Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 194

Chapter 194

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

haskaka zuciyarka.. Sann daga lokacin data rabu da kai zuciyarka ya disashe wann hasken ya daina haska zuciyarka.. Ashe dama Nuratu ce wann Hasken..? Ashe ni ce aka maida shashasha a nan.. Ni ce babbar shashasha ka kawo mun matar da na jima Ina rayuwa da ita matsayin kishiya ta zuciya da ruhi daga baya ka aurota ka kawota na kwashe shekaru Ina jinyarta..!” Taci gaba da kuka tana furta “Kaida D’anuwanka Kun shashantar dani.. Kunyi amfani dani, shi da matarsa sunyi amfani dani dan su cimma burinsu kaima kayi amfani da soyayyar da nake maka ka kawo mun tsohuwar masoyiyarka ina maka jinyarta.. Wacece aka cuta aka zalunta a nan..? No wonder kake k’aunar duk abinda ya danganci Nuratu.. No wonder kake wa Mu’azzam wane irin soyayya wanda bakama ‘Ya’yanka na cikinka irinsa ba.. Ashe shid’in D’an masoyiyarka ce.. Ashe soyayyar da kake wa mahaifiyarsa shi ne ya shafe shi.. Ta yaya zaka mun haka..? Ta yaya zaka mun haka Marwan..!” Musaddiq dake tsaye daga k’ofa yaji komai cikin sauri ya k’araso ya rungume mahaifiyarsa dake kuka sosai. Hawaye na gangaro wa Musaddiq d’in lokaci guda yana duban mahaifinsa yana girgiza kai disbelievingly. Uncle Salman ya k’arasa gaban Mu’azzam yana fad’in “Kaji duk abinda matarsa ta fad’i.. I’m sure yanzu zaka yarda dani..Zaka yarda cewa Marwan shi yake da motive na kashe Mahaifinka ba ni ba.!” “Ya isa.! Ya isheku haka..! Ya isheku haka..!” Mu’azzam ya fad’i cikin wane irin murya yana mai dubansu da idanunsa da suka koma jazir ruwa na fitowa daga cikinsu Wanda Baida tabbacin idan wann ruwan hawaye ne. Yakai dubansa ga Daddy dake duk’e wajen yana hawaye. A hankali ya soma takawa ya isa gaban Daddy. Daddy ya d’ago idanunsa masu zuban ruwa yana duban Mu’azzam d’in. “Tell me.. Da gaske ne..? Shin.. Da gaske ne.. Ka fad’a mun da bakinka..!” Daddy yaci gaba da girgiza kai yana hawaye. “Just answer me Uncle Marwan..!” Mu’azzam ya fad’i hawaye na tsartowa daga idanunsa. Daddy ya mik’e da k’yar yana duban Mu’azzam d’in hawaye naci gaba da gangaro masa, ya mik’o hannunsa dake tsananin rawa yana k’ok’arin kamo hannun Mu’azzam d’in, saidai Mu’azzam bai bari Daddy ya rik’e hannunsa ba. “Just.. answer.. my question..!” Ya fad’i cikin rarrabewan kalamai yana duban Daddyn da fuskarsa da Ta gama rinewa zuwa ja. Daddy yaci gaba da girgiza kai yana furta “Mu’azzam.. I.. I would never kill your father.. He was my brother.. D’an uwana ne kuma mafi soyuwa a gareni.. Kuma babban abokina gareni..!” Hawaye suka ci gaba da kwaranyowa daga idanun Daddy sanda yaci gaba da fad’in “D’anuwana ne da nake matuk’ar k’auna wanda zan iya sadaukar masa da komai nawa.. You have to believe me Mu’azzam..” Cikin zuban hawaye Mu’azzam dake girgiza kai yana duban Daddy yake fad’in “But you still chose to kill him dan ka kasance da matarsa.. How could you..?!” Yai fasali yana jinjina kai k’irjinsa naci gaba da harbawa, lokaci guda yake furtawa a hankali wann karon “You know.. I.. I trusted you.. I loved you like my own father... I believed in you... I never doubted you..!” Daddy dake tsananin hawaye yai k’ok’arin kamo hannayensa yana girgiza kai yake fad’in “Mu’azzam..” Fincikan hannayensa Mu’azzam yai yana duban Daddy.. Kaman mai son cewa wani abu sai kuma ya soma dubansu d’aya bayan d’aya yana fitar da numfashi a hankali.. lokaci guda ya juya yasa kai ya zai fice cikin sassarfa.. Sai kuma ya juyo yana duban Daddy yana sauk’e numfashi a hankali “You’ll never see us again.. Bazaka sake ganina da mahaifiyata ba... And this family.. Wann ahalin ya riga ya rushe..!” Yana ida fad’in haka yasa kai cikin sassarfa ya fice Yana k’unshe bakinsa da tafin hannunsa guda. Daddy yai k’ok’arin bin bayansa yana kiran sunansa amma bai tsaya ba.. Cikin sassarfa ya nufi yanda motarsa ke ajiye ya shige ya fice daga gidan a guje. Daddy ya dawo da baya yana duban Mommy wacce Musaddiq ke rungume da ita yana ma mahaifin nasa wane irin duba na I don’t know you anymore. Ya nufosu zai magana Musaddiq ya dakatar dashi “No.. Don’t come near my mother.. K’uncin da ka jefata ciki tsawon shekaru is enough..” Ya dubi Mommy dake kwance cikin jikinsa tana hawaye yace “Muje Mommy.. Muje ki huta.. This isn’t good for your blood pressure.. Muma zamu tattara mu bar wann ahalin.. Ahalin ya riga da ya ruguje.!” Daga haka Sa kai sukai suka wuce yayinda Daddy ya lumshe idanunsa hawaye suka gangaro masa. Ya bud’e idanunsa yana duban Uncle Salman dake tsaye yana sakin huci. Lokaci guda yake nunasa da yatsa “Burinka ya cika ka tarwatsa mana kan ahali.. Ahalin da na jima Ina karewa..!” Daddy yaci gaba da nunasa da ‘yar yatsa yana fad’in “Ka sani Salman, Idan wani abu ya sami Mu’azzam bazan tab’a yafe maka ba..!” Daga haka bai kuma cewa komai ba ya nufi upstairs yana jan jikinsa da k’yar. ** Koda Safeenah ta iso ‘Yansandan ne sukai yunk’urin dakatar da ita saidai securities d’in gidan suka sanar dasu cewa ‘yar gidan ce. Hakan yasa suka k’yaleta ta shige. Tana shigowa gidan tai tsaye haraban gidan tana k’are ma gidan kallo.. Take ta soma tuna abubuwan da akai mata a cikin gidan, bayan cire mata cikinda Mommy tai sann suka d’auketa suka kaita gidan mahaukata a maimakon gidan Mu’azzam. Hawaye suka gangaro mata. Nan ta dubi b’angaren sashen Inne ta hangi wutan sashen a kunne.. Kenan Inne tazo gari. Take taji kuka na zuwa mata sanda ta tina Mommy ta hanata sanar da Inne cewa Tanada ciki dan kawai ta cimma burinta akan cikin. Sashen Inne ta nufa, ta murd’a k’ofan parlorn kafin ta shige, tai tsaye a parlorn na d’an lokaci kafin ta soma takowa cikin parlorn a hankali. Saman kujera Ta kwanta had’ida rungume throw pillow cikin k’irjinta, hawaye na gangaro mata Ta lumshe idanunta, abubuwan da suka faru sunata kuma dawo mata. Daga nan bacci yai gaba da Safeenah a nan parlorn Inne yanda tai kwance saman kujera. Washe gari da safe Inne ta nufo parlor tana fad’in “Mutane sai suyita bacci dan Rashin abin yi.. Sun riga da Sun saba da wann baccin asaran.. Aiko tinda nazo kuma kunsan babu wann baccin asaran..” Birki tai tana duban mutum kwance saman kujera. “A’a ikon Allah.. Toh Wanene wann..?” Ta tambaya tana k’arasowa Ta k’araso sosai tana duban matar dake kwance parlornta. Takai hannu tana k’ok’arin juyo da fuskarta take fad’in “Wacece a nan.. Maryam ko Karima..” Shiru tai sakamakon ganin fuskar Safeenah ya bayyana. “A’ah.. Safeenah.. Ke Safeenah.. Tashi mana..!” Inne Ta fad’i tana d’an jijjiga Safeenar. Safeenah ta soma bud’e idanunta da k’yar tana duban Inne. Inne baki sake take dubanta “Ke lafiya..? Mai kike a nan..?” Safeenah ta dubi Inne sai taji kuka na zuwa mata. Inne ta zauna gefen Safeenan tana fad’in “Mai kike a nan sassafe.. Ya na ganki haka.. Inji ba wani tashin hankalin bane..?” Kuka Safeenah ta fashe dashi had’ida fad’awa jikin Inne. Yanzu kam abin ya soma damun Inne.. Tasan shiririta irinta Safeenah amma ganinta haka ya d’aga mata hankali “Ke Safeenah.. Meke faruwa ne wai..? Ina Modibbon.. Wani matsalan kuka samu..?” Safeenah taci gaba da kuka tana fad’in “Inne.. Inne Kinsan inada

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});