Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

together ki daina wa mutane wannan haukan..!” Safeenah Ta fincike tana mai ci gaba da fad’in “Na rantse da Allah Mommy ko wacece ita sai tayi danasani.. Idan kuma ba haka ba wllhi Sunana ba Safeenah Gamji ba..!” Mommy fad’i take ba ita kad’ai zaki kar ba harda shi babban minafikin Mu’azzam.. Bayan duk abinda na masa shida uwarsa a rayuwa babban butulcin da zai saka mana dashi kenan.. Bari Daddyn naku ya shigo yau sai muga bayan waye zai bi..!” Cikin tsananin b’acin rai Musaddiq da aka barsa shi kad’ai tsakiyan mata ya daka masu tsawa gaba d’aya “That’s enough Mommy..! Bai kamata wad’ann yaran suzo Su fad’i magana ku d’auka ba Sai abi komai sannu a hankali a jira Mu’azzam yazo ba wai ku taru kuyita hauka ba..” Katsesa Mommy tai cikin tsananin fushi “Kamin shiru kaima babban minafikin ne waya sani ko kana sane ma da abinda yake baka tab’a sanar da kowa ba.. Meema da Kiki ba k’Arya zasu masa ba.. Bak’in azzalumi maci amana.. Ni ko a labarai ban tab’a jin irin wannan cin amanar ba ka d’auki Karuwa ka tare da ita a cikin gidan matarka wacce ko tarewa batai ba.. Da kayan d’akin Safeenah ya tare da Karuwa sabida shi ya cika babban tantiri babu mai saka sa babu mai hanasa.” Meema dake lab’e gefe tai tsulum tace “Mommy wllhi wllhi na rantse da Allah rungume da mace muka kamasa cikin gidan kuma harda police ya saka a gate babu mai shiga. Da muka tambayi Police d’in dake gate d’in ma ce mana yai Wai Oga yana Busy baiso a damesa..” Musaddiq ya nufota a kufule ya kasheta da wani wawan mari “Ke waye sa’anki a nan zan b’abb’allaki na karerayaki naga k’arshen rashin kunyarki..” Meema ta saki ihu tana kame fuskarta.. Mommy ta finciko Musaddiq tana fad’in “Kar ka sake dukar mun yarinya.. Gaskiya take fad’i.. Idan ma babu mai yarda da zancen Meema ai Kiki bazatayi k’arya ba tinda kowa ya mata shaida a gidan nan.. Kai kake rufa masa asiri waya sani ma ko tare kukeyi..” Da tsananin mamaki kurum Musaddiq yake duban Mommy wacce Ta rufe idanu gaba d’aya ta yanda take shiga ba ta nan take fita ba. Aunty Shemau tace “Toh Wai ni uban mi ake jira da baza’a tafi gidan Safeenar ba a fidda yarinyar ko a mik’ata ma hukumar ‘yansanda.” Mommy tace “Kin mance shi shafeffe da mai d’in gadaransa kenan shi ga D’ansanda.. Maras mutunci butulu..! Wllhi yau ko Headquarters za’a d’aga sai anbi mun hakkin d’iyata.’” Daidai nan Daddy ya shigo ana tsaka da hatsaniyar. Safeenah ta nufi Daddy tana kuka cikin yanayin tausayi tana kuma d’ingile k’afarta mai ciwo yanda za’aji tausayinta sosai “Daddy mutuwa zanyi.. Zan mutu Daddy Mu’azzam ya cuceni yaci amanata Daddy.. Daddy karuwai yake kaiwa Gidana shiyasa yak’i na tare..” “Safeenah..?” Daddy ya kira sunanta da mamaki kafin ya k’arada “ Mai kike fad’i haka.. Mai Kike fad’i kenan.. Lafiyarki.?” Daddy yace cikin d’an tsawatarwa. Mommy tai karaf tace “Abinda kaji gaskiya ne.. D’an D’anuwanka D’an matarka azzalumi ne kuma maha’inci ne.. Gidan Safeenah da ko tarewa cikinsa batai ba yake d’iban karuwai yana kaiwa ba dole yace kar a kai masa Safeenah ba tinda yanada wad’anda zaike kaiwa.. Wllhi wllhi sai anbi ma d’iyata hakkinta.. Wllhi idan ta kama mu makasa a kotu ne zamu tafi.. K’aryar Kakin Dansanda yake..!” “Ina Mu’azzam d’in..?” Daddy yace yana duban Safeenah. “Yana can tare da ita Daddy.. Tare suka kwana a gidan Daddy kuma wllhi tare suke kwana.. Nasan wannan Police Woman d’in ce dama budurwarsa ce..” Meema da zafin marin da aka mata ko d’aukuwa baiba ta kuma bud’e baki tace “Wllhi wannan watace daban ba police woman d’in bace..” Ta k’arashe maganar tana ci gaba da kukan marinta.. Musaddiq ya kuma yiwa kanta yana fad’in idan bata daina saka baki ana magana ba Sai ya karyata. “Toh sannu makaryi sai ka karyata mu gani..!” Mommy ta katsesa da fad’in haka. Musaddiq ya dubi Meema yace “Ke bar nan kafin na takaki..!” Mommy Ta janyota tana fad’in “Babu yanda zataje ko kotu akaje akwai shaida kuma Meema ce shaida ehe..! Bazai yuwu na nik’a gari na tafi har Dubai naima Safeenah sayyan kayan d’aki wata ‘yar iska can Ta rigata kwana saman gadonta ba ehe..!” Daddy ya girgiza kai yana duban Musaddiq “Kira mun D’anuwanka a waya..” Daddy yace yana duban Musaddiq d’in. “Alright Daddy.” Musaddiq ya amsa kafin ya soma dialing layin Mu’azzam yana aikawa mutanen dake parlorn mugun kallo idan ka cire Daddy. Aunty Shemau ta kamo Safeenah da k’yar ta zaunarta saman kujera tana fad’in ta zauna ta huta duba da yanayin ciwon dake k’afarta. Ana haka Mu’azzam ya shigo yana takunsa cikin nastuwa kaman babu abindake faruwa. Duk suka zuba masa idanu suna dubansa. Wani zabura Safeenah tai tana mai kuma fashewa da wani irin kuka. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *30* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Musaddiq ya girgiza kai kurum kafin ya fice daga parlorn gaba d’aya. Meema dake Ta faman sosa fuskarta yanda Musaddiq ya mareta satan kallan Mu’azzam tai Ai kaw nan taga kaman jefo mata razannan kallon nan nasa babu shiri ta nemi hanyar ficewa daga parlorn itama. Gani take kaman daga kanta zai fara tinda ita ta kawo rahoton. Batama San ko kallon yanda take baiba balle yasan tana parlorn. Tsaban tsoro ne da imagination d’inta suka nuna mata hakan. Safeenah Sai kokawan k’wacewa daga rik’on da Aunty Shemau tai mata take “Daddy Mommy kuce ya fice bana son ganinsa.. I don’t want to see him.!” “Ki rufe wa mutane baki ki natsu ki daina haukar nan..!” Daddy ya katseta da fad’in haka. Lokaci guda Mu’azzam d’in ke k’ok’arin gaida Daddy kafin ya juyo yana duban Mommy “Mommy Ina kwana..” Mommy baki sake take dubansa bayan d’aga masu hankali da yai har yanda guts d’in dubansu yace masu ina kwana. “Da ban kwana ba ai bazaka ganni ba mugu kawai azzalumi macuci maci amana.. Kaji kunya Mu’azzam Bayan duk abinda naiwa mahaifiyarka a rayuwa, na d’auketa ‘yaruwa na kwashe shekaru ina mata jinya abinda zaka saka mun dashi kenan.. Ka rasa mai zakaiwa d’iyata sai ka dinga d’auko Karuwai kana kaiwa Gidan aurenta gidan da ko tarewa cikinsa batai ba.. Wllhi kaji kunya Mu’azzam.. Tirr.!” “Mommy I don’t know what you’re talking about.. Ni ban kai wata Karuwa ko ina ba..” Ya fad’i cikin dakewar Murya. Baki sake Su Mommy dasu Safeenah suke dubansa. Wai bai kai Karuwa ko ina ba.. Tsaban shi tacecce ne maimakon ya bada hak’uri ya amshi laifinsa denying ma yake hankalinsa kwance. A hasale Mommy ta mik’e tana fad’in “Kai bari kaji na fad’a maka ba tsoronka fa ake ba.. Ka bar ganin kana dik abinda kaga dama ana d’auke ido..” “Hajara ya isa haka..!” Daddy ya katseta cikin tsananin b’acin rai.. Da mamaki take duban Daddy kafin ta ci gaba da jinjina kai tana fad’in “Dama na sani bayansa zaka bi.. Ya cutar da d’iyarmu ya Zalinceta amma kana bin bayansa..!” “Nace kimin shiru Hajara.. Ta yanda kika b’ullo bata nan za’a gyara al’amarin ba..!” Safeenah dake kuka Ta bud’e murya tace “Daddy are you really taking his side..? Daddy karuwa fah Karuwa ya kai mun gida tun

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});