Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 185

Chapter 185

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yunk’urin matsowa yana fad’in “Feenah listen to me please..” “Don’t you dare..!” Ta fad’i tana nuna masa table knife dake aje gefenta. “Idan ka matso kusana ko D’a na zan caka maka wuk’ar nan.. Only my Halal is allow to come near us.” Ta k’arashe tana sakin huci. Ana a haka Mu’azzam yai sallama. Safeenah ta tafi a guje ta fad’a jikinsa “My Halal.. I’ve missed you.. Munyi kewarka nida D’anmu.. Dama nasan zaka Zo ka d’aukemu.. Kaga ga D’anmu nan.. Yanata so ya had’u da Dad d’insa.” Ta tafi a guje Ta d’auko D’antsanan “Come here little Champ, your Dad is finally here..” Ta mik’a sa wa Mu’azzam tana fad’in “Go to Daddy.. Oya say Hi to Daddy..” Tana maganar tana mik’awa Mu’azzam babyn robar murmushi saman fuskarta. Mu’azzam jiki a matuk’ar sanyaye yake duban Safeenah kafin ya mik’a hannunsa da k’yar alamun zai amshi abinda take mik’a masa. Safeenah take “Careful My Halal ka San jariri ne..” A hankali Mu’azzam ya amshi D’antsanan ya rik’esa cikin hannunsa irin yanda ake rik’e D’anmutum har d’an jijjigasa yake. Safeenah ta saki murmushi tana dubansu hawaye saman fuskarta “Na sani zama mahaifi zai dace dakai.. Just look at you know.. You look so cute holding our Baby..” Murmushi Mu’azzam yai yana dubanta cikeda tsananin tausayi, ta k’araso ta kamo hannunsa “Zo ka zauna ka jirani I’ll park our stuff nida little Inspector.. Yanzu zan fito mu tafi gidanmu.” Saurin rik’o hannunta yai yana girgiza mata kai “Don’t park anything Kiki zatayi.. Kawai kizo mu tafi yanzu..” Ya k’arashe cikin sigan lallama yana mai mik’ewa tsaye. “Really..?” Ta fad’i tana dubansa. Ya jinjina mata kai a hankali yayinda Kiki ta jinjina kai tace “Eh zan shirya maku kayanku Keda little Inspector Adda Feenah.. Just go with Ya Mu’azzam now.. I’ll park all your stuff, I promise.” Jinina kai Safeenah tai sai kuma ta dawo da dubanta ga Mu’azzam “Let’s go my Halal.” Ya jinjina mata kai kad’an yana sakin murmushi, ya dubi su Daddy ya d’an masu alama da ido. Gaba d’aya suka d’unguma suka bi bayansu harda ma’aikatan lafiyan. Suna fitowa waje suka hangi wata mata tana nufosu...Gaba d’aya Cak suka tsaya suna dubanta.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *68* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Ba kowa bace face Mommy, kanta a duk’e ta nufosu tana jan k’afafunta da k’yar kaman mai tsoron k’arasawa garesu. Aiko Safeenah na ganinta ta saki k’ara tana b’oye D’antsananta a bayanta tana fad’in “Kar ku barta Ta k’araso.. Kar ku barta tazo nan.. Zata kashe mun D’a.. Daddy ka koreta..” Ta isa gaban Mu’azzam a guje tana fad’in “You need to arrest her my Halal.. She’s a criminal.. ‘Yar ta’adda ce itad’in.. She killed our Baby.. Mu’azzam zata kashe mana little Inspector ka kamata kaji..” Ta k’arashe tana jijjiga Mu’azzam da tun shigowar Momy farfajiyan gidan yai tsaye Cak yana dubanta. Mommy ganin Safeenah a haka ya sanyata d’aura hannu aka tana fad’in “Na shiga uku.. Safeenah mai ya sameki.. Wayyo Allah ni Hajara.. Safeenah mai nake gani haka..? Mai ya sameki Safeenah.?” Mommy Ta fashe da wane irin kuka. Ta yunk’ura ta nufo Safeenah Daddy ya saka mata tsawa da fad’in “Don’t you dare come near my daughter.. Kar ki kuskura Hajara.!” Mommy Ta kuma fashewa da kuka tana d’aura hannaye aka. Wani irin ihu da tsalle Safeenah keyi tana nuna Mommy tana fad’in sai an fitar da ita, take ma’aikatan lafiyan sukai dabaran rik’e Safeenah suka ciro allura cikin motarsu sukai ma Safeenah.. A hankali Safeenah ta silale idanunta suka lumshe. Daddy ya dubesu yace su tafi da Safeenah zai taho ya dubata daga baya. Suka jinjina kai had’ida masu sallama.. Allah sarki ‘yanuwan suna ji suna ganin aka saka Safeenah a mota aka tafi da ita.. Ko wanne D’an adam farkonsa da k’arshen ya sani, farkonsa haihuwa k’arshensa mutuwa.. Saidai babu wanda yasan K’addarar da zata faru a tsakiyan rayuwarsa, Allah ka bamu jarabawar da zamu iya ci ka karemu da mummunan K’addara. Cikin wane irin yanayi Daddy ke duban Mommy yana fad’in “Hajara kar ki kuskura.. Kar ki kuskura ki shigo mun gida.. Bakida muhalli a gidana.. Gidan yari shi kamanci azzaluma irinki..!” Cikin kuka Mommy ke fad’in “Wllhi ba yin kaina bane sharrin zuciya ne.. Na shiga uku ni Hajara.. Marwan dan Allah kar ka bari a kulleni.” Daddy ya jinjina kai yaci gaba da fad’in“Burinki ya cika Hajara.. Ga d’iyarki nan kin haukarta da ita, kin cire jinin Mu’azzam a cikinta, Kin maidata haka sabida son zuciya irin naki.. Hajara Anya ke ‘yar Adam ce..? Hajara wace irin uwa zata aikata abinda kika aikatawa Safeenah.?” Kuka Mommy keyi tana girgiza kai “Dan Allah ku yafe ni wllhi sharrin zuciya ne da burin d’aukan fansa.. Fansar duk abubuwan da Mu’azzam yai mun.. Fansar k’untata mana da yai nida Safeenah.. Da ace nasan abinda na aikata zai koma kan Safeenah ne da ban aikata ba.. Dan Allah ku yafe ni.” “Drop the act..!” Suka sinkayo muryar Mu’azzam daga bayansu na fad’in haka.. Mommy ta kaikaito da k’yar tana dubansa. Sosai ya tsareta da rikitattun idanun nan nasa masu firgita mai laifi. Daddy ya dubi Kiki yace ta shige gida ya kuma duban Musaddiq zai sallamesa Mu’azzam yace “No Daddy.. Musaddiq zai tsaya a nan domin ya zama shaida akan abinda zan tambayi Mommy yanzu.” Daddy ya dubi Musaddiq da mamaki sai kuma ya dubi Mu’azzam d’in, ga Mommy dake duk’e wajen tana hawaye. Mu’azzam ya gyara tsayuwarsa, cikin wani irin murya mai tsananin gizo da dukan zuciya yake furta “You tell me the truth Mommy.. Maiyasa kika zab’i cutar da mahaifiyata..?!” Zuciyar Daddy yai wani irin yankewa, ya dubi Mu’azzam sai kuma ya dubi Mommy.. Ya girgiza kansa kad’an yace “What’s going on here.?” Mu’azzam ya kuma jefo wa Mommy tambaya “Ki amsa mun Mommy.. Meye mahaifiyata Ta miki kika zab’i ki salwantar da rayuwarta.!” Wann karon bugun Zuciyar Daddy ya k’aru, ya dubi Mu’azzam yana girgiza kai, sai kuma ya dubi Mommy da kanta ke duk’e tana hawaye. Musaddiq ma duk’ar da nasa kan yai yana hawaye. Daddy ya kuma duban Mommy yace “Hajara mai Mu’azzam yake fad’i.. Shin kin cutar da Nuratu ne..?” Cikin kuka Mommy ke girgiza kai ba tareda Ta iya furta koda kalma ba. Jijiyoyin goshinsa da wuyansa sun fito sosai sanda yake furta “Daddy matarka Ta d’auko wa mahaifiyata ‘Yar rufa ido a matsayin majinyaciya.. Wann matar taka Daddy tana so ta raba tsakaninka da mahaifiyata ne.. Wann matar taka Daddy itace Ta fitar da mahaifiyata daga cikin gidan nan domin ta fice mata daga gida da kuma rayuwar mijinta gaba d’aya..!” Yaci gaba da jinina kai hawaye mai zafi na ganagrowa daga idanunsa guda, wann karon cikin sanyin murya yake ci gaba da fad’in “Duk tsawon shekarun nan Daddy, Mommy bata k’aunar mahaifiyata.. Bata k’aunar zamanta a gidan nan.!” Yaci gaba da duban Mommy yana furta “How could you Mommy.. Ta yaya zaki aikatawa mahaifiyata haka..? Banyi niyyan d’aukan mataki akan cire cikin Safeenah da kikai akan idanuna ba.. Amma ki sani when it comes to my Mother.. Bana sassauci kuma bana rangwame..!” Wani hawayen ya kuma gangaro masa. Jiri ne ya kusan kai Daddy k’asa, yaji numfashinsa na k’ok’arin d’aukewa.. Yaci gaba da girgiza kai yana duban Mommy

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});