Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 136

Chapter 136

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da yanzu nayi abinda Inna Kyallu ke umartana na aikata a cikin gidan nan.. Ina nufin sata.. Na gode maka matuk’a.. Ubangiji ya biyaka..” Tana ida fad’in haka tasa kai ta shige. Musaddiq yabi bayanta da kallo yana jin wani abu can k’asar zuciyarsa. A haka Jume da k’arasowarsa kenan ya hangesa. Har ya iso wajen Musaddiq baisan ya iso ba. Jume ya dubesa ya kuma duban yanda Musaddiq d’in ke kallo kafin ya k’ara sautin muryarsa yace “Wai lafiya kake..? Bakina na uku fah kenan Ina maka sallama..” D’an sauk’e ajiyan zuciya Musaddiq yai had’ida jan gajeren tsaki yace “Kar ka raina mun wayo mana, mai ka d’aukeni da zakata buga sallama banji ba..” Jume ya murmusa yace “Malam naga yanda idanunka ke Kallo.. Fad’a mun mai ya faru.. Ka riga ka sanar da ita yanda kake ji ne tinda har ka sanar da Inne ko so kake taji batun daga cikin gida..?” A d’an karkace ya dubi Jume kafin ya girgiza kansa kad’an ya k’arasa saman karyayyen bishiya ya zauna. Jume ya k’araso ya zauna gefensa. Yai gyaran murya kad’an kafin yace “Wai bazaka iya fad’a mata bane..?” A dak’ile ya dubesa kafin yace “Mai zan fad’a mata..?” “Kace mata kana sonta..” Jume ya basa amsa kai tsaye. Gimtsewa yai kad’an kafin yace “Ni nace maka ina sonta..?” Jume ya saki baki yana kallonsa “Ikon Allah.. Jiya jiya ka d’aga jijiyan wuya cikin gidan nan cewa kana sonta zaka aureta.. Toh ina courage d’in ya tafi..?” “Kai yanzu idan nace maka ina son Ajidde sai ka yarda..?” Ya tambaya yana duban Jemen. Jume ya girgiza kai yace “Ban gane ba.. Mai zai hanani yarda. K’warai ma kuwa da gaske zan yarda.. Maiyasa bazaka sota ba.. Sabida wayewarku ba iri d’aya bane kokuwa status d’inku ba d’aya ba..?” A dak’ile yake dubansa kafin yace “Kaima kasan bazan tab’a fifita kaina sama da wani sabida wani ni’ima da Allah ya bani wanda bai bama wancan d’in ba.. Kawai ni ba sonta nake ba.. Na fad’i haka ne to save her.. But I don’t love her.. In fact ban tab’a kawo Ajidde a irin jerin matan da nake son aura ba.. Kawai dai nasan tana saka ni nishad’i.” Jume ya girgiza kai kad’an had’ida murmusawa kafin yace “Idan kace haka ni bazan ce komai ba.. Allah ya ara mana kwana muga k’arshen taimako.. Ni zan wuce kafin Sarkin gida yace nayi latti..” Daga haka shigewa yai ya bar Musaddiq zaune nan wajen yana tinanin rayuwa. ** A b’angaren Ajidde kaw tana shiga gidan ta tadda Mama Hindu na had’a breakfast. Mama Hindu ta dubeta tace “A’a mutuniyar yau babu shigowa da wak’en da kika saba ne..?” Tana maganar tana murmushi. Ajidde ta turo baki gaba kad’an tace “Ai wllhi Mama Hindu da k’yar ma na shigo saida nayita jero addu’a cikin zuciyata Ina fad’in Allah Sa kar naga Kofur Zalimu a hanya..” Mama Hindu ta saki baki tana dubanta kafin tace “Waye kuma Kofur Zalimu a gidan nan ni Hindatu..” Ajidde ta aje Jakarta tana fad’in “Ahtoh.. Yanzu baki San Kofur Zalimu ba.. Chaabb ga gidansa ta can..!” Tai nuni da section d’in su Mu’azzam. Dariya ce ta kufcewa Mama Hindu kafin tace “Kice shi ya saita mun ke kika shigo a natse salin alin Babu hayaniya.. Fad’a min wace kalan wa’azi ya miki da ya shiga kanki tinda nidai babu kalan wacce ban jaraba ba..” Ajidde ta kuma k’wafa tana danna harara ma rufin kwanon b’angaren Mu’azzam kafin tace “Muguntarsu ta ‘yansanda mana.. Dama ance sunfi Soja iya makirci.. Yanda tufafinsu yake bak’i haka zuciyarsu ma.. Kai shiyasa ma duk suke bak’ak’e da k’yar kaga fari.” Mama Hindu tace “Toh ai shi Baban Inne nada haske idan baki saka sa layin farare ba ai bazaki saka sa layin bak’ak’e ba..” Har yanzu bakinta a ture yake “Ahap ai Farin fata ne kawai amma Zuciyar babu annuri.. Shiyasa kullum fuskarsa kaman an masa mutuwa..” Mama Hindu ta kuma murmusawa kafin tace “Aiko kinzo a daidai dan yanzu nake cewa bara na kirawo Ummilo tazo Ta kai masu abin kari kinga shikenan sai ki kai masu..” Ajidde ta zaro idanu tana aza hannaye saman k’irji “Ni wa..! Mama Hindu ki rufa mun asiri.. Ni wllhi kinga hanyar can ko cikin maye nake bazan yi gigin bi ba.. Bana fata wani abu ya had’ani da Kohur Zalimu.. Ko a k’iyama bana fata mu had’u..” Tai maganar tana nuna hanyar sashen Mu’azzam tana tofi da bakinta. Mama Hindu tace “Haba Ajidde Musulmi d’anuwanki kice baki fata ku had’u a k’iyama.. Kika sani ko ku shiga Aljannah lokaci guda..” Tai maganar cikeda barkwanci. Ajidde tace “Wa Tabb. Ai wllhi dan dai Malama Hafsah tace Babu kyau kai wa d’anuwanka musulmi mummunan addu’a bane da na masa addu’a..” Mama Hindu ta katseta da fad’in “Da kin masa addu’a kar ya shiga aljannah.. Haba Ajidde ko mai ya miki ai dai yaci albarkacin makusantarsa dake k’aunarki.” Ajidde ta jinjina kai tace “Ai sabida su ne ban masa addu’a ba.. Kinga matarsa ai Tanada kirki ni bansan mai ta gani wajen mugun nan ba k’ila tsawon da fankam fankam d’in ta gani dan dai naga itama farar ce tas kyakkyawa tama fisa kyau.. Sai Inne sai Mamy.. Sai...” Musaddiq tai niyyan ambata sai kuma bata ambata ba tai shiru. Mama Hindu ta girgiza kai tace “Banida lokacin shirirtarki Ajidde lek’a baya ki kira mun Ummilo..” Ta kuma rataya Jakarta kafin ta amsa ma Mama Hindu ta fice kiran Ummilo, tana tafe tana sand’a tana addu’an Allah Sa kar tayi mugun gani. ** Aunty Shemau ta mik’e tana fad’in “Toh Amarya.. Bara na barki ki huta dan nasan kina buk’atar hutun.. Kindai ji abinda na fad’a miki.. Ki d’aukeni tamkar uwa.. Dik abinda ya shige miki duhu a gidan nan ki sameni ki sanar dani.. Ni babu wata surkunta kinji koh..” Sadiya dai kanta a k’asa kurum take murmushi har Shemau ta ida bayanan ta. Saida takai k’ofa kafin Ta juyo tace “Allah ya kawo mana k’azantar d’aki da wuri..” Tai maganar tana duban Sadiyar kafin ta fice. Wulk’awarta Mu’azzam ya hango dan fitowarta kenan daga sashen Inne ya tsaya wajen Mamynsa. Ya k’araso ya tadda Sadiya na k’ok’arin mik’ewa. Tana ganinsa kaman wata marar gaskiya ta koma ta zauna da d’an k’arfi wanda har cikin kanta saida taji zafin zaman. Ta tamke idanunta tana sakin k’ara a hankali. Lokaci guda ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta. K’arasowa yai ya zauna gefenta kad’an. Ya d’an shigar da ita jikinsa ba tareda yace mata komai ba. “Kin mance ke patient ce zakiyi irin wann zaman..?” Ya fad’i mata cikin sigan rad’a saitin kunnenta. Ta kuma danne fuskarta da tafukan hannayenta cikeda kunya. Murmusawa yai kafin yace “Wai yaushe kika fara kunyata har haka ne.?” Ya d’anyi fasali kafin yace “Oya toh bud’e idon mu gaisa..” Ta mak’e masa kafad’a alamun a’a. Ya kuma sakin miskilin murmushi kafin ya sakalo hannayensa daga bayanta zuwa cikinta ya manneta jikinsa kad’an yace “Idan baza’a gaisheni ba Na yafe gaisuwan amma a bud’e mun kwalliyata na gani..” Ya k’arashe yana mata wasu salon da hannayensa wanda ya soma birkitata gaba d’aya. A tsorace ta sake masa kuka cikeda shagwab’a tana fad’in yai hak’uri ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});