Chapter 217
Chapter 217
Ta gaji da rayuwa dashi kaman hoto a cikin gida.. Ko hira basayi saidai idan ta buk’aci hakkinta ya bata.. Sann idan ba itace Ta kawo masa kanta ba bazai tab’a nemanta ba.. Ta kula ba don girman nauyin sauk’e hakki ba ma da bazai dinga kusantarta Ta ba.. Ta kula kaman auren manufa yayi da ita ba wai auren soyayya ba. Dan komai na jin dad’in rayuwa gashi nan amma babu d’igon soyayyar miji wanda take jin sonsa kaman zai hallak’ata. Ita ko a labarai bata tab’a cin karo da irin mijinta ba, mutumin da zasu rayu k’ark’ashin kalmar aure ko magana baya shiga tsakaninsu kuma ba wai gaba yake da ita ba, idan ba ita ta tambayesa abu ba toh ko Shekara za’ai a haka bazaiji muryar Marwan ba. Amsar da yake bata ko yaushe shi ya sake bata cewa babu komai sann yaci gaba da aikinsa. Hajara ta mik’e tana hawaye. Tana jin jinjirarta Safeenah na kuka amma tak’i tabi takanta.. Aiko nan taga Marwan ya shigo ya d’auki d’iyarsa yana lallashi dan dik wann rashin kulata da Marwan keyi baya haka da yaransa. Sosai yake nuna masu k’auna tare dasu ne ma take ganin murmushinsa mai mugun kasheta. Nan ta fahimci Lagon Marwan ‘Ya’yansa ne tai k’wafa tace zatai amfani da yaran nasa taji cikinsa da yake b’oye mata tsawon shekaru. A haka wani rana ta k’yale Safeenah tana rarrafe ta kusan kama Dustin guga mai zafi.. A ranan taga b’acin ran Marwan irin wanda bata tab’a gani ba.. Ta fashe da kuka tana fad’in idan yana son ta kular masa da yaransa yanda ya kamata itama sai ya kular da ita yanda ya kamata. Taci gaba da fad’in “Ba fita k’asashen waje bane kawai.. Ba shiga jirgi da motoci masu tsada ba.. Nima Ina son kula daga wajen mijina kaman yanda ko wace mace ke samu.. Ka duba Hamma da Nuratu idan mukaje Fufore kaman zasu had’iye juna amma mu kaman mak’iya aka ajiye..” Sunan Nuratu da Ta ambata yasa Marwan daka mata tsawa da fad’in “Ya isheki Hajara..!” Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Na baki duk iya Farin cikin da zan baki Hajara.. Bazan iya baki fin haka ba.. Kinsan dalili..? Dalili shine Zuciyar babu wani Haske na soyayyar wata d’iya mace..Ni Marwan na rufe wann babin.. Ita d’aya ce wann Hasken.. Kuma haskenta ya disashe.. Har abada ya disashe..! Kin fahimta..” Ya k’arashe siririyar hawaye na gangaro masa. Hajara Ta shiga jinjina kai tana ayyanawa cikin zuciyarta, kenan akwai wata mace kwance a Zuciyar mijinta.. Toh wacece wann Hasken da Marwan yake magana akai..? Lallai ya zama dole ta nemo wann matar.. A haka akaci gaba da rayuwa Hajara da mijinta babu abinda ya canza. Yayinda a b’angaren Nuratu da nata mijin zallan soyayya da k’auna mai tsafta suke nunama juna. Marwan baya zuwa Fufore sai sallah ko wani hidima idan ya taso. Hajara duk na hankalce dashi, Ta kula dik kula da take ganin yana bawa yaransu a bayan wanda yake Bawa D’an Hamma mai suna Mu’azzam ne. Muddin sukazo garin Yaron na wajen Marwan ne. Wane irin soyayya maras misaltuwa yake yima yaron. Abin ya soma damun Hajara nan ma.. Sann ta kula indai Nuratu tana waje toh Marwan bai faye zama ba. Sosai Hajara ta saka idanu kan duk wani movement d’in mijin nata tana karantarsa. A b’angaren su Nuratu kuwa ma iya cewa damuwarsu bai wuce wani hoto da sisin kobo da suka tsinta tattareda ita ba ita da mijin nata. Gashi bata iya tuna komai balle ta tuna a yanda Ta samesu, saidai daga ita har Abubakar sunfi alak’anta hoton da mai yuwa itada mutumin cikin hoton sunada alak’a. Haka Nuratu take zama ta saka hoton a gaba tana kallo, taita juya sisin kobon ko zata tuna wani abu amma shiru bata iya tunawa. Sosai ganinta cikin damuwan yake d’aga hankalin Abubakar dan idan ka cire wann shida matarsa basuda wata matsala, sai matsalar D’anuwansa Salman da ya addabesa da cewa ya cinye masu dukiya yayi k’ak’a gida akan komai tinda mahaifinsu ya rasu. Abubakar ya dubi Nuratu dake rik’e da hoton tana juyawa had’ida sisin kobon. Lokaci guda ya kamo hannayenta yace “Zan nemo shi da izinin Allah.. Zan nemo wann mutumin da kike kyautata zaton zai iya zama D’anuwanki ko dai yanada masaniya gameda ahalinki da kuma yanda kika fito.. Amma wann sisin kobon shine key d’inmu.. Shine mabud’in Sirrin dake b’oye na sanin asalinki da yanda kika fito.” Ya k’ura ma sisin kobon idanu yanda yaga an rubuta Black African Team. Sai ya furta “BAT.” A fili.. Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Zan nemo Bawan Allahn nan da duka abinda na mallaka domin Farin cikinki masoyiyata.” SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *78* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Wani rana Abubakar zai shiga d’akin mahaifiyarsu ya sinkayo muryarta tana sallah tana kuka tana tuba had’ida rok’on gafarar Ubangijinta. Jikinsa yai sanyi dan a lokacin mahaifinsu bai wani jima da rasuwa ba.. Yasan dik cikin kuka ne da alhinin rashin mahaifinsu, yai tsaye yana sauraronta saidai kalaman da ya soma ji tana fad’i daga k’arshe sune suka tayar mai da hankali. Fad’I take “Allah na tuba.. Allah ka yafe mun.. Mijina ya mutu baisan yanda Iyalinsa da cikin jikinta suka tafi ba.. Shin suna raye ko sun mace..? Ta haife abinda ke cikinta ko bata haife ba.. Hak’ik’a na zalunci kaina kuma na aikata babban zunubi.. Ya Allah na tuba ka yafeni.!” Kuka yaci k’arfin Inne. A hankali Abubakar ke takowa kusanta yana dubanta, Sai ya duk’a gefenta hawaye na gangaro masa kaman yanda yake gangaro mata. Bakinsa ne yaji yana furta “Inne.. Mai kika aikata..?” Ta d’ago tana dubansa tana hawaye, taci gaba da girgiza kai tana fad’in “Mummunan laifi.. Mai girma wanda ban Sani ba idan Ubangijina zai yafe mun.. Magaifinku ya rasu ba tareda na nemi yafiyarsa ba..” Ta d’anyi fasali kafin taci gaba da fad’in “Dik matar da mahaifinku ya auro ya kawo gidan nan.. Masifana da tashin hankalina bai barinta ta zauna.. Nakanyi furucin cewa gidana GIDAN ARO ne sai ta fice ta bar mun gida.. Toh matar da Baffanku ya aura daga k’ashe A lokacin kuna can tsangayar Malam Sallau da kaida d’an uwanka Marwan Itace tai k’argo a gidan nan har Allah ya nufa akwai RABO tsakaninta da mahaifinku.. Ta samu juna biyu har Ta kusa haihuwa masifana da tashin hankalina bai koreta ba.. Na k’asa jurewa na Kasa hak’ura.. Sai na tafi wajen Malamin tsubbu nace dik yanda za’ai a fitar da Ita daga gidana, da ita da abinda ke cikinta.. Ayi mata Kurciya ta tafi kuma kar ta sake waiwayo gidana balle mijina sann a rufe Bakin mijina kar ya sake tunaninta balle ya tambayi Ina take..!” Inne hawaye Abubakar hawaye. Inne taci gaba da fad’in “Tanada juna biyu Ta fita Ta tafi.. Har mahaifinku ya koma ga Ubangiji ban sanar dashi ga abinda nai wa matarsa da D’an cikinta ba.. Bamu sake ji daga gareta ba.. Ta haihu bata haihu ba Allah masani.. Kaico na Kaicon son zuciya..!” Cikin zuban hawaye Abubakar ke dubanta yana girgiza kai “Inne kece kika aikata irin mugun abun.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. Matar ta tafi tana d’auke da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243