Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 183

Chapter 183

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayi bacci nidai kasan ba sirkarka bace. Ka shiga ka sami matarka bata jima da shiga ba. (Sadiyar dama a d’akin Aunty Larai Ta sauk’a). Mu’azzam ya murmusa kad’an yana fad’in “A’a Aunty ai munyi sallama d’azu, dama wasu ‘yan kaya ne na kawo mata... Bara na shigo dasu..” Ya k’arashe yana mai ficewa. Ya shiga sauk’o da kayyakin daga mota yana shigo dasu, ciki harda sayayyan da ya tsaya yayo masu. Aunty Larai ta saki baki tana dubansa tace “Oh Mu’azzam ba’a rabaka da hidima, naga dai shopping d’in da kai ai ko rabi bamu ci ba, ko dai D’an naka acici ne, da alama manomi za’a haifo shiyasa Kayo wann cefane haka..” Ya kuma murmusawa yana sadda kai kad’an. Aunty Larai tace “Allah sarki sannu da k’ok’ari kaji.. Allah ya k’ara rufa asiri ya k’ara arziki.” Ya amsa da “Ameen Aunty.” “Shiga kaga matarka tana ciki, shiga kuyi sallama.” Ta k’arashe tana nuna masa k’ofar d’akin daga bakin corridor d’in da take tsaye. Zuciyarsa cikeda son ganinta ya nufi d’akin yana amsawa da “Toh Aunty..” Aunty Larai ta shiga tattare kayayyakin da ya shigo dasu wanda kayan kwad’ayi irin wanda mata masu ciki ke so yafi yawa. Sai murmushi take tana ayyana irin k’aunar dake tsakanin Mu’azzam da Sadiya. Fatanta Allah ya barsu tare ya kad’e masu duk wani fitina. Da sallama saman bakinsa ya tura k’ofan d’akin. Can ya hangeta saman gado tana rufe da bargo idanunta a lumshe irinta mai bacci. Ya k’araso a hankali cikin sand’a kaman mai tsoron kar ya tada ita daga baccin nata. A haka ya zame pillown dake rungume cikin k’irjinta tayi matashi ma kan nata da pillow d’in, ya yaye bargon kad’an kafin ya d’ale saman gadon ya janyo masu bargon ya rufa masu, ya janyota cikin k’irjinsa had’ida lumshe idanunsa yana shak’an k’amshin nan nata mai mantar dashi duk wani tarin damuwar da ya kwaso. Yana jin yanda ta mak’ale kan nata cikin k’irjinsa, cikin baccin nata take shak’an had’add’en k’amshin mijin nata. Harda wani sakin ajiyan zuciya yaga tayi a cikin baccin. Ya murmusa kad’an yana mai sumbatar tsakiyan sumarta. Bai cireta cikin k’irjin nasa ba ya k’yaleta Ta sami bacci mai natsuwa dan shi kansa yasan ya sabar mata da bacci cikin jikinsa. Saida suka kwashe kusan minti shabiyar a haka kafin ya d’ago tsintsiyar hannunsa yana duba lokaci. Cikin dabara ya cire nasa jikin yai mata matashi da pillow d’in. Ya karanto mata addu’o’in bacci na tsari ya shafe jikinta dasu, sanda ya gangaro zuwa mararta ya jima sosai yana shafa wajen a hankali kafin ya mik’e ya sumbaci goshinta. A hankali ya fice yaja mata k’ofar d’akin. A parlor ya tadda Aunty Larai sai hamma take alamun dai baccin itama takeji. “A’a Inspector har zaka wuce.” Ta tambaya wani Hamman na kuma karyo mata. “Eh Aunty zan wuce, ta riga tayi bacci ma.. Sorry for the inconvenience fah..” “Kai haba babu komai dik sanda kake son ganin matarka kazo ka ganta abinka.. Nan Abuja ne babu wani surkunta ehe, Abuja style.. Idan munje Can Fufore sai muyi surkuntanmu kaji koh..” Ta k’arashe dai kaman ko yaushe cikeda barkwanci. A haka Sukai sallama Mu’azzam ya fice na murmushi. ** Washe gari Sadiya k’amshin mijinta ne ya tada ita sallan asubahi, wanda tuni ya kama jikinta harma da abin rufuwan nata kai kace a mayafi guda suka kwana. Ta dinga shinshina jikinta jikinta da abin rufuwan tana mamakin ya takejin k’amshin Mu’azzam, toh kodai cikin mafarki ne yazo mata.. Ita kad’ai sai sak’awa da warwarewa take tana mamaki. Har saida ta fito da safe taga tulin kayan da ya kawo a daren jiya tasan dik yanda akai Mu’azzam ya shiga d’akin ne kuma ya kwanta saman gadon. Sai ta shiga jin kunyar kanta da kanta, batasan ya akai ya shige d’akin ba amma ita gani take kaman ma gaban Su Umma da Aunty Larai yai hakan.. Lallai da ya gama da ita.. Tai k’wafa cikin ranta a hankali dan har yanzu haushinsa takeji tin kan abinda ya mata gashi bai bata hak’uri ba har wann lokacin.. Dik wann rawar k’afan da yake ta riga tasan sabida abinda ke cikinta yakeyi kaman yanda yakewa Safeenah. Ko kula expensive kayyayakin da ya kawo d’in ma batai ba sai cewa da taiwa Aunty Larai ita k’osai da kunu take so. Babu b’ata lokaci Aunty Larai tace an gama uwar biyu.. Taji sunan da Aunty Larai Ta kirata dashi amma sai ta basar dan ita ko zance tanada ciki bata so ayi. ** Yamma lis Daddy ya iso garin. Adnan ne yaje Airport ya d’aukosa. Tin daga gate ya tabbata gidan nasa babu lafiya. Yana isa cikin gidan kuwa ya tadda wani tashin hankali.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *67* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Safeenah ce zaune tsakiyar parlorn rik’eda ‘yartsana tana jijjigasa tana fad’in “Kai hak’uri little champ Daddynka baizo ya ganmu ba ko nasan zaizo sa ne, wancan shegiyar da ta rabamu zata fice mana daga gida zata koma can yanda ta fito...” Kiki da Musaddiq sun had’a uban tagumi suna duban ‘yaruwar tasu cikeda tausayawa. A haka Daddy ke motsa k’afafunsa da k’yar yana shigowa parlorn. Safeenah tana hangosa ta saki murmushi tana ci gaba da jijjiga d’antsana dake rik’e cikin hannunta, Ta mik’e da sauri ta nufi Mahaifin nata “Daddy.. Welcome..” Sai kuma ta dubi D’antsanan dake rik’e cikin hannunta wanda akai masa dressing irin na d’anmutum hardasu diaper da overall. Tana duban D’antsanan tana murmushi take fad’in “Your Grandpa is here.. Oya go and say hi to Grandpa..” Ta k’arashe tana mik’awa Daddy D’antsanan. Daddy ya dube d’iyar tasa cikin wane irin tausayawa yayinda Musaddiq da Kiki suke duban mahaifin nasu suma cikin wane irin yanayi na tausayin ‘yar uwar tasu. Safeenah ta dubi Daddy yanda yai tsaye yana binta da kallon tausayi “Daddy look, kalla kaga.. Your Grandson.. He’s saying hi Daddy..” Tana maganar tana kuma jijjiga babyn robar.. A hankali Daddy ya saka hannunsa ya amshi D’antsanan yana dubawa. Safeenah taci gaba da fad’in “Oya little champ say Hi to grandpa..” Yanda Daddy yai tsaye yana dubanta ya sanyata d’agowa itama tana duban Daddyn. Sai kuma ta soma girgiza kai tana fad’in “Kaima baka yarda ba koh..? Daddy did you know I was pregnant..?” Hawaye suka gangaro mata, ta jinjina kai a hankali kafin taci gaba da fad’in “A nan parlorn Mommy ta bani abortion pills..” Muryarta ya soma rawa sosai sanda take ci gaba da fad’in “Daddy.. Daddy Mommy terminated my pregnancy right in front of Mu’azzam.. Mommy is not human.. Bazan tab’a yafe mata ba.. Bazan tab’a yafe mata ba..” Saurin rungumota Daddy yai yana jin kukan da yake k’ok’arin dannewa na kuma taso masa. Safeenah ta fad’a jikin Mahaifinta tana kuka sosai yayinda kukan Kiki ma ya k’aru, Musaddiq ya kifa kansa kad’an shima hawaye na d’igowa daga cikin idanunsa. Daddy ya rik’o hannun Safeenah suka zauna saman kujera, ya kwantar da kanta cikin jikinsa kad’an yana lallashinta. A haka aka samu tai shiru amma yana rungume da D’antsananta. Kiki tai k’ok’arin tsaida kukanta kafin ta nufo yanda suke zaune ta dafa Safeenah tace “Addah Feenah Daddy just got home ki barshi ya huta kinji, sai ki nuna masa little Inspector..” Safeenah ta dubeta sai

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});