Chapter 160
Chapter 160
ba ni nake baki ba.. Duka missions d’in naki ne yanzu kam.” Ta d’anyi fari da idanu kaman zatai kuka tace “Kai Handsome, ni kuma mai nayi yanzu..? Kaga muje ka fara yin wanka sai ka sauk’o kaci abinci.” Tana maganar tana warware masa necktie d’insa. Yayinda ya kasa janye idanu daga barin dubanta. Ya d’an janyota cikin jikinsa yana kwanto da fuskarsa kusan nata yake furtawa a hankali “I think I’ll start with you first before abinci..” Ya fad’i yana kashe mata idanu guda. Kafin tai wani aune ya sureta cikin hannunsa ya nufi upstairs da ita yana nuna mata kalolin k’aunarsa. Itama dai saida ya b’ata mata nata wankan suka kuma shiryowa tare suka nufo downstairs mak’ale da juna. Haka yaita santin abincin Su duka biyu suna cike da nishad’i kaman rayuwa ta dawamma masu a haka ba tareda wani iftila’i ko tashin hankali ya ratsa tsakani ba. Suka k’arashe yininsu suna nuna ma juna zallan k’auna. Sallah ce kawai ke fitar dashi. Kafin su kwanta bacci ma saida sukai shafa’i da wutiri tare sukai addu’o’insu suka kai koke kokensu wa Rabbil Izza wanda shine majib’icin lamuransu. Kallo ya saka masu a laptop d’insa, yai mata matashi da k’irjinsa, ya rage wutan d’akin yabar dim-night popcorn gabansu suna kishingid’e saman gadon suna kallon wanda da gani zaka fahimci sabida ita kawai ya saka kallon ba wai dan yanada lokacin kallon ba. Babu ma film cikin computer d’in, downloading yai a Netflix kawai sabida ita, dan ya bata lokacinta a matsayinta na matarsa tinda yasan yanda yanayin aikinsa yake, shi kansa gani yake kaman lokacin na kasa masa. Kasancewar horror film ne haka yasa duk abin tsoro da aka nuno sai ta cukukuye cikin jikinsa. Shiko da biyu ya saka horror film d’in. Dan idan taji tsoro idanunta suka firfito waje cikeda shagwab’a mugun kyau take masa. Yaita sakin murmushi yana kallonta har bacci yai awon gaba da ita nan cikin k’irjinsa. Ya gyara mata kwanciyarta a hankali ya rufa mata bedcover d’in, ya shafa mata addu’a had’ida manna mata peck a cheek d’inta kafin ya kashe kallon. Cak ya d’auki computer d’in ya sauk’o parlor. Dining area ya zauna yana nazarin abinda ke gabansa wato binciken mutuwar Maleeka. Cikin laptop d’in nasa ya soma binciken abinda ke rubuce jikin coin d’in nan Wato Black African Team. Results da dama ne suka bayyana masa wanda baiga wani tak’aimammen abu guda da zaice yayi kamanni da ta’addanci ba. Hasalima results d’in akasari associations na bak’ak’en fata ya dinga nuno masa wasu na schools a k’asashen waje wasu ma a nahiyoyin Africa d’in amma bai samu tak’aimammen abinda zaice gashi ya had’a Su Danger ko nasa ahalin da wad’ann kalmomi ba. Yai shiru yana kuma duba net. Babu abinda ya samu hakan yasa ya d’an tura computer d’in gefe yana dafe kansa kad’an. Mik’ewa yai ya d’auko paper da pen ya dawo ya zauna yana k’ok’arin rubuta kalaman da Maleeka taso sanar dashi. BA.. You... Ya rubuta saman takardan. Kafin ya sauk’o k’asa kad’an ya rubuta Black African Team. B zai iya zama yana nufin Black. A zai iya zama yana nufin Africa.. To kodai BAT taso sanar dashi..? Kodai taso tai abbreviating kalmomin ne. Sai su zamto BAT a sauk’ak’e.. Kenan BAT d’in da Ta so sanar dashi sunan k’ungyar su Danger ne? Maybe You d’in da tace taso tace “BAT.. You need to find BAT..” Maybe kenan haka Maleeka taso fad’a masa “BAT.. You need to find BAT..” Ya nanata a hankali yana bubbuga pen d’in saman takardan. Tagumi yai kad’an yana kuma wani tunanin. What if Maleeka BAD taso ambata tinda an masa text kwanaki da sunan BAD..who could be BAD.. Take ya bama ma kansa amsa da fad’in “Barrister Ameer Dikko..” Ya kuma canza position d’in taguminsa yana fad’i a fili “What if Ba da tace Barrister Ameer take son fad’i.?” Ya kuma nanatawa kaman haka “Ba.. You need to find Barrister Ameer..” What if BA d’in da Maleeka take nufi kenan..?” Ya d’an shafe bakinsa a hankali yana fuzar da huci. Amma makashin Maleeka k’wararre ne kuma yayi fad’a da Maleeka kafin ya samu galaban kasheta.. And Ameer is not that well trained da zaiyi fad’a da Maleeka irin haka.. Could it be Danger ne ya kashe Maleeka..?’ Ya kuma gyara zamansa yana ci gaba da tunanin yanda zai solving wann puzzle d’in. ‘Amma Maleeka tasan Danger.. Da da yazo kai tsaye instead of BA da DA tace dashi wanda yake nufin Danger kai tsaye. Dole wanda ya kashe Maleeka wani ne da ya k’oshi da raining ko dai na ta’addanci ko kuma na aikin tsaro.. Toh wanene wann mutumin.?’ Ya mik’e tsaye ya soma zagaye parlorn. Wayar salularsa ya bud’e yana duba hoton sketch d’in k’asan takalmin da yake da tabbacin na makashin Maleeka ne.. Ta yaya zai samo wann mutumin..? Tambayar da yai karan tsaye a zuciyarsa.. A hankali ya saki murmushi shi kad’ansa yana jinjina kai kama wanda ya tina wani abin. Lokaci guda ya saita garu da pen d’in hannunsa ya jefa. Ai kuwa bai missing target ba. Murmusawa ya kumayi kafin ya furta a fili “Allah ya kaimu gobe zamu buga wasan Naka Chief Jaja..!” Ya k’arashe yana sakin murmushi mai bayyana hak’wara. ** D’akin taron yayi shiru. Yayinda Deputy Director General (DIG) ke zaune daga center. Manyan ‘yansanda kusan guda biyu suna zaune gefe da gefensa. Chief Jaja yana gefe guda. Sai sauran Team Members d’insu Assad da kuma Yusuf suna zaune gefe guda suma. Duk saman doguwar teburin dake kewaye da kujeru suke. Mu’azzam yai tsaye yana masu nuni da Farin allon da yai rubutu bisa. Solution d’in da yai saman takarda a daren jiya shi yake rubuta masu saman allon yana kwararo bayanai. Yayinda DIG da sauran ‘Yansandan ke jefo masa tambayoyi sahu sahu yana amsa masu. Gaba d’aya sun bada hankulansu suna sauraron yanda Inspector Gamji zai zak’ulo makashin Maleeka. Kallo guda za kaima Chief ka fahimci cikin tsananin tashin hankali yake. Dikda sanyin AC dake busawa cikin d’akin taro Chief Jaja gumi ne ke tsartsafowa cikin jikinsa. Mu’azzam ya k’arasa jikin allon yana k’are masu kallo gaba d’aya. Ya murmusa kad’an yana duban position d’in da kowa ke zaune cikinsu yana jinjina kansa yake furta “True failure isn’t missing the target.. True failure is never taking a shot..” Yaci gaba da takowa still murmushi saman fuskarsa yana d’an kewayesu kad’an yana ci gaba da examining nasu “BA could be either BAD or BAT.. And YOU could be you..!” Ya k’arashe yana jefa pen d’in dake rik’e hannunsa. A firgice Chief ya d’ago yana duban Mu’azzam dake sakin murmushi yana sarawa DIG, lokaci guda yake furta “puzzle solved, Sir.” Lokaci guda ya d’ago hoton k’asan takalmin dake cikin wayarsa yana nunawa a fuskokinsu.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *59* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Cikin sakanni Zuciyar Yusuf da Mu’azzam ya jifa da alk’ami yake bugu. Ya ware idanu yana duban mutanen dake kewaye wajen suma suna dubansa, babu kaman Deputy Inspector General. Ko gizau Yusuf ya kasa har saida Mu’azzam ya tako zuwa gabansa yayi folding hannayensa ta baya. Chief Jaja ya kasa d’ago kai ya dubi Yusuf dan baya so su had’a idanu balle a fahimci wani abu. Shiko Assad
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243