Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 212

Chapter 212

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mutu.. Ku kaini asibiti.!” Ta k’arashe tana mai mik’ewa tsaye tana k’ok’arin kwab’e tufafin jikinta alamun hauka. Kamo rigarta tai tana fad’in “Zan cire fah..!Wallahi zan cire..! Ku k’yaleni na fice ko na cire. Zan cire..! Zan cire..!” Mu’azzam kaw tsaye yai gabanta cikin tsananin dakewa ya tsareta da idanu ko gizau baiba duk k’ok’ari da Mommy take tana fad’in zata cire tufafinta idan basu barta Ta fice ba. “Go ahead..! Ki cire mana.. The hospital is right here in front of you.. Ni ne nan asibitinki Hajara.. Naci karo da Yantaddan da suka sha gabanki a taurin kai da hauka.. Ki cire kayan mu gani idan zai hanaki biyan duk abubuwan da kika aikata.!” Mommy Ta shiga rarrabe idanu tana girgiza kai.. Lokaci guda kuma ta saki shewa tana tsalle tana tafi taka wak’ar zan cire.. “Zan cire.. Zan cire. Zan cire zan cire zan cire..” Ta nufi gate a guje zata fice nan suka hango ana hangame gate d’in ga zuk’ek’iyar mota tana shigowa.. Gaba d’ayansu suka d’ago kai suna duban motar. Dikda motar Ta fice a yayi amma bazasu tab’a mance irin motar ba da kyaunta a wancan lokacin. Hajara ma tsaye tai Cak da haukar k’aryarta tana duban motar. Saida motar Ta ida parking kafin suka fahimci motar.. Ba motar kowa bane face motar mahaifin Mu’azzam, Wato Alhaji Abubakar Gamji. Cikin tsananin Shock gaba d’ayansu suke bin motar da kallo.. “Fa.. Faff..Fa.. Fatalwaaaa..!” Hajara ta furta haka tana nuna motar SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *76* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* A hankali take duk’awa tana kuma duban coins d’in dake aje saman kujera hawaye na ciko idanunta lokaci guda hotunan abubuwan da suka faru dasu na gifta k’wayan idanunta.. ‘Yaruwarta Yayarta take hangowa da lokacin da Ta rasata... Takai hannunta dake tsananin rawa a hankali tana shafa coins d’in. Hawaye d’aya na bin d’aya suna gangaro mata.. Ta d’aukesu cikin hannunta tana kuma juyasu hawaye basu daina gangaro mata ba. Tana nan zaune wajen Aunty Larai ta fito daga kitchen ta nufo parlorn, nan ta hangi Umma duk’e wajen tana hawaye. Aunty Larai ta k’araso da sauri tana tambayarta lafiya meke faruwa. Coins d’in Umma ta d’ago ta shiga nuna mata hawaye d’aya na bin d’aya “Wann sisin kobon shine alama da aka d’aura mana.. Shine alaman da na jima ina ajiye dashi tsahon shekarun nan domin na dinga tuna ‘Yaruwata dashi.. Larai nasan nawa guda d’aya ne toh daga ina wann ya fito.. Ya akai na sake samun irin alaman.? Ya akai sisin kobon suka zamto guda biyu.?” Ta k’arashe cikeda kad’uwa tana nunawa Aunty Larai. Sadiya da fitowarta kenan tai tsaye tana duban Umma rik’eda coins.. Sai ta k’araso da sauri tana duban coins d’in.. Ta shiga nuna coins d’in yatsarta tana fad’in “Umma dama wann shine alamar da aka d’aura maku a jelar gashinku keda ‘Yaruwarki..?” Umma tai saurin jinjina kai “Wann alama irinshi aka d’aura mana dama duk wata budurwa dake cikin jirgin.” Sadiya ta tina a hannun Mu’azzam jiya taga yanata juyasu. Ta d’an girgiza kai kad’an tana ci gaba da nuna coins d’in. Muryar Umma ne ya katse mata tunaninta “Ya akai naga guda biyu..?” Ta kuma dubansu tana murmushi kafin taci gaba da fad’in “Yaruwata.. ‘Yaruwata tana raye k’ilan.. Bata mutu ba..!” Hawaye sukaci gaba da gangaro mata tana hawaye. Lokaci kuma tai tsaye tace “Amma.. Ya akai suka zama guda biyu..? Waye ya ajiyesu a nan..?” Sadiya Ta girgiza kai tana duban mahaifiyar tata sai kuma tace “Umma.. Wann ai hannun Mu’azzam na gansu jiya.. Shi ya mance a nan.” Ta fad’i tana duban Umma dan ita tama mance cewa bata so Umman ta d’ago nan gidan Mu’azzam d’in ya kwana. Umma ta shiga girgiza kai tana duban Sadiya “Mu’azzam..! Mu’azzam fah kika ce.. Shi yazo da wad’ann..?” Sadiya ta jinjina kanta a hankali “Hannunsa na gansu.” Cikin sauri Umma ta mik’e tana fad’in “Ina Mu’azzam d’in.. Inaso na tambayesa ina ya samu wann alama.. Watak’ila ‘Yaruwata bata mutu ba.. Watak’ila Ta rayu... Watak’ila..” Yanda take maganar tana hawaye tana murmushi dole ta baka tausayi. Sadiya ta kamo hannayenta tana k’ok’arin calming d’inta “Umma kince irin wann alamar aka d’aura ma sauran ‘yanmatan.. Umma shekarun da yawa mai zai faru idan wann alama ba na ‘Yaruwarki bane.” Umma tai shiru tana hawaye tana tina sanda bomb ya tashi da jirgin, sai kuma ta soma girgiza kai tana fad’in “Ina so nasan yanda ya samu wad’ann shaidar ne.. Inaso naji mai ya faru da jirgin bayan bomb d’in ya tashi shin akwai wad’anda suka rayu ne kokuwa..? Sadiya Ina so naga Mu’azzam yanzu yanzu.. Dan Allah ku kaini yanda yake..” Ta k’arashe tana duban Sadiyar da Aunty Larai cikeda zak’uwa. Sadiya da Aunty Larai suka dubi juna. Sadiya zatai magana Umma ta soma girgiza kai tana fad’in “Bazan zauna a nan ba Sai naga Mu’azzam ya sanar dani yanda ya sami wann silallan.. Bazan zauna ba Sadiya sai na gansa.. Dan Allah ku kaini yanda zan sami Mu’azzam..” Ta k’arashe duk a dame. Sadiya data tina cewa Mu’azzam a daren jiya ya sanar da ita yana fuskantar k’alubale da ahalinsa sai ta rasa mai zatace wa Umma, Aunty Larai ta dubi Sadiyar tace ta kira Mu’azzam a waya. Babu musu ta jinjina kai ta tafi d’auko wayarta. Saidai dik kiran da take bai d’aga ba. Umma tace a kira Assad.. Shi kuma wayarsa bata shiga.. Tuni sukaga Umma ta nufi d’aki ta d’auko mayafi tana fad’in wajen aikinsa zata tafi ta dubasa.. Aunty Larai da Sadiya sukai saurin nufota suna fad’in ta dakata har a samesa a waya. Inaa ko saurarensu Umma batayi tuni ta saka kai ta fice hakan yasa dole suma suka nufota, sauk’in abin su Asheer suna makaranta hakan yasa duk suka fice gana d’aya dan Umma dai ta dage sai taga Mu’azzam a wann ranan. ** A b’angaren Mu’azzam yana isowa gidan Hajiya Faty ya fahimci wani abu baya tafiya daidai, babu kowa a gate, babu securities sann ga k’ofar gidan a bud’e. Take ya ciro intercom dake aljihunsa ya nemi backup.. Lokaci guda kuma ya ciro bindigarsa ya zama cikin shiri ya soma sand’a ya nufi cikin gidan. D’akin masu gadin ya soma dubawa yanda ya tadda an d’auresu an rufe masu bakuna.. Yai masu alama da hannu dake nunida suyi shiru.. Suka shiga jinjina masa kai a galabaice. Mu’azzam ya kwancesu ba tareda ya tsaya sauraron bayanansu ba dan yasan hakan bazai wuce aikin Danger ba. Yana isa cikin gidan ya dinga bud’e k’ofofin a hankali yanda ya tadda ma’aikatan gidan mata suma an rufe su a wani store a d’aure masu bakuna sai kuka suke. Yana bud’esu kenan ya soma sinkayo muryar Hajiya Faty tana fad’in “Dan Allah kar ka kashe ni.. ko nawa kakeso ka fad’a zan baka.” “Shut up rufe wa mutane baki.!” Danger ya daka mata tsawa da fad’in haka kafin yaci gaba da nunata da bindiga yana fad’in “The document.. Ina yake..?” Hajiya Faty jiki na rawa take fad’in “Wane document Kenan... Dan Allah ka mun rai wllhi ni bansan komai ba.” Danger ya kuma harzuk’a yana nunata da bindiga “BAT.. Takardan BAT.. Ina yake..?” Hajiya Faty ta kuma girgiza kai kaman batasan komai ba dan Ta d’au alwashin hannun Mu’azzam zata

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});