Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a sama su uku haka suka je,a ranar ta hadu da kaddarar ta da har yau take fama ya nemeta ta baya ya bata kudin iphone,tunda ga ranar lafiya ya kaurace mata a yanzu duburar ta a bud'e take zaryar asibiti kawai suke ko zama bata iya yi,tace tayi nadama ta cuci kanta ta cuci iyayen ta da suka d'auka wani larurar ne ya sameta Basu san Mai ta aikata ba, wayanda suka je tare duk sun gujeta dan su basu yarda ya neme su ta baya ba ita Kuma yawan kudin daya mata alkwari ya sa ka ta yarda gashi yanzu Iyayenta ke dawainiya da ita suna cin bashi a kanta,Dan Allah muyi hattara ba kowane mai kudi ke samun kudin sa ta hanyar halal ba Allah ya kyauta ta shirye mu Ameen) Kabiru dubu dari ya d'auko ya bata cikin murna ta karba ta nemi ya bata lambarsa yace mata Kar ta damu zai nemeta ita ta bashi lambarta tana kuwa tafiya ya goge lambarta. Wani irin dadi yaji yana ratsa shi dan sai yaji ai ta Bayan ma yafi Dadi. Rabiu kuwa sai tsokanar sa yake Yana sai ma nan gaba idan ya Kara kwarewa. Sajeeda Tashin hankalin da nake ciki ya Kara saukar mun da mugun zazzabi,daga kasan cibiyata zuwa cinyata kamar an hura min wuta haka nake ji, Kabiru ya cutar dani,kafin na mutu sai na tona Masa asiri na fallasa sirrin sa kowa yasan mai ya aikata,na Masa Allah ya isa yafi cikin kwando,nasan Yesmeen nasan zuwa wajena babu hali tunda a idon su yaya Abu ba gani take ba. Ina ji ana kwankwasa k'ofar dakina ban ma iya daga kaina ba har sai da aka turo k'ofar d'akin naji muryar Saifullahi Yana "Umma har yanzu jikin ne"? Ya zauna a gefena tare da yaye bargon dana rufa kaina,kamar Wanda ya zugoni na rushe da kuka Saifullahi kuwa ya saki sallati Yana "Umma jikin ne haka ko asibiti zamu je bari na Kira Abba na fada Masa ba ki da lafiya idan yayi nisa sai na raka ki muje asibitin naga ma su mama na nan ko su zan yiwa magana Da sauri na fara girgiza kaina Ina "ba sai ka Kira kowa ba Saifullahi ka Kira min yayarka" "Aunty Nusrah Zan Kira"? Kai kawai na iya gyada masa,Ina ganin ba wacce Zan fadawa halin da nake ciki sama da Nusrah Ina ganin ba wacce Zan fara fadawa cutar da Kabiru yamin sama da Nusrah,duk da Yesmeen ta rokeni Kar na fadawa kowa amma dole na fadawa Nusrah saboda tasan yau idan na Fadi na mutu Abban ta ne ya kasheni shi yayi ajalina ko a yanzu banji bazan nunawa Kabiru nasan halin da yake ciki ba. Muryar Nusrah da naji da sallama ta wayar Saifullahi yasa na mik'a hannuna da naga kamar sirrancewa yake Ya Mik'o min wayar na karba Ina tazo gida yanzu nan inasan ganin ta Ina Jin yadda ta rude tana tambaya ta ya taji muryata haka Saifullahi yace "ke dai kizo Mana ai kema kina jin muryarta kinsan bata da Lafiya" Ya kashe wayar Yana mun sannu Na koma na kwanta Ina tambayarsa su Annur,da nake Jin mugun tausayinsa a raina Abban Nusrah akan duniya ya cutar dani ya cutar da dan cikinsa ya kurmance,a yanzu abubuwa suka ringa dawo min kaina Wanda banda na saka yardar Abban Nusrah a raina yaci ace na gano halin daya jefa kansa a ciki,wai duk Ina zaune ban taba sanin abinda ke faruwa ba,Abban Nusrah ya cuceni,Yesmeen itama ta cuceni dan da ta fada min da tuni na bar masa gidan na kwashe yayana. Saifullahi haka ya zauna a gefena Yana jeramin sannu har Fahad shi ma ya shigo d'akin,duk Ina ganin tausayina a idon yarana basu san halin Nan da nake ciki mahaifun su ne ya jefani a ciki ba Ina tsoron ma ya yi wani abun ya Kara fadawa kan yayana banda Allah nasan Yesmeen da nasan Kabiru ya Dade da cin galaba akan ta,dan ma duk abinda zai faru tana gani a mafarki Kamar yadda babarta ke ganin komai a mafarki kafin ta rasu. Idona a rufe naji shigowar Yaya abu da plate din abinci tana "Ki tashi kici abinci Sajeeda ni na rasa me yake damunki kike wanan kwanciya da kukan anya ba wani matsala ne dake ba iya makantar Yesmeen ke damunki"? "Bata da lafiya ne Mama Kuma dole umma ta shiga damuwar halin da Yesmeen ke ciki,tashi daya ta wayi gari bata gani,Kamar yadda Annur ya wayi gari ya daina iya magana abunan na bani mamaki" "Ai ba abun mamaki bane saifullahi Allah yakan jarrabci bawan sa dan ya gwada imanin sa,kunga Abban ku Allah ya Masa arziki a yanzu sai Kuma ya jarrabce shi ta hanyar tab'a yayan dan yaga ko zai iya jurewa in Sha Allah aka cigaba da neman magani zaa Dace watarana ki daina saka damuwa a ranki" Ina murna nazo naci arziki ke Kuma kina langwabe wa Ni dai gabana da naji ya fara min kaikaiyi kawai nake sosawa ta cikin bargo saboda Kar su Saifullahi su ga yadda nake susa ko a yanzu ma ji na nake a jike nasani ruwan nan mai wari ke zubo min. Shigowar Nusrah d'akin yasa na bud'e idona bata yi wata wata ba ta fado kaina tana "Umma Mai ya Same ki haka Kinga yadda kika dawo"?? Yaya Abu ce tayi magana da bata iya gaisuwa ba, Nusrah zubewa ta a kasa ta hau bawa yaya abu hakuri akan bata lura ita bane. Ganin hankalin Nusrah ya tashi sosai har tana na tashi muje asibiti yasa na daure na Mik'e zaune Ina k'ok'arin boye halin da nake ciki,abincin da Yaya abu ta kawo min na dauka duk da nasan ba iya ci Zan ba haka. Na fara tusawa ita kuwa tayi waje tana ko nifa Ina ganin ta fita na kalli su Saifullahi Ina su bamu waje magana Zan Yi da Nusrah. Nusrah gadon ta hau sosai ta zauna gabad'aya hankalin ta na kaina,ni kuwa Ina ganin ba kowa na rushe da kuka,Nusrah hankali a tashe ta ruko hannuna tana "Umma dan Allah mai ke faruwa ne ya naganki haka kamar mara lafiya"? "Nusrah Abban ku ya kasheni Da raina" Nusrah Abbanku ya gama Dani.... " Umma mai Abban namu ya miki ?wani abu yayi"? Ina k'ok'arin magana na jiyo muryar Abban Nusrah a palo yana magana dasu Saifullahi dake mi shi bayanin rashin lafiyata na rufe ido na da sauri da naji ya nufo dakina a duniya idan da wanda na mugun tsana Abban Nusrah ne,Nusrah kuwa itama fuskantar da tayi da maganar bana so nayi saboda tahowar sa d'akin yasa tayi shiru ta kawo hannun ta jikina tana "Umma jikin ki zafi ko asibiti zamu je"? Ido na na Kara rufewa Ina danne zuciyata a daidai lokacin da Ya shigo d'akin dan ji nake kamar na tashi na cakumi wuyan rigar sa na tona masa asiri a gaban kowa da kowa,amma tuna idan ban daure ba Yesmeen zan jefa a matsala yasa na ringa danna zuciyata,Ina jin Nusrah na gaishe shi ya amsa Yana "Tun yaushe kika zo wai jikin nata ne har yanzu ai da kun kirani a waya nazo na

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});