Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,254 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya futar da duk wani nau'i na sanyi da ya zo ya tare a wannan wuri mai daraja kama daga kuraje budewa futar wari da farin ruwa duk zai maganta da ikon Allah akan 1500* *INA GARIN KANO UNGUWAR KADAWA TA RIJIYAR ZAKI* 07014761335 kira ko whatapp😍 ina son ku shi yasa nake so ku gyara MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA WACCE TAKE SO TAYI KARANTA RUFAFFEN SIRRI TA BIYA 500 ZUWA 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN ZUWA LAYIN NAN 08033719070 KO 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA ZUWA LAYIN NAN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 MUTANEN NIGER KU TUNTUNBI LAYIN NAN +227 96 82 89 84 *PAGE 11* Sallati kawai Yesmeen keyi jikinta na wani irin rawa,ta kasa yarda da abinda ta gani,da hannu biyu ta rik'e bakin ta dan ba karamin kaduwa tayi da ganin Kabiru na saduwa da Kare ba,wanan wane irin masifa ne?har neman abin duniyar nasa ya kai ya kwanta da dabba,taya dan Adam zai kwanta da dabba ta kasa yarda da abinda ta gani ko dai idonta bai gane mata daidai bane. Ta kara mik'ewa a hankali ta leka har lokacin Kabiru na tsugunne akan gwiwarsa Karen Kuma Haushin da ya ke ya ragu,haka ta zuba musu ido har Karen ya zub'e a kasa tun Yana haushi kad'an kad'an har ya daina. Da sauri ta bar jikin window a lokacin da taga ya tashi tsaye Yana k'ok'arin maida wandon jikinsa. Tana Jin motsin sa har ya dawo cikin gidan ya rufe k'ofa. Ta mik'e zaune zuciyarta na rabuwa gida biyu tana tsoron ya tab'a Sajeeda bayan ya sadu da Karen nan. Tana tsoron ya sakawa Sajeeda cuta,bata da burin da ya wuce ta ceto Sajeeda bata san taya zata ceceta ba yanzu idan yaje ya tab'a Sajeeda fa Bata tsaya wani dogon tunani ba duk da bata da tabbacin zata iya yiwa Sajeeda wani magana ta fito daga d'akin ta da sauri ta nufi d'akin Sajeeda ta hau kwankwasa k'ofar. Kabiru ya tsaya cak da shafa Sajeeda da yake cikin tsananin mamaki da fargaba waye zai zo ya ringa buga k'ofa a daidai lokacin da zai yi aikin da aka saka shi na karshe Sajeeda kuwa da yinin ranar gabadaya ta ringa Jin jikinta ba dadi,wani zazzabi zazzabi ma take ji bata San me ke damun ta ba,ko a yanzu da Kabiru ya fara shafata ji take kamar ta hana shi dan ba dadin jikinta take ji ba,amma ba yadda zata yi saboda ya kwana biyu bai samu nutsuwa da ita ba, Jin ana kwankwasa k'ofar yasa tayi saurin jan bargon kirjinta na bugawa Kabiru kuwa ya rarumo rigarsa ya na ayyana wa a ransa akan ba mayya da take san hana mi shi cikar burinsa sama da Yesmeen Yana zuwa ya bud'e k'ofar Kamar yadda yayi tsamani yesmen din ce a tsaye Take yaji ransa ya b'aci ya fara zargin Yesmeen ba mutum bace Mai yasa a duk lokacin da zai samu cikar burin sa sai Yesmeen ta zo masa Cikin mugun kallon tsana kamar ya harbeta yace "lafiya"? "Abba cikina ke ciwo dan Allah magani nake so na karba a wajen Umma" "Kin bata ajiyar magani ne dan kawai kina ciwon ciki zaki zo ki ringa kwankwasa Mana kin bawa umman taku ajiyar magani ne ba kije kin bugawa su Saifullahi ba sai nan d'akin Kika yo Yesmeen"? Yesmeen na k'ok'arin magana ya daka Mata wani mugun tsawa Yana "fita ki bani guri kafin na babalaki Allah yasa ciwon cikin ya zama ajalin ki yace kasa kasa Yesmeen ta fita da gudu tayi dakinta. Koda ta Shiga safa da marwa kawai take dan jikinta na bata zai cutar da Sajeeda gashi babu yadda zata iya taimaka mata. Har aka Kira sallah Asuba bata wani samu nutsuwa ba addua kawai take Allah ya Kare Sajeeda kada Allah ya bashi ikon cutar da Sajeeda. Sajeeda Ina Jin Yesmeen ke buga k'ofar na fara k'ok'arin tashi sai dai kamar wacce aka yiwa duka bama na iya d'aukar jikina,Ina Jin Abban Nusrah na Mata masifa nasan ba karamin abu yasa Yesmeen tazo Neman magani a wajena ba Kiran Abban Nusrah nake dan nace Masa ya taimaka ya mik'a mata maganin ciwon ciki dan akwai a gaban mudubina amma bana Jin Yana jina har ya rufo k'ofar a fusace. Ya cire rigarsa ya hau gadon na hau ce.masa "Abban Nusrah kila cikin nata ba karamin ciwo yake ba shi yasa kaga tazo neman magani daddaren" Tsaki ya ja yana "Wlh Yesmeen bata da hankali taya zata zo ta ringa buga Mana k'ofa daddaren nan ba za ta iya Shiga kitchen ta d'auko kanwa ta Sha ba sai tazo tana buga mana k'ofa" Ina k'ok'arin magana ya matso kusa dani, sai naji gabana ya yanke ya Fadi tamkar yadda mace take Jin faduwar gaba a

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});