Chapter 143
Chapter 143
Mu’azzam ya tambaya yana duban Assad d’in. Murmushi mai ciwo Assad yai kafin yace “I don’t know what you are talking about Inspector.. Na riga da na bada statement d’ina.. Mai kuma kake nema..?” “Tell me mai sukai amfani dashi sukai threatening naka..?” Mu’azzam ya kuma jefo masa tambayar. Idanun Assad naga wani b’angaren yake fad’in “Is that how you interrogate a criminal Inspector..?” Mu’azzam ya tsaresa da idanu yana fuzar da fuci kad’an. Lokaci guda yake jinjina kai still yana duban Assad d’in “Ka mance cewa We might have different personalities but we have the same profession.. We both know ba gaskiya kake fad’i ba Assad.. Dani da kai duk munsan haka.. Zaifi kyau idan ka sanar dani gaskiyar komai.” Wann karon mik’ewa Assad yai yana sakin huci ya k’araso jikin k’arafunan cell d’in. Ya rik’esu suna duban juna shida Mu’azzam d’in. Lokaci guda yake jinjina kai idanunsa akan Mu’azzam d’in “Idan har ka yarda munada profession d’aya then you are abusing your profession.. Baka San aikin ka ba.. Idan har kana tunanin akwai yarda mai k’arfi tsakaninmu wanda zaisa bazan iya cutar dakai ba.!” “Shut up Assad.!” Ya katsesa da fad’in haka kafin yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “You’ll retract your statement Tun kafin ya isa sama.. Did you hear me..” Murmushi mai zafi Assad yai kafin yace “Who do you think you are Mu’azzam Gamji. Kai dole kowa Sai ya yarda dakai yabi abinda kake so.. Well you are mistaken wann karon bazanbi ra’ayinka ba.. Wnn shine gaskiyar ka yarda ko kar ka yarda.. Ni ne nan B.A.T d’in da kake nema..!” Ya k’arashe idanunsa na kad’awa. Mu’azzam bai kuma cewa komai ba Sai duban Assad d’in da yakeyi.. Ya jima yana dubansa Assad d’in wanda tuni ya koma mazauninsa ya zauna. Bai kuma cewa komai ba Sai ficewa da yai cikin tsananin sanyin jiki lokaci guda yana tuna sa’insansu da Musaddiq wanda yai shige da na Assad d’in.. His two best friends sun juya masa baya.. Maiyasa bazasuga abinda yake gani ba..? Maiyasa suke basa mummunan fassara.. He wants nothing but the best ma dukansu biyun.. Shin laifi ne hakan..? Ya dafe kansa kad’an yana zama saman kujera. A hankali ya maida bayansa ya kwantar zuciyarsa na fad’i masa cikin tattausar Murya “Kyakkyawan aiki shine aikin da baka neman yarda ko amincewar wani sai na Allah.. Keep being you koda hakan zai masu zafi.. Da sannu zasu fahimci komai daki daki..” Ya k’arashe zancen zucin nasa yana mai sakin murmushi.. Tinanin da yai yanzu da lumshe idanun da yai ji yai tamkar kalamanta ne yakeji cikin kunnuwarsa cikin yanayin sautin ta mai dad’in sauraro.. A halin yanzu babu abinda yake so face ya kasance da ita.. A fili ya furta “My beautiful stubborn head.. I miss you so much.. And I need you so badly..” Ya k’arashe yana mai lumshe idanunsa. Mik’ewa yai. Daga nan bai zarce ko Ina ba sai Company wajen Daddy. ** Assad kaw Mu’azzam na ficewa silalelewa yai ya zauna yana jin rauni na kuma taso masa. Ya lumshe idanunsa kad’an yana furtawa a hankali “I’m sorry Mu’azzam.. Kai hak’uri abokina.. Na fad’a tarkon mace.. Bazan iya Barin wann kayan tashin hankali ya riski d’iyata ba.. Idan Annabin Allah Annabi Yusuf (AS) zai tafi Kurkuku ya shafe shekaru sabida kaidin mace kan laifin da baiji ba Bai gani ba Toh ni wanene da bazan zab’i zaman kurkuku ba.. Kai hak’uri Mu’azzam nima na zab’i na tafi kurkuku akan mutuncina da na ahalina harma da d’iyata.. Kai hak’uri Abokina.. Na tabbata idan har banida laifi akwai ranan da Allah zai wanke ni kaman yanda ya wanke bayinsa na K’warai da aka masu k’age bayan tsawon shekarun da suka kwashe a kurkuku.!” Ya k’arashe hawaye na gangaro masa. ** FUFORE Zaune take gefen Aunty Nuratu tana yanke mata faratunta. Bayan Ajidde ta gama bata ruwan addu’a an shafe mata sauran a goshinta. Sadiya ta k’ura ma fuskarta ido tana kallon kaman tasan mai yanayin kamanninta saidai sabida rama na jinya da fuskar tai sai kuma tana Ganin k’ila dai ta tab’a ganin wata mai kamanninta ne. Ta kuma d’ago nails d’insa da fingers d’in tana dubawa tana juyasu a hankali.. Itakam tanajin wani irin Al’amari gameda Mamy.. Kaman ta tab’a saninta a wani wajen na daban.. Sann tanajin comfort da wani natsuwa na musamman idan tana tareda ita.. Ta murmusa kad’an tana mai aje mata hannun nata cikin zuciyarta tana fad’in dole ma taji natsuwa a kusanta ko Dan kasancewarta mahaifiya ga mijinta abun k’aunarta. Mutumin data farà sanin menene so akansa.. Sai yanzu take yarda da zancen Sabeera cewa duk samarukan da tai a baya babu wanda ta tab’a so.. Kuma dan dai abin hannunsu take so shiyasa take ganin kaman babu wani kalma mai suna soyayya sai idan zaka sami abun Duniya.. Yanzu da Ta had’u da Mr Inspector ta yarda akwai soyayya sosyya irin wanda zaka so mutum kaji shid’in kake so koda bai mallaki wani abu na k’yale k’yalen duniya ba.. Sannan zaka iya kasancewa dashi a duk yanayin da ya tsinci kansa.. Irin wann soyayyar take ma Inspector. Ta murmusa kad’an tana mai gyarawa Mamy kwanciyarta. Aunty Shemau dake tsaye bakin k’ofa tana karantarta jinjina kai tai a hankali kafin tasa kai ta shige. D’aki ta koma ta soma tunanin ya kamata ta binciki Sadiya taji inane asalinsu.. Garinsu da danginsu muddin tana so hak’arsu ya cimma ruwa.. Batasan dalili ba amma ganinta tareda Nuratu yasa taga zubi da yanayin Ikram a tattareda yarinyar.. Idan har Nuratu zata sami wacce zata maye mata gurbin Ikram Tabbas hak’ar mijinta na mallakan dukiyar nan bazai cimma ruwa ba. Toh amma a halin yanzu ba Nuratu ce damuwar ba, yarinyar itace damuwar tinda da Safeenah zasuyi amfani ba da Mommy ba. Da wann tunanin ta mik’e tana zagaye d’akin tana tinanin Ta yanda Zata b’ullowa al’amarin. Zama tai saman gado wani b’angare na zuciyarta na tuhumarta “Shin mecece ribar ganin bayan wani..? Shin wace riba zaki samu a nan duniyar idan kika cutar da wani..? Duniyar da ba komai bace face GIDAN ARO..” K’ok’arin kauda tinanin tai da fad’in “Zan sami yarda da amincewar miji na..” Da wann tinanin ta soma neman layin Safeenah saidai sam ba’a d’agawa.. Kiran duniya Aunty Shemau tayi baa d’aga wayar ba. Tai gajeren tsaki tana aje wayar gefe. ** Mu’azzam na shigowa Company ya hangi Daddy ya nufo parking lot Sai sab’a babbar riga yake yana fad’in gashi nan tafe. Ko sauraron driver baiba ya shige motar da kansa ya soma driving. Kai da ganin yanayin da Daddy ke ciki kasan babu lafia. Cikin sauri shima Mu’azzam d’in ya karya kan mota yabi bayansu. A hankali ya dinga bin bayan motar Daddy.. Saidai baisan ya akai ya nemi motar Daddy ya rasa a holdup ba. Ya fuzar da fuci yana tunanin ina Daddy ya nufa. Ya shafi goshinsa kad’an yana jin motar bayansa na masa horn. Daidai lokacin wayar Inne ya shigo masa. Gaisawa sukai kafin daga d’aya b’angaren Inne tace “Shin bazaka turo ka d’auki matarka ba Modibbo.. Zaman ai ya isa haka nan.” Ya d’an rage girman idanunsa kad’an kafin yace “Shigowata Company kenan ma, Zanyi magana da Daddy inaso a bani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243