Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 83

Chapter 83

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,233 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sawa. Bayan ta saka ta d'auko wankakken hijabinta na islamiya da yaje mata har kasa ta zura ta hau kan sallaya. Sajeeda Ina ji Ina gani Abban Nusrah ya hau dani sama sallati kawai nake a zuciyata Ina rokon Allah akan ya kareni daga sharrrinsa sai da hannuna ya fara motsi,inaso na tonawa Abban Nusrah asiri ta hanyar rubutu a waya sai gashi ta karfin tuwo yake so ya nemeni ta baya wallahi ko makiyina bana Masa fatan ya Shiga irin halin da na Shiga. Wani daki ya shigar Dani da bansani ba ko dakinsa ne tunda ban taba Hawa saman ba ya kwantar dani har lokacin jikinsa a tsaye yake. Hawaye kawai nake Ina girgiza kaina gurnani da Ina ga ya zame Masa sabo na fara yi. Ya zauna a gefena yana "Yi hakuri Sajeeda ban taba tunanin akwai abinda zai iya cutar dake ba zamanki a d'akin kasa ba amma yanzu ki kwantar da hankalin ki kina kusa dani, ko Yaya Abu bazan Kara yarda tazo kusa dake ba,dan banji na yarda ba kasheki taso yi ba tunda da idona naganta tana san danne pillon dake fuskarki,idan ma na samu nayi auren,sawa zanyi kawai ta tafi nima sai nafi sakewa,Kinga yanzu kin fara iya motsa hannun ki,gaba gaba in Sha Allah magana zakiyi Sajeeda Kinga halin da nake ciki" Ya rike hannuna ya Kai jikinsa da naga Yana Motsi shi kadai yayi kasa da murya Yana "ki taimaka ki sama min nutsuwa" Kaina na fara girgiza Masa hawaye na zubomin. Ya mik'e Yana nayi hakuri ya daukeni ya kaini bandaki ya sake wankeni kamar yadda yayi jiya ya kwantar dani,yadda Naga jikinsa bana Jin akwai abinda zai kwantar dashi,dan jikinsa har wani rawa yake idonsa jajjur,na sadakar da rayuwa wanan shine kaddarata sai na fara hangoni a kwance bana iya rik'e kashi,gabana na fidda ruwa,kila har tsutsotsi su ringa fitomin na rufe idona da naji ya daga kuguna sama kafafuna akan kafadarsa. Jira nake ya tura jikinsa ta bayana naji shiru,hakane yasa na bud'e idona naga ya hada gumi jijiyoyi sun fito Masa a goshi Yana ta mulmula jikinsa da hannu daya Yana "Na shiga uku Mai haka"? Sai na maida idona na lumshe na hau yiwa rabbi kirari,dan wanan yinsa ne Ina ma Ina da yadda Zan tashi na gode Masa ta hanyar sallah raka'a biyu amma bani da wanan damar sai sallati da nake yiwa mafi soyuwa a gare shi, kamar dai jiya haka yayi ta fama Yana yawo Zigidir a tsakar d'akin,hankalinsa yafi na jiya tashi Dan kwanciya tayi lagwaf ta kankance,haka ya cigaba da zirga zirga Yana jijiga sai da ya gaji ya ja gajeran wandonsa ya saka yayi waje Nabi bayansa da kallo Ina "In Sha Allah har Allah ya kawo Mai taimaka min bazaka tab'a samun abinda kake so ba tsinanne dan wuta,sai da ya fita na fara tuno abinda ya faru awani da suka wuce a d'akina,haka kawai na saki murmushi Ina jinjina karfin halin Yesmeen na wanke Yaya Abu da Mari da ko ni da nake kanwarta bana Jin zan iya Kai hannu jikinta ta wani barin sai naji dama abu ta buga mata akai,wajejen karfe hudu bacci yayi awon gaba dani. Bansan tsawon lokacin da na dauka Ina bacci ba sai muryar Abban Nusrah da na Hamza naji a d'akin. A hankali na bud'e idona sai naga annur da Hamza ne cikin shirin manyan Kaya da akwati a hannunsu Abban Nusrah Kuma waya ce a hannunsa tuni na wartsake Ina kallon su gabana na faduwa ba Wanda nake so yanzu na jawo jikina yasan sirrin mahaifin sa sama da Hamza Mai Abban Nusrah ke nufi, maganar Abban Nusrah ya katse min tunanin da nake. "Mota na waje na jiransu Abu ma tana cikin mota zasuje can wajen Nusrah tunda sun yi hutu,duk sai su dawo tare". Gurnani na fara yi Ina girgiza kaina na hau yafito Hamza,Hamza na k'ok'arin zuwa wajena Abban Nusrah ya daka Masa tsawa akan su wuce su tafi. Haka suka tafi suna waigena hawaye na zubo min. Ina Jin muryarsa a kasa ba dama na sauka. Yaya Abu kuwa da tsoro ta tashi washegari,dan haka ta ringa zuba mafarki,wajen shidda Kabiru yazo ya ringa buga k'ofar su Annur Hamza na bud'ewa ya shigo ganin ta a d'akin ya bashi mamaki ya tambayeta mai take yi a d'akin,ta kada baki tace tsoro take ji dan tabbas Aljannun Sajeeda ne ya mareta,ita tana tunanin ma Malumfashi zata tafi idan an kwana biyu ta dawo. Kabiru da ta bashi dariya ya girgiza Kai Yana ta manta yau zasuje wa Nusrah dan haka ta shirya karfe tara zasu tafi,idan ta tashi tafiya ta tafi dasu Hamza tunda sunyi hutu,da saurinta ta hau shiri dan gwara taje wajen Nusrah kila zuwa ta dawo ta dan samu nutsuwa,Koda suka gama shiryawa Dubu dari ya d'auko ya bata akan ta rik'e tuni taji wani irin farinciki ya rufeta,dan tasan kudin mallakinta ne. A haka suka shirya Suka dau hanya Kabiru na daga musu hannu. Sajeeda Ina Jin tashin motar su Hamza da na ringa yiwa Addu'a dawowa lafiya,ba jimawa Abban Nusrah ya hawo sama da abincin karyawa. Sai da ya d'auko baho yamin brush,ya bani shayi da dankalin Ina gama ci. Ya dan gyarani Yana na kwanta na huta shi yau ba fita zaiyi ba zai zauna ya kula dani,a yanzu zai sauka kasa yayi kallo daga haka yayi hanyar waje ya rufo min kofa. Sai naji gabana yayi wani irin faduwa Wanda bansan mai ya haddasa min haka ba na hau sallati a zuciyata Ina Jin akwai abinda ke Shirin faruwa dani, Yesmeen ce ta fadomin ko Yaya zata hawo sama dubani yanzu da Abban Nusrah ke Nan. Kabiru Yana saukowa ya rufe k'ofar Palo,ya cire doguwar rigar jikinsa dan yau shine damarsa na karshe dole ya Kuma bi shawarar Rabiu Wanda hakan ne ma yasa ya kori su Hamza daga gidan. Cikin sand'a ya nufi d'akin Yesmeen ya tura kofar a hankali. Yesmeen dake kwance ta mike zaune da sauri tana kallon sama tana "Waye Nan"? Kabiru maida k'ofar yayi ya rufe a hankali ya saka mukulli. Yesmeen dake kallonsa ta gefen idonta jikinta ya dauki wani irin rawa ta hau lalube ta mik'e tsaye cikin daga murya tace "Waye nan ne"? Kabiru kallon ta kawai yake ya hau cire vest din jikinsa da gajeran wando. Yesmeen kuwa da ta ga yayi tsirara ta hau ihun "Wai waye ne"? Kabiru cikin sand'a ya yi wajen da take tsaye. Yesmeen ta sauko da kanta tana "Abba Ina kallon ka".................. ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});