Chapter 134
Chapter 134
now..!” Ya k’arashe yana shafa tafin hannunta a hankali alamun lallashi. Nan ko tasha ya kuma bata naman ma Ta d’anci kad’an. Zallan k’aunarsa yake nuna mata. Daga bisani ya mik’e tsaye ya mik’a mata hannu guda yace “May I have this dance.?” Yai maganar yana mai d’an rank’wafowa kad’an. Ta d’an marairaice idanu kad’an tana dubansa “But I don’t know how to dance Inspector.” Ya saki miskilin murmushi kafin yace “I don’t know either.. I guess I just want to have my first dance in history with you..” Ta murmusa kad’an kafin ta mik’a masa hannunta ya d’agota. Hannunta guda cikin nasa ya kuma kamo d’aya hannun nata ya d’aura saman chest d’insa yanda heart d’insa yake kafin ya sakalo kunkuminta da d’aya hannun nasa. A hankali yake motsasu yana kallon fuskarta yayinda Sadiya ke duban k’irjinsa yanda hannunta guda ke bisa. Tana iya jin bugun zuciyarsa na ratsa tafin hannunta zuwa jijiyoyin jikinta. Gaba d’aya ji tai Ta gaza sakewa, a hankali ta kwantar da kanta saman k’irjinsa had’ida lumshe idanunta. Muryarsa Ta sinkayo yana fad’in “Something is missing..” Bata iya d’agowa ba bata iya furta koda kalma ba sabida yanda tai Lami cikin k’irjinsa tamkar wacce aka zare ma laka. Ya d’an kwanto da kansa saitin kunnenta yace “Sing a song for us..” Kaman wacce aka mintsila Ta bud’e idanunta, sai kuma ta girgiza kai tace “Ban iya ba fah.” “Gashi nima ban iya ba, ya kenan za’ayi..? Wait kece yarinya.. Ke kika iya wak’ok’in zamani. Oya sing one for us.” Ta marairaice fuska tace “Da gaske ban iya ba, saidai kai kayi..” Ya d’an murmusa kad’an yana mai kuma kwantarta cikin jikinsa “Ai ban iya na zamani ba.. Saidai outdated ones na zamaninmu..” Ta murmusa kad’an kafin tace “Inaso naji na zamaninka..” Ya kuma murmusawa kafin yace “Come here..” Ya kwantar da kanta saman k’irjinsa, suka d’ibi lokaci a haka kafin can ya soma furta _”If our love was a fairy tale I would charge in and rescue you On a yacht, Baby, we would sail To an island where we’d say I do_ -And if we had babies they would look like you It would be so beautiful if that came true You don’t even know how very special you are_ Muryarta ya sinkayo daga nan yanda kanta ke bisa k’irjinsa tana furta _You leave me Breathless You’re everything good in my life You leave me Breathless_ Ya saka hannunsa guda ya d’ago hab’arta kafin ya furta _I still can’t believe that you are mine._ lokaci guda ya manna mata light kiss saman lips d’inta. Ya tsareta da idanu yace “Ina kika iya wak’ar..?” Ta murmusa kad’an cikeda kunya tana tura kanta cikin k’irjinsa. Shauk’in k’aunarta na fuzgansa ya kuma kamo hab’arta ya tsareta da idanu yace “Did you mean what you said.. That I’m everything good in your life..?” Ta d’ago a hankali tana dubansa kafin ta jinjina masa kai alamun eh. Rungumeta yai cikin jikinsa yana fad’in “Allow me to show you how much you mean to me please Saady..” Yai maganar yana kuma rikitata. Daga yanda yake jin yanayinta ya fahimci tsananin tsoron yanayin da ta tsinta kanta ciki. Murya can k’asa yake furta “I promise I’ll be gentle.. And this mission will be the best of my all missions..” Yana ida fad’in haka ya rufe bakinta da nasa cikin nuna shauk’I na k’auna. Tabbas wann mission d’in yasha banban da ko wanne, kaman yanda yace he’d be gentle bashi ya hanata jin jiki hannunsa ba.. Inspector bai farga da aika aikan da yai cikin mission d’in nasa ba saida ya maida stubborn head d’insa cikakkiyar mace. Kuka da raki kam yashasa wann daren. Haka ya dinga aikin lallama da lallashi kaman ya d’auketa ya goyata bayansa haka yakeji. Duk wani gyara da Aunty Larai tai mata saida Inspector ya b’ata wann gyaran. Hamdala kurum yake cikin zuciyarsa yana kuma godewa Ubangijinsa da wann baiwa da yai masa na mallaka masa mace kaman Sadiya da yai. Soyayyarta da k’aunarta sun kuma ninkuwa cikin zuciyarsa. Wani irin k’imanta ne mai girma had’ida daraja suka k’aru a idanunsa. Tabbas yasha kunya a wnn dare dan zaton da yai mata ba haka take ba. Cikakkiyar budurwa ce wacce ya zamto mutum na farko da ya soma saninta d’iya mace. Tausayinta gauraye da k’aunarta na kuma mamaye masa zuciya. Da kansa ya kaita bathroom har lokacin bata daina masa kuka ba. Ganin Wai so yake ya mata wankan ya sanyata sakin wani sabon kuka tana fad’in “Ni ka fice mun.. Kuma na fasa mission d’in... Kuma zan koma wajen Inne bazan sake dawowa wajenka ba har mu tafi..” Ga tausayinta yanaji ga dariya, lallashinta ya kumayi yace “Ayi mun afuwa kar ki gudu wajen Inne.. Kinga ficewata ma..” Ya fice yana kuma k’unshe dariyarsa. Yana ficewa kuka ta kuma saki cikin zuciyarta tana fad’in dik Aunty Larai ne Ta cuceta, ga Inspector ya tasamma kasheta cikin mission. Da kansa ya kuma gyara masu shimfid’ar tasu ya cire ya canza wani. Tai lamo tana baccin galabaita. Bayan ya ida nafilfili zaune yai gaban gadon yana dubanta cikeda tausayawa had’ida k’aunarta, kai da ganin yanda ta tak’ure kasan baccin wahala take. Ya matso kusanta ya kamo yatsun hannayenta cikin nasa yana tuna munanan kalaman da ya dinga jifanta dasu a baya. Sumbatan yatsun hannun nata yai yana mai lumshe idanu “Thank you for making me the most happiest Man on earth.. Na gode miki da kika adana mun kanki har zuwa wannan lokaci.. Na gode da kika martaba mun kanki.. Na gode da baki watsar min da kanki ba... Dikda irin shaidar da mutane suka miki Kinyi k’ok’ari kin killace min kanki.. Believe me, I’ll love and respect you til my last breath..” Ya d’anyi fasali had’ida manna hannun nata gefen fuskarsa. Lokaci guda yaci gaba da furta “I .. I’m sorry.. I’m sorry for judging you.. It was truly wrong for me to do what I did.. I’m genuinely sorry for my actions.. Please forgive me.” ya k’arashe siririyar hawaye na gangaro masa daga idanu guda. Lokaci guda ya d’aura kansa saman hannun nata, tana jin d’umin hawayensa cikin tafin hannunta, hawaye suka gangaro mata itama. Cikin zuciyarta take furta “Baka mun komai ba Sai Alkhairi Inspector.. Kai d’in alkhairi ne a gareni.” Tana jin sanda ya taso ya kwanta saman gadon ya sanyata cikin jikinsa ya rik’eta sosai kaman zai bud’e k’irjinsa ya sakata ciki. Bacci mai dad’i had’ida shauk’i yai gaba da su. Da niyyan Allah ya tadasu asuba. ** Washe gari kasa fitowa tai sabida kunyarsa da ya dabaibayeta. Idan ta tina abubuwan da yaita mata a daren jiyan sai taga kaman dai ba Mr Inspector bane da ta sani. Wani irin mutum ne da b’angarensa guda Keda zafi d’aya b’angaren kuma Keda matuk’ar taushi. Ta lumshe idanunta a hankali tana jin k’aunarsa na bin b’argo da jijiyoyin jikinta. Tana jin shiga da fitan shi tai kaman mai bacci. Can taji yana waya taji kuma kaman ya fice daga parlorn. Da k’yar ta iya mik’ewa kaman zata kifa k’Asa tana jin jijiyoyin jikinta kaman an d’add’aure, ko ina ciwo yake a jikinta. K’afarta kuwa da k’yar take iya d’agawa. A haka da bin garu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243