Chapter 232
Chapter 232
wacce muka haifa a garin fufore.. Tin daga wann lokaci sai aure ya fice mun a rai.. Naci gaba da neman kud’i gadan gadan dan sai inaji sakaci na ne yasa na rasa d’iyata da matata wacce na kasa komawa na k’wato ta.. Na d’au alwashin ko ba dad’e ko ba jima zan koma wann garin na k’wace d’iyata Jidda daga hannun Kyallu.. Ana haka shekarar da ya shud’e mahaifiyata Ta dawo garin da Ta barni.. Nan take sanar dani ga garin mahaifina.. Wann garin da na baro d’iyata ashe shine asalin garin mahaifina kuma tushena.. Asirin da akai wa mahaifiyata ya karye cikin ikon Allah nan take labarta mana duk abinda ya faru.. Ni kuma Sai na k’udiri niyyan bazan nemi dangina ba amma zan yafe masu kaman yanda mahaifiyata ta yafe.. Bayan Allah yayiwa mahaifiyata cikawa sai na tafi garin Fufore domin na d’auko d’iyata daga wajen Kyallu wacce ta azirta kanta da d’iyata.. Toh a nan ne Bayan naje da Jami’an tsaro sun tsare Kyallu take sanar damu cewa gidan Gonar Jauro Gamji take tura Ajidde kai magani wa matar Alhaji Marwan Gamji. Banyi niyyan taka gidan gonar ba amma sabida d’iyata dole naje.. Haka na shiga gidan Ina tina sanda mahaifiyata take sanar dani mammalakin wann gidan gonar shine mahaifina.. Koda na tambaya sai akace ai Matar Marwan Gamji dake jinya ta warke kuma ta d’auki Ajidde tafi can gidan mijinta dake Birnin tarayya tareda ita.. Wann shine dalilin da yasa na taho nan domin na d’auki d’iyata amma ba domin na kasance d’aya daga cikinku ba..!” Ya k’arashe hawaye na gangaro masa. Al’ajabi da mamaki ya cikasu.. Kowa sai jinjina lamarin yake. Aunty Nuratu na hawaye take jinjina kai tana furta “K’warai Ajidde itace mai kawo min magani amma ba maganin Kyallu take kawo min ba.. Ajidde da Musaddiq su suka shirya yanda zasu zubar da maganin Kyallu sann suke amso min ayoyin Ubangiji daga wajen Malama Hafsah.. Ajidde bata tab’a bani maganin Kyallu ba.. Maganin Malama Hafsah take bani wanda ayoyin Ubangiji ne da kuma magunguna na musulunci da suka Zo a sunnah. Cikin ikon Allah wad’ann ayoyi da nake sha su suka hana Shed’anin da Hajara ta turo min ci gaba da zama cikin jikina.. Tabbas Ajidde Alkhairi ce a gareni.. Abinda tayi mun Ubangiji ne kawai zai iya biyanta.. Ajidde yarinyar kirki ce kuma abin alfahari ga ko wani mahaifi..” Hawaye suka ci gaba da zubowa, yayinda Mommy Ta saki baki da hanci tana jin yanda aka tarwatsa tsarinta cikin ikon Allah da buwayarsa.. Haka Aunty Nuratu ta d’aga waya ta kira Mama Hindu tace Azo da Ajidde parlorn Daddy. Jiki a matuk’ar sanyaye Ajidde Ke takowa tana kallon mutanen daketa faman binta da kallo, Sai tananji kaman k’afafunta bazasu iya d’aukanta ba.. Idanunta suka sauk’a kan Mutumin da kukansa Ke k’aruwa tinda ta soma shigowa cikin parlorn. Cikin zuban hawaye mutumin ya k’araso gareta lokaci guda yakai hannayensa dake rawa yana shafa fuskarta wanda tuni itama d’in hawaye sun soma fitowa daga cikin dara daran fararen k’wayan idanunta zuwa fuskarta mai d’an duhu wanda bai cika haske ba. Fuskar matarsa Hauwa da kamanninta yake hangowa tattareda yarinyar.. Cikin rawar murya irinta mai kuka yake furta “Kece.. Kece Jidda ta.. Ta rabani dake tsawon shekaru.. Ta rabani da gudan jinina..!” Lokaci guda ya rungumeta yana kuka sosai yana furta shine mahaifinta. Ai nan Ajidde ma taji kukanta na k’aruwa tama rasa gane meke faruwa. Mu’azzam ya girgiza kai a hankali yana duban wann kayan al’ajabin. Ko 24hr basuyi ba da suka gano cewa Sadiya ‘yaruwar mahaifiyarsace sai ga wani batu ma wani Ajidde ‘Yaruwaruwar Mahaifinsa ne.. Ikon Allah.. Yaci gaba da girgiza kansa kad’a yana furtawa a hankali “Unbelievable..!This is crazy..” Ahali dai sai dad’a bunk’asa yake cikin k’ank’anin lokaci kuma da mutanen da tuni sun sansu saidai basu San cewa sud’in ahali bane. Mamaki ya cika Mommy jin Wai wann yarinyar d’iyar mai maganin wacce Shemau ta sanar da ita Musaddiq soyayya yake da ita Wai d’iyar D’anuwansu Marwan ne da aka fice da cikinsa.. Eh lallai ikon Allah.. Ita duk bama wann ba babban damuwarta shine shegiyar yarinyar ashe itace ta b’ata mata shiri take amso Ayoyin Allah wa Nuratu tana watsar da maganin Kyallu. Wann yarinya itace babbar ‘Yariskar da ta cuceta ta Karya mata shiri.. A a tamanin Mommy tai tsalle ta cakumo Ajidde tana fad’in “Shegiya matsiyaciyar yarinya ashe kece makarin.. Ashe kece kika Karya mun shiri..! Alhunguma.. Wllhi idan Ina numfashi Musaddiq bazai aureki ba.. Yau sai na kasheki..!” Baban Ajidde yana janye d’iyarsa yayinda Daddy yaita maza yana janye Mommy lokaci guda yake sanar da Mu’azzam maza ya kira Sergeant d’in nan ta fice da Mommy. Mu’azzam ya jinjina kai kafin ya kirawo sergeants mata guda biyun suka shigo suna janye Mommy.. Mommy kururuwa take tana fad’in babu yanda zata tafi.. Ta dubi Daddy tace “Marwan ni ce fah Hajara Matarka.. Da aurenka fah akaina har yanzu baka furta mun kalmar saki ba nasan kana sona Marwan sharrin Nuratu ne.” Daddy yace “Bayan duk abubuwan da kika aikata har jira kike na furta miki kalmar saki Hajara.? Ai idan kunada sauran tunani ke da kanki yaci ace min sanar da kanki Ke sakakkiya.. Bari dai na maimaita miki Hajara ni Marwan Gamji babu sauran aure tsakaninmu na sakeki Hajara.!” Haba nan fah Mommy ta kuma sakin wani azababben k’ara tana kururwa. Sai tsalle take tana k’ok’arin zillewa daga hannun sergente Tina kaman wata birin wasa. Haka nan aka janye Mommy aka fice da ita. Sauk’in abin Kiki tana can sashen Inne tareda Sadiya dama Mu’azzam yace Tai keeping Kikin Company tin sanda za’a tafi da Safeenah mental facility. Hakan yasa abin bai faru Kan idon yarinyar ba. Inne ta janyo Ajidde jikinta tana hawaye, lokaci guda take furta “Allah sarki shiyasa mana tin sanda Ajidde ta soma zuwa gidan naji nastuwa tattare da ita dukda shiririta irin nata, kowa bai amince da maganinta ba Sai ni na amince da Ita da maganinta ashe gida Ajidde ta dawo..” Ta d’ago tana duban Baban Ajidde lokaci guda take furta “Ka yafeni D’an nan.. Ka yafe ni mai sunan watan albarka.” Suka murmusa gaba d’aya harda Baban Ajidde “Na yafe ki tuntuni Hajiya..” Inne tai karaf tace “Kirani kaman yanda ‘Yanuwanka ke kirana Inne..” Ya kuma murmusawa yace “Toh Inne..” Ajidde na hawaye take duban mahaifinta, Ta girgiza kai tana fad’in “Maiyasa ka barni hannun Azzalumar matar nan wanda taita azabtar dani Ta d’orani a turba maras kyau.. Turban sata da rufa ido harda bokanci..” Ya kuma janyota yana share mata hawayenta “Komai yazo k’arshe Jidda kuma Kyallu bazata sake cutar da kowa ba da izinin Allah.. Rufa idonta da bokancinta ya k’are domin kuwa tana hannun hukuma an kamata.. Allah ya kawar mana da masu d’abi’a irin na Kyallu dan suna nan cikin Al’umma suna fakewa da sunan suna bada magani suna kashe mutane da bokancinsu da rufa idonsu.. Allah ya dad’a wayar da kan Al’umma su fahimci cewa masu magani irinsu Kyallu basu isa su warka da kai ba ko su cire maka cuta.. Allah shi yake yi, shi yake d’aura cuta yake kuma yayewa a lokacin da yaso.” Gaba d’aya suka amsa da Ameen Daddy
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243