Chapter 33
Chapter 33
DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 15* Yesmeen ganin Kabiru na k'ok'arin dagowa dan ya nemo ruwa yasa tayi saurin maida fuskarta sama hawaye na zubo mata na halin da Sajeeda ke ciki cikin ihun ta ringa lalube da hannu tana "Mai ya samu ummana ku fada min dan Allah mai ya sameta"? "Dalla ki rufewa mutane baki kin cika mutane da ihu duk ke kika jawo ma ta sume,haka kawai zaki daina gani ga idonki tarr a bud'e" Yaya Abu tace a tsawace a daidai lokacin da Kabiru ya kawo ruwa aka hau watsawa Sajeeda dogon numfashi kawai taja,hakane yasa Yaya asmau tace "Ina ganin mu kaita asibiti tunda har yanzu tana numfashi,a hada da Yesmeen din kawai muji mai ya samu idonta,da wanan Kabiru ya fara k'ok'arin kinkimar Sajeeda da taimakon Yaya Abu. Asmau Kuma ta saka saka hijabinta ta ruko hannun Yesmeen dake ta kuka tana kallon sama,tasan saboda ita Sajeeda ta yanke Jiki ta Fadi tana tsoron wani abu ya samu Sajeeda Kamar bata gani ta ringa hada hanya har suka isa bakin motar Kabiru,suka shige, Kabiru yaja motar a guje. Suna isa asibiti akayi emergency da Sajeeda Yesmeen Kuma Yaya Asmau tayi bangaren da likitan ido, yake, Kabiru sam bata Yesmeen yake ba dan yasan likita bai isa ya gano silar makancewar ta ba yau ranar farinciki ce a gare shi Amma Sajeeda na neman daga masa hankali ya rasa wane irin kauna take yiwa Yesmeen haka,ko Annur daya kurmance bata daga hankalin ta kamar haka ba. Yana tsaye a kanta da Yaya Abu likita na duba ta dan private ya Kai su. Yesmeen Jikinta rawa kawai yake tana Jin kamar ta zura da gudu tana tsoron likita ya dubata ya gano tana gani,bata San ya zatayi ba. Har kinkina take wajen amsa tambayoyin da likita ya ringa mata akan idon nata Mai ya fara samun idon nata kafin ta daina gani,haka ta ringa bashi Amsa Yaya asmau na tayata da ya taimaka ya dubata taya tashi daya zata daina gani. Likita gadon dake can gefe yace Yaya Asmau ta Kai Yesmeen ta kwantar da ita zai haska idon nata. Da wanan Yaya Asmau ta rik'e hannun Yesmeen ta kaita Kan gadon Yesmeen ta kwanta idonta a sama tana hawaye, addua take Allah yasa Yaya Asmau ta fita daga office din ta roki likita ya rufa mata asiri" Yaya Asmau na tsaye a kanta. Likitan ya iso wajen gadon ya samu wani cocilan ya dallarewa Yesmeen Ido,Yesmeen ta rufe idonta da sauri,cikin mamaki likitan ya Kara gyara tsayuwar sa dan daga yanda ta rufe idonta na nufin tana gani,dan da bata ganin ko motsa idon ba za ta yi ba. Ya Kara kure duk hasken cocilan din ya haske idonta ta Kara rufe idonta dan ji tayi hasken na ci mata ido, Likitan kuwa cikin mamaki ya kalli Asmau ya maida kallon sa kan Yesmeen yana "Ai tana gani baa abinda ya samu idonta gaskiya" Yaya Asmau ta saki baki tana kallon likitar Yesmeen hankali a tashe ta fara girgiza kai tana "Bana gani likita dagaske bana gani ka yarda dani bana ganin komai sai duhu" Likitan a dan rikice yace "Bakya gani fa ki ka ce idan ba kya gani ai ba za ki rufe idon ki da na haska da cocilan ba,gaskiya a dubawar da nayi kina gani" "Likita anya tana gani kuwa ya za'ayi tana gani tace maka bata gani"? Tom bansani Mai yasa bata gani ba,amma indai bata gani yadda na haska idon ta ko motsi baza tayi da idon ba" Amma bari na Kara duba idon nata. Ya d'auko wani Abu kamar glass ya sawa Yesmeen dogon igiyar ya jona da wani Abu Mai Kama da computer dake saman wajen gadon ya fara duba idon yesmeen,sai da ya duba komai daya shafi idon ta amma bai ga wani matsalar da zata saka Yesmeen taki gani ba" Koda ya gama dubawa cire glass din yayi daga idon yesmeen yace Yaya Asmau ta sauko da ita,ya koma wajen zaman sa ya hau rubuce rubuce sai da ya gama ya kalli Yaya Asmau yana "Ni dai duk binciken da nayi gaskiya ba abinda ya samu idon ta idan dai har bata ganin Ina ga larurar tata bata asibiti bace" Yaya Asmau kuwa cikin mamaki tace "Abin nan da da ban mamaki ga idonta a bud'e dai amma Wai bata gani Kai ma ka duba baka ga komai ba" Yaya Asmau tace tana Kai hannu wajen fuskar Yesmeen ta ringa juya hannun Kamar zata tsone mata Ido Amma Yesmeen ko motsawa bata yi ba ta ringa kallon sama, likita ya mik'a wa Yaya Asmau takarda akan ga magungunan dai a siya mata. Haka Yaya Asmau ta ruko hannun Yesmeen suka fito daga office din Suka nufi d'akin da aka kwantar da Sajeeda. Suna Shiga suka ga Sajeeda a zaune duk da ruwa a jikinta kuka kawai take sharba Yaya Abu na masifar tayi shiru ita fa ba yarinya bace Mai haka zata cika asibitin da kuka, Kabiru kuwa shiru kawai yayi dan tana farfadowa ta fara kuka. Sajeeda kuwa Yesmeen data ga tana kallon sama hannun ta na lalube sun shigo d'akin yasa ta Kara rushewa da wani kukan tana "innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Allahuma ajirni fi musibati wa aklifnin khairin minha "Yaya Asmau mai likita yace ya samu idon yesmeen dan Allah karki ce min dagaske ne Yesmeen ta daina gani" Yaya Asmau na k'ok'arin magana Yaya Abu ta Kara dakawa Sajeeda tsawa tana "Wai ke Mai hakane Sajeeda ke fa ba yarinya bace ke idan kina irin wanan kukan Mai kikeso ita Yesmeen din tayi"? "Ki barni Yaya Abu dole nayi kuka dan tunda Abban Nusrah ya hadu da wanan abokin nasa ya shigo rayuwar mu da Sunan taimako nake ganin masifa kala kala,wlh rabona da kwanciyar hankali tun kafin Abban Nusrah ya had'u da abokin nan nasa,tunda kuwa suka hadu,daga wanan sai wanan,daga komawar mu gidan daya bamu Annur ya kurmance,nima kaina ba lafiya ce dani ba,Wai yanzu tashi daya Yesmeen ta wayi gari tace bata gani,sai nayi magana Abban Nusrah yace ba haka ba wlh bazan iya cigaba da zama a gidanan ba idan har Abban Nusrah bazai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111