Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 225

Chapter 225

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Mommy Ta soma tunanin Ta fece a guje koda Yansandan nan zasu damk’ota.. Balle ma tasan bazasu harbeta ba.. Ta yunk’ura zata mik’e amma mai saiji tai an tokareta ta koma da baya tana sakin k’aran azaba had’ida furta “Kamin rai Mu’azzam.. Nasan kai ba mugu bane.. Ka min rai Kayi mun aikin Gafara.!” Muryarta ne ya carke sakamakon ganin da tai babu kowa wajen sai ita kad’ai. Ta shiga jada baya zuciyarta naci gaba da yankewa, sai rarrabe idanu take a tabganememen parlorn. Tana nan zaune ta soma ganin labulayen Windows suna kad’awa su kad’ai. Mommy Ta soma firgita tana waige waige. Can ta hango wani dogon abu a k’asa kaman maciji yana nufota.. Ta saki k’ara ta mik’e a guje zata b’uya amma Sai taji kaman ana janyota baya.. Aka dawo da ita baya aka d’agata aka kwad’ata k’asa da k’arfin gaske. Ta kuma bud’e baki zata saki k’aran azaba taji kaman an danne mata bakin an hanata ihu ga azaban bugata a k’asa da ake. Can anjima aka k’yaleta tana fidda numfashin azaba da k’yar. Ta soma k’ok’arin mik’ewa zata rarrafa taji wani irin iska mai kaman guguwa ya soma majajjawa da ita nan cikin parlorn saman chandelier irin k’wan wutar nan dake mak’ale tsakiyar parlorn taji kaman an azata akai. Bakinta na rufe balle ta saki ihu.. Saitin kunnuwanta taji wani irin shewa mai kama da dariya maras dad’in sauraro... Sai taga sama kaman ya juye mata k’asa nan taji an kuma jefota daga saman an kwad’ata k’asa da k’arfin gaske. Aka bud’e mata baki ta saki ihu tana fad’in “Dan Allah ku rufa mun asiri.. Wayyo Allah ma shiga uku zan mutu.!” Wani irin dariya taji an fashe dashi har ana shud’ewa kafin aka soma mata cakulkuli wanda banda tsantsan azaba babu komai cikinsa.. Sai sakin k’aran azaba take tana neman hanyar gudu.. Nan taji an soma d’auketa da wasu irin mari masu azaban zafi Ta ko wani b’angaren fuskarta.. Mommy ta galabaice ta gigice.. Ta yunk’ura zata mik’e tana haki sai kuma taji an jayota k’asa da k’arfi an danneta nan ta hango kujera ya mik’e ya nufota.. Ta saki k’ara tana fad’in kumin rai... Bata kai aya ba Ta soma hango wasu abu kaman kunamai bak’ak’e k’irin suna nufota.. Mommy ta tak’ure k’uryar parlor tana sururtai tana fad’in Su k’yaleta Su mata rai. Can taji an kuma d’agata ana majajjawa da Ita a tsakiyar parlorn, Sai kwad’ata ake ana bugunta. Kan kace mai tayi laushi ta kwance tsakiyar parlorn tamkar sunammiya.. Koda babu ‘yansanda dake tsaron gidan bazata iya ficewa a halin da take ciki ba balle ta gudu. Iyaka Laushi Mommy tayi Laushi, fuskarta kaw har rinewa yai alamun azaba kai kace rini aka bud’a mata tashi guda. Tai shame shame nan tsakiyar parlorn tana fidda numfashi da k’yar. ** A haraban gidan jikin parking lot Mu’azzam ya hangi Daddy da Uncle Salman bayan sun fito daga masallaci. Uncle Salman ya ciro wayar salulansa yana duba lokaci, nan hoton Shemau dake fuskar salulan ya bayyana, domin kuwa Dikda abinda ya faru Uncle Salman bai cire hoton Shemau a fuskar wayarsa ba. Yai tsaye yana duban hoton Daddy na hankalce dashi. Murmushi kad’an Daddy yai kafin yace “Har yanzu kana k’aunarta.” Uncle Salman ya jinjina kansa a hankali alamun eh. Daddy ya jinjina kansa yace “Kayi saurin yanke hukunci ba tareda kayi bincike ba.. Ka natsu ka fahimci yanda al’amarin yake sai ka yanke hukunci na k’arshe.. Shemau tana tsananin k’aunarka kuma duk abubuwan da ta aikata tayi su ne domin ta birgeka.. Bayan abubuwan da suka faru na tabbata da kai da Shemau Kun d’auki darasin rayuwa.. Yanda Hajara ta buga wasa daku ya ishemu izna baki d’aya.. Allah ya ganar damu yasa mufi k’arfin zukatanmu.” Uncle Salman ya amsa da Ameen D’anuwana. Lokaci guda ya k’arada “Ka yafe mun duk abubuwan da nai maka a baya.. Sabida abin duniya da San zuciya irin nawa sun rufe mun ido.. Ka yafe mun D’anuwana.” Daddy ya murmusa had’ida girgiza kai “Babu komai Salman, abu mafi mahimmanci shine Allah ya bayyana gaskiya sann ahalinmu zai sake dunk’ulewa waje guda.. Allah ya yafemu gaba d’aya.” Uncle Salman ya murmusa kafin ya k’araso ya rungume Daddy. Mu’azzam daketa sakin murmushi k’arasowa yai had’ida yin gyaran murya kad’an “Can you two create a space for me..? Let me represent my Dad.” Gaba d’aya suka jiyo suna dubansa murmushi dama fuskokinsu lokaci guda Mu’azzam ya k’arasa tsakiyan ‘Yanuwan mahaifin nasa ya rungumesu hawaye guda d’aya na gangaro masa. Idan ka gansu a yananyin dole su baka tausayi. Uncle Salman ya kuma rik’on gafaran Mu’azzam kan irin abubuwan da yaita yi masa a baya. Ana haka Assad ya k’araso yana d’an sadda kai, ya gaida Daddy da Uncle Salman kafin suka nufi cikin gidan suna tattaunawa yanda suka bar Mu’azzam da Assad nan waje suma suna nasu tattaunawar. Assad ya furzar da huci kad’an yace “Bazai yuwu ai releasing Musaddiq yau ba, dole Sai ya kai gobe.. Tare da Barr Ameer muke amma bamu k’araso nan tare ba..” Mu’azzam ya jinjina kai a hankali kafin yana mai furta ”Thank you Assad.. Na gode da kokari.” Murmusawa kawai Assad yai ba tareda yace komai ba, yasan idan shine a position d’in Mu’azzam zai masa abinda yafi wanda shi yake masa a yanzu. Nan sukaci gaba da tattaunawa suna jinjina ta’addancin Hajara da yanda tai incriminating yaranta har guda biyu cikin case d’in. Mu’azzam ya jinjina kai yace “Safeenah was telling the truth.. Iyakacin gaskiyarta ta fad’i gameda case d’in haka ma Musaddiq.. Amfani dasu kawai Mommy tai ta buga wasanta..” Assad ya jinjina kai yana mai ci gaba da furta “Kasan na kasa yarda Umman Sadiya da Mamy are sisters.. Allah mai iko.. Allah buwayi gagara misali..” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da fad’in “Wait.. Tsaya.. Munje muna binciken mutuwar Ikram... Kwatsam muka tadda Sadiya wacce Mommy ta tura Sagir ya nemi aurenta.. Abokina ya aureta da sunan auren mission domin ya cimma burinsa na gano makashin ‘yaruwarsa.. Soyayya mai tsabta ya shiga tsakani.. Tafiya yayi tafiya gaskiya yana bayyana kwatsam Sai ya fahimci cewa matarsa ‘yaruwarsa ce d’iyar ’yaruwar mahaifiyarsa da suka rabu Shekaru da dama.. Kai wann al’amari gwanin dad’i yake.” Mu’azzam ya murmusa kad’an ba tareda yace komai ba. Assad naci gaba da da jinjina lamarin. Can ya sinkayo muryar Mu’azzam d’in yana fad’in “The mysterious word BAT is still the key to everything... Kuma shine source na faruwan komai.. Mahaifina ya rubuta kalmar a jikin yarjejeniya sabida Black African Team dake rubuce jikin coin d’in... Amma sai yai amfani da nasa tunanin yace da Uncle Salman kalmar yana nufin Bet Agreement Transaction ne..” Ya d’an murmusa kad’an kafin yaci gaba da fad’in “Who would’ve ever thought wann BAT d’in da muketa nema takarda ne da Mommy Ta ari Sunansa ta yafa.” Assad ya d’an girgiza kai kad’an shima yana nazari da tunanin abubuwan da suka ci karo dasu tun farà case d’in. “It’s over now.. Everything has come to an end.. Babu abinda zamuce sai Alhamdulillah.. Jaja yana rufe, Danger ma yana rufe sann Mommy ma za’a tsareta... The game is finally over.. And the mission has been accomplished.!” Mu’azzam ya k’arashe yana duban wani

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});