Chapter 141
Chapter 141
not love.. If you can point a gun at me mai kike tunani Safeenah.. zaki kira wann abun love.. Ba love bane it’s just an obsession.. Please Safeenah you need to accept this.. Kafin Azo ana danasani gwara ya tsaya a nan.. You are like a sister to me and I don’t want to hurt your feelings.. I don’t love you as a woman please..” Ya k’arashe cikin sigan kwantar da hankali. Zabura tai tana mai kuma fashewa da kuka ta ciccib’i hoton nasu tana k’ok’arin maidasa Majinginansa “You are just lying.. I know you love me kawai wancan ‘yar iska karuwarce Ta karkatar maka da tunani.. Tambad’add’iya wacce ta gama watsewa a layi.. Ba dole ka mance kanka ba taje tana maka abubuwan da karuwai matan layi keyi Wanda ni bana maka irinsu koh..!” Fincikar hoton yai ya kuma jifa dashi. Yana nunata da ‘yar yatsa cikin sakin huci “Don’t make me lose my mind Safeenah..! Kar ki sake kiran matata Karuwa.. Sabida matata sabuwa ce, first grade ce, fresh ce.. Sann ni ne mutum na farko da ya mallaki darajarta.. Idan akwai wacce za’a kira tambad’add’iya a nan wacce ta gama watsewarta a club da parties ba kowa bace face ke, kin zaci na yarda da labarin da kika bani ne cewa an miki fyad’e wajen party..?” Ya girgiza kai kafin yaci gaba da fad’in “I didn’t believe you one bit Safeenah.. Kar ki mance I’m a Detective na sani if someone is not telling the truth.. Na miki uziri ne na kauda kai sabida girman zumunci.. Amma kinata pushing d’ina, kinata yin wasu abubuwa baya albarka kike ci.. Zaman bazai yuwu ba Safeenah ya riga ya k’are.. Sann da Mommy take cewa kar na shafa miki cuta.. Ni ya kamata na guje ki dan kar ki Shafa min cutan da kike d’ebo wajen yawon parties da samaruka..!” Ya k’arashe idanunsa tar a kanta yayinda Safeenar tai tsaye tamkar wacce ruwa ya shanye tana zuban hawaye. “Zo ki fice mun a gida..!” Ya k’arashe yana nuna mata k’ofa. Cikin tsananin sanyin jiki ta nufo k’ofar tamkar wacce ruwa ya shanye. Saida ta kai k’ofa ya dakatar da ita. Hoton ya jifa mata bayan ya yage b’angaren nasa fuskar yace “You forgot this..” Safeenah na hawaye Ta dubi hoton sai kuma ta d’aga ido ta hangi ma’aikatan daga can sun ciro wani sabon hoto cikin frame suna k’ok’arin mannawa a wajen. Kuka bai kuma zuwa mata ba saida ta hangi hoton Mu’azzam d’inta da wancan tsinanniyar ce da suka d’auka a park irin Wanda Ta k’eta kwanakin baya shine aka lik’a a wajen anyi enlargement an saka cikin k’atoton frame kaman ka kirasu su Zo. A guje Ta fice daga gidan tana cazgan wane irin kuka tanaji kaman harda zuciyarta ne zai fito waje dan k’unci.. Banda tsanar Sadiya babu abinda ke ruruwa cikin zuciyarta. Bata da burin da ya wuce Sadiya Ta b’ace b’at daga rayuwarsu itada Halal d’inta. Ta shirya yin komai domin ta cire Sadiya daga cikin rayuwarsu. Ko menene kuwa matuk’a Sadiya zata zamto tarihi a garesu. ** Washe gari yake shirin shiga Office, saida ya kirata suka sha firan soyayyarsu kafin ya nufi office d’in. Tin daga nesa Maleeka ta tsaresa da idanu tamkar Zata lashesa. D’an kwana biyu da yai baya nan sai taga ya k’ara mata gizo da wani kyau na musamman. K’warjininsa ya kuma bayyana, ya sake zama wani cikakken namiji mai cikeda Charisma. Wutan k’aunarsa Sai ya kuma ruruwa cikin zuciyarta. Hardai zata dinga ganin Inspector Gamji Tabbas k’aunarsa bazai ragu cikin zuciyarta ba. Take kuma zuciyarta yai wani irin yankewa tana tinanin kar ya tambayeta progress kan Assignment d’in da ya bata. Tana jin sanda suke gaisawa da Yusuf, Yusuf na basa wasu updates d’in. Ta kifa kanta a k’asa zuciyarta naci gaba da tsinkewa. Bak’ak’en covers d’insa ne idanunta suka sauk’a bisa alamun ya k’araso gabanta. Ta d’ago da k’yar ta dubesa. Sai kuma ta sara masa tace “Sir, welcome back.!” Ya tsareta da idanu ba tareda yace komai ba alamun yana examining nata. Zufa ne kurum ke karyo wa Maleeka dan gani take Inspector Gamji ya ganeta an gama. “Have you found the mole..?” Ya tambaya a d’an tsare. Zuciyar Maleeka ya kuma tsinkewa. Ta kasa furta koda kalma. Ya kafeta da idanunsa masu rikitata had’ida bata tsoro. Cikin k’ok’arin had’o kalamai take furta “I.. I.. I’m still working on it.. Sir..” “You know the mole.. Juts admit it..!” Ya fad’i cikin dakewa tareda k’ok’arin tsoratar da ita dan ya fito da gaskiya daga bakinta. Ta shiga girgiza kai tana fad’in “Sir.. Sir I.. I swear I don’t know what you are talking about.!” “You are their accomplice. You are the traitor here in our team.. You are the one betraying the CID...You are working with those criminals.. You are the one giving them information.. Just admit it now..!” Ya k’arashe cikin tsananin daka tsawa yana dunk’ule hannayensa tamkar zai damk’ota. Irin yanda sukeyi idan suna son tilasta mutum yai magana. Maleeka Ta fashe da kuka tana girgiza kai. Jikinta na tsananin rawa sabida tsoro da tashin hankali. Daidai lokacin Assad ya turo k’ofa ya shigo. “Mu’azzam we need to talk now. There is something you need to know..!” Assad ya fad’I daga nan yanda yake tsaye. Mu’azzam ya d’ago yana duban Assad d’in da yanayinsa. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *51* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Cak Mu’azzam ya mik’e yana duban Assad dake shigowa cikin room d’in. Ya tsaresa da idanu sosai yana jiran yaji abinda zaice. Suma Maleeka da Yusuf kallo suka bisa dashi suna jiran jin meke tafe dashi babu kaman Maleeka wacce tai masa K’uri zuciyarta na tsinkewa. Assad yai tsaye gaban Mu’azzam su duka biyun suna duban juna. Idanun Assad suka sauk’a kan handcuff dake aje saman table.. Lokaci guda ya mik’a hannunsa ya d’auko handcuffs d’in kana ya d’aga sama yana nunawa daidai fuskar Mu’azzam. Mu’azzam ya girgiza kai kad’an cikin rashin fahimtar abokin nasa. Assad ya jinjina kai kafin yace “Handcuff me..” Yai maganar yana mik’awa Mu’azzam handcuffs d’in. D’an murmusawa Mu’azzam yai irin murmushin da yake idan Assad yana wasu shirirtarsa a cewarsa. “Yau kuma da irin wann wasan kazo...?” Girgiza kai Assad yai cikin tsananin dakewa “I’m serious Mu’azzam.. You need to arrest me.. I’m here to confess.. I’m here to turn myself in..!” Ya k’arashe yana mik’o hannayensa duka biyu wa Mu’azzam d’in. Maleeka da Yusuf suka dubi juna cikeda mamaki yayinda Mu’azzam d’in ya kasa janye idanunsa daga duban Assad. A hankali yaji fatan bakinsa yana furta “What are you doing Assad..? What is all this..?” Assad ya bud’e murya yace “This is nothing but the truth, Mu’azzam.. Arrest me now.. Just do it..!” Ya k’arashe yana kuma d’ago hannayensa yana mik’awa Mu’azzam d’in. “Have you gone mad.? Ka kuwa San abinda kake fad’I? Maiyasa Zanyi arresting d’inka .. What’s wrong with you Assad.. Wannan ba wasa bane kafi kowa sanin hakan..!” Cikin fad’a fad’a Shima Assad d’in ke fad’in “Na sani.. K’warai na sani.. Kuma nima ba k’arya nake maka ba.. Ba wasa nake ba.. Gaskiyar kenan Mu’azzam.. I’m the rat in our group.. I’m working with Danger.. I’m his accomplice.. Ni ne nan nake cin dunduniyarka Mu’azzam..! Ni
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243