameki ba.. Ki bar murna dan kin tsallake tuggun da na had’a miki.. Idan sunana Safeenah Gamji wllhi sai kin bar gidan nan.. Gidan nan nawa ne, mai gidan shima nawa ne ke Kinyi kad’an to come between us nida my Halal.. Kizo ki bud’e nace.!” Ta k’arashe tana mai waige waige tana neman abinda zata daki glass d’in window dashi.. Bata sami komai ba ta cire dogon talakalmin dake k’affunta.. Ta shiga bugun glass d’in window da tsinin takalminta “Zan shigo na taddaki na fitar dake daga cikin gidan da k’arfi.. Come out now.. Ki fito nace..!” Tanayi tana dukan glass da tsinin talkalminta. Idan Patrick ya nufota tayo kansa da takalmin nata tana fad’in sai ta rapza masa. Ana haka Sadiya ta bud’e k’ofar. Patrick ya k’araso da sauri yana fad’in “Ma’am Maiyasa kika bud’e k’ofar gashi nan ina kiran Oga amma baya d’agawa.. But I think I’ll just call the cops..” Safeenah tace “Go ahead and call them.. Ka kirasu nida kai sai muga waye za’a tafi dashi.” Sadiya ta dubi Patrick tace “K’yaleta Patrick. Jeka abinka I can handle her.” But yace “But Ma’am wann fah ba mai lafiya bace.. What if Ta miki wani abun..?” “Uwarka ce batada lafiya..” Safeenah ta basa amsa da fad’in haka. Patrick yace “Ma’am kinaji koh.” Sadiya ta jinjina kai tace “Naji Patrick.. Ni kam Karnukan nan yai ka fita dasu morning exercise.?” Patrick ya girgiza kai yace “A’a Ma’am tun jiya baa fita dasu ba.” Ta jinjina kai tace “Ka bud’esu susha iska zasu buk’aci hakan..” Tana ida fad’in haka ta maida k’ofa ta rufe. Safeenah ta shiga tura k’ofar tana fad’in ta bud’e mata. Patrick kaw tuni ya shige bud’e Karnuka. Safeenah sai kururuwa take tana fad’in Sadiya ta bud’e mata k’ofa.. Ganin bazata bud’e ba ga Karnuka Patrick na shirin kwance su babu shiri Safeenah ta rik’o takalamanta a hannu ta nufi gate a guje tana kuma tsinema Sadiya. Ta window Sadiya ke lek’en gudun Safeenah

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});