Chapter 63
Chapter 63
da wani bakin tukunyar kasa a hannun sa,tuni naji jikina ya dauki wani irin rawa dan duk abinan labari Yesmeen ta bani ban taba gani da idona ba a yau zan gan shi da idona. Numfashina kamar ya d'auke haka na rik'e kirjina har sai da ya fice na bud'e k'ofar dakina a hankali na fito Ina Jin kafafuna kamar bazasu iya d'aukana ba. A haka nayi waje na labe Ina sauke numfashi Kamar Mai cutar Asma,yadda naga Abban Nusrah a tsirara ya matukar daga min hankali Sai da nayi minti goma a labe kafin nayi bayan gidan a hankali Ina Jin jiri na neman zubar Dani. A tsaye yake a bayan gidan tsirara Ya daga tukunyar kasar sama ruwa na zuba a jikinsa can gefe Kuma wani tukunyar kasa ne da wutar kyandir. Kallon Abban Nusrah kawai nake Ina k'ok'awa da numfashina a lokacin da kowa ke bacci shi ya fito Yana tsafi duk akan duniya. A haka Zan tsaya har sai ya gama nafi so ya gani da idonsa ya tabbatar da idona na ganshi ba Yesmeen ce ta fadamin ba. Dafanin da naji anyi ta baya yasa na bud'e baki dan na saki ihu..... *Karku manta da saka yar uwata a adduar ku Allah ya kubuto ita ya tsare mata mutuncinta ameen* *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* KANAWA KUZO HUMKAM TA *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KABIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MINI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA SA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KA BIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MIKI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN WANNAN SET DIN ZAKISHA MAMAKIN YADDA ZAI HADE JIKINKI GAMGAM. 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA DA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 30-35* Dafanin da naji anyi yasa na bud'e baki dan na saki ihu dan na mugun tsorata sai naji muryar Yesmeen dake k'ok'arin rufe min baki cikin muryar Rada tana "Umma kizo ki koma ciki karki bari ya ganki" Sai a lokacin na juya Ina kallon ta cikin mamaki,ita kuwa ta hau waige waige tana k'ok'arin Jan hannuna dan mu koma ciki,ni kuwa na fara k'ok'arin fusge hannuna Ina kallon Abban Nusrah da ya gama watsa ruwan ya ajiye tukunyar kasar nima kasa nayi da muryata na fusge hannuna Ina "Yesmeen ki koma ciki nafi so yagani saboda yasan nasan sirrinsa a yanzu mai ya fito dake"? "Umma idan Kika bar shi ya ganki wallahi zai dauka ni na fada miki Dan Allah kizo mu koma ciki,ki Rufa min asiri Umma" Yadda naga jikinta na rawa cikin tsoro yasa na bi bayan ta dan Jana kawai take a haka muka koma ciki tayi saurin shigewa dakinta na bita da kallo Ina mamakin ya akayi ma ta ga fitowa ta,sai Kuma na tuna tace bata fiye bacci ba tunda ta gano sirrin Abban Nusrah ko tsoron su Yaya Abu su ganta bata ji,a haka na koma dakina ba dan zuciyata na so ba,amma na riga na yanke a raina sai na nunawa Abban Nusrah nasan sirrin sa. Ko da na koma d'aki kwanciya nayi Ina jiran ya shigo d'akin Dama fitilar d'akin a kashe take,Koda ya dawo dakin cikin sand'a Ina kallon shi,har ya iso gefen gadon ya kwanta a hankali Yana leka fuskata,idona a bud'e yake hakane yasa Muka hada ido dashi ya ja da baya da sauri da alama ya tsorata ni kuwa nace "Abban Nusrah Ina kaje daddaren nan"? "Dama idonki biyu"? "Tun dazu na farka dan nayi fitsari sai naga baka d'akin har dakin ka na duba naga ko can ka koma saboda kana kyankyamin kwana kusa dani" A dan duburburce ya fara magana Yana "Motsi naji a can waje shine naje na leka kinsan na fada miki barayi su addabi unguwar nan taya zan yi kyankyamin ki Sajeeda" Ya kwanta nesa dani,ya juya min baya,na zubawa bayansa ido Ina tunani Har ga Allah so nake nace masa karya yake yi bayan gida yaje yayi tsirara Yana wanka har yanzu ban dawo daidai ba da yadda na gansa tsirara duk tsawon lokacin nan ban taba sanin farkawar da nake daddare naga baya d'akin ashe abinda yake fita ya aikata kenan. Haka na matsawa kaina da tunanin hanyar da ta dace nabi wajen nuna Masa nasan sirrinsa naga Yesmeen a tsorace take,mafarkin Kuma da nayi ya tsaya min a zuciya,ya zama dole na tonawa Abban Nusrah asiri. Bazan biyewa Yesmeen Ina rufe sirrin mugu azzalumi ba. Daidai da Sallah ma na kasa tashi nayi na taimakawa kaina da Addu'a dan wani irin zazzabi ne a jikina,wajen karfe hudu naji jikina ya dauki wani irin kaikaiyi da mugun zafi,bansan lokacin da na mik'e zauna na fara sallati Ina
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111