Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 99

Chapter 99

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

baya tana magana baisan Mai take cewa ba,ta tabbata shugaba bai iya komai ba, tunda gashi Yaya Asmau bata haukace ba gashi ta tona Masa asiri. Babansu Sajeeda da Gwaggo sallati kawai suke,dan ko a mafarki basu tab'a kawowa Kabiru arzikinsa bana halal bane, Da ido Suka bi shi a lokacin da ya kwasa da gudu yayi waje,sai Yaya Asmau ce ta bi bayansa tana yazo ya fada mata Inda ya Kai Yesmeen ya bawa Sajeeda takarda ta, Tana komawa ciki ta nufi d'akin Sajeeda dan ta ga Yaya Abu da itama ta matukar bata mamaki,tana Shiga ta hango ta buya a wajen wadrobe dan tana jiyo muryarsu,da kunya Gwaggo da Babansu su san mai ta aikata,da kunya,wani irin radadi take ji a jikinta,da azabar kaikaiyi,tuni taji hankalinta yayi matukar tashi ta fara tsoron Kar dai ya nemi Sajeeda ne yazo ya kwanta da ita,da kuwa ya cuceta,idonta ya rufe da san kudin shi yasa ma bata nemi ya saka roba ba. Shigowar Yaya Asmau da ta tsaya tana kallonta yasa tayi saurin sunkuyar dakai Yaya Asmau kuwa ta fara magana tana "tirrr da ke Abu tirrr yanzu akan kudi Kika Bari mijin kanwarki ya kwanta dake?yanzu akan kudi kike so ki kashe Sajeeda ?dama haka kike Abu"?wallahi kinyi asarar rayuwarki ban taba zaton zakiyi haka ba,Ina tausaya miki dan kin cutar da kanki,akan kudin da ba na halak ba Kika kassara rayuwarki Abu,akan kudin da bana halak ba kikaci amanar kanwarki,Ashe ba dan Allah Kika zauna ba,kina da wani nufi a Zuciyarki"?kaiconki Abu dan kin kashe kanki da kanki, Kabiru dan yankan kai ne,Kabiru kudinsa na jini ne, Kabiru kudinsa ba na halal bane,dan biyan bukatarsa ya nemeki dan kema ya kassara rayuwarki kamar yadda ya kassara na Sajeeda dan ya samu kudi, Yaya Abu wani irin ihu ta saki cikin tashin hankali tana "Na Shiga uku na lalace innalillahi wa Inna ilaihi rajiun wayyo Allah na dama dagaske Nusrah take ya akayi Kika sani Asmau" Tsaki Yaya Asmau tayi ta bar d'akin Yaya Abu kuwa ta ringa zunduma ihu tana ta shiga uku taya zata koma kamar Sajeeda Kabiru ya cuceta. Sajeeda. Kuka kawai nake bayan na bawa su Gwaggo labari, mahaifina ma ya kasa motsi saboda mamaki, Gwaggo kuwa sai kuka take tana godewa Allah da na warke Kabiru Kuma baiyi nassarar kasheni ba,Yaya Abu kuwa abinda take nema ta riga da ta samu. Duk ihun da Yaya Abu ke yi muna jinta, babanmu ficewa kawai yayi daga palon Yana a su fito mu tafi baya San mu Kara ko da second daya a gidan Kar a sake a dauki komai a gidan,Kuma Kar Yaya Abu ta sake ta tako masa gida. Gwaggo kuwa tuni ta rik'e hannuna dan gidan ma tsoro yake bata Yaya Asmau ta rik'e daya hannun nawa muka yi waje,Mai gadi kallon mu kawai yake har muka bar gidan,bamu yi nisa a tafiya ba Muka ga wani mota ya wuce mu can Kuma motar ta dawo baya. Cikin ihu naji ance "Ummaaaa" Muka waiga gabadaya muna kallon Nusrah dasu Hamza,Annur ya taho wajena da gudu hawaye ya hau zubomin da naji yana "Umma kin warke"???...... ASSALAMUALAIKUM AUNTY ZEE MOM MUJAHID TAKUCE INGATACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA DUK WANI ABINDA YA TOSHE MAKI HANYAR SADARWA SHIN NI IMA NE BAKIDA SHI ZAFI KIKEJI YAYIN MUAMALA RASHIN NI IMA BAKI JIN SHA AWA NE? RIKICEWAR AL ADA ?FITAR FARIN RUWA MAI WARI BUDEWAR GABA TALEWA MALEWA KURAJEN CIKIN FARJI KURAJEN JIKI DAUKEWAR AL ADA RASHIN HAIHUWA BANGAREN MAZA RASHIN KUZARI KANKANCEWAR GABAN NAMIJI SAURIN KAWOWA RASHIN JIN SHA AWA JIN ZAFI YAYIN MU ALA DA MATANKA HMMM KEDAI KISHA KEDA MIJINKI ZAKITASHI MAN ALBARKA KODA YAUSHE KADA KIYI SANYA KICE KIN GWADA MAGUNGUNA KIYI HAKURI KI GWADA WANNAN KANKAT NE BI IZINILLAH GAME DA MASU NEMAN HAIHUWA KIYI KOKARI KU GWADA ANGWADA ANDACE INA KATSINA INA AIKA KAYA KO INA DA YARDAR ALLAH KUDIN MAGANIN KO WANI GALLON 4K KUMA KEDA MIJINKI ANA SO KOWA YASHA GALLON DAN GIRMAN ALLAH IDAN BAKI SHIRYA BA KARKI BIYO NI YAN FLASHING KUYI HAKURI DAN ALLAH SAI NAJIKU DIN INKUN SHIRYA🤪KUKIRA KAI TSAYE 08162859027 ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 89* Sajeeda Kabbara kawai nake a lokacin da ya rungumeni Yana "Ummana kin warke"? Jikina har rawa yake wajen rik'e shi bansan kalar godiyar da Zan yiwa Allah ba lokaci guda Allah ya warkar dani da dana,cikin tsananin farinciki na fara magana Ina "Annur yaushe ka fara magana Kai ma"? Isowar Nusrah gabana da ta zub'e a kasa tana hakki yasa na maida hankalina kanta cikin muryar kuka ta fara magana tana "Mafarki nake yi ko gaske umma kece yau nake gani a tsaye har kina magana garin Yaya Kika warke Gwaggo babba Asmau ku fadamin ba mafarki nake ba umma ce nake ganin ta a tsaye da na dauka Abba ya cutar min da ita, Umma bansan halin da kike ciki ba kenan wallahi bansani ba,sai da Yesmeen ta kirani jiya" Gwaggo Ina za kuje,dak'yar Abubakar ya barni na taho dan ce masa nayi Umma na balain Jin jiki,kinsan gobene suna" Sai a lokacin nayi magana Ina "Nusrah har yanzu ba kwarine dani ba,mun fito ne zamu tafi gida,sai dai ku bimu mu tafi,dan ban yarda wani a cikinku ya Kara taka gidan can ba" "Yanzu dagaske ne Abba kudinsa bana halal bane"?yanzu dagaske ne Abba shine yayi kudi dake" Murmushin takaici nayi da naga Wai ma kwokwanto take, Tana k'ok'arin magana Yaya Asmau ta dakatar da ita tana mu tafi kawai. A hankali Muka cigaba da tafiya dan babana gaba yayi ya barmu a baya.

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});