Chapter 68
Chapter 68
so yake ya kau dani kawai ya huta,zan ta zama a haka har sai idan Allah ya jefo min Yesmeen dakina ta bani abinci naci. Tsaki yaja daya ga na kau da kaina ya ajjye kofin shayin Yana "Kina da matsala Sajeeda yanzu abincin ne bazaki ci ba sai kin wahalar da mutane,idan bani ba ba kowane namiji ne zai iya jure irin wanan wahalar ba shekara guda Ina fama. Kallon sa kawai nake hawaye na gudu a fuskata Yana k'ok'arin mik'ewa wayar dake gaban Aljihunsa ya fara ringing sai ya koma ya zauna Yana "Gwaggo ce nasan Kira tayi ta duba jikinki" Wani Irin sanyi naji a zuciyata ko da makiyana ne a zagaye dani, Ina da wacce nake zuciyarta ta damu da halin da nake ciki, Muryarta da naji ya ratso wayar da ya saka a handsfree yasa na baza kunnena Ina Jin muryar mahaifiyata. Bayan sun gaisa Gwaggo tace "Kabiru har yanzu bata iya magana ne"? "Wallahi bata iya magana har yanzu" "Kabiru ko gida zaka kawo ta na nema mata maganin gargajiya anan wallahi Ina cikin damuwa ko baccin kirki bana iya yi, kullum da tunanin Sajeeda nake kwana a raina yarinya Mai biyayya da tausayin iyaye duk yarana ba mai biyayyarta dan Allah ka dawo da ita gida,kila a dace da Sama Mata magani anan,Ina Nan ne kawai amma zuciyata na can wajen ku banaso kaga ko Ina damun ka a waya kullum,Abu ma yanzu sai da na kirata bata dauka ba" "Gwaggo ki kwantar da hankalinki wallahi nan din ma Ina nema mata magani Kuma Yaya Abu na kula da ita sosai,bazan iya kawota na dora muku wahala ba,yanzu ma akwai wani likita da aka hadani dashi ance idan muka je wajen sa zamu dace" "Abinda nake so ka gane so nake a. Gwada mata maganin gargajiya kila zaa dace tunda ana ta gwada na asibitin yak'i yi" Ido na gwallo na fara gurnani Ina girgiza kaina da naga Abban Nusrah ya dage bazan je ba kuka kawai nake dan burina na koma gida,nasan idan aka dage da Addu'a zan iya warkewa ko ban warke ba na samu bakina ya bud'e na fallasa sirrin Abban Nusrah da na Yaya Abu,zamana a gidanan yanzu hatsarine tunda Yaya Abu so take taga ta kasheni. Duk gurnani da girgiza kan da nake Kabiru haka ya bawa mahaifiyata hakuri akan bazai yarda ya maidani gida ba tayi ta min Addu'a har suka yi sallama ya kashe wayar. Ya mik'e Yana "ba yadda zan maidaki gida a haka kina kallon komai yi Miki ake Gwaggo ta tsufa bai Kamata na dora musu nauyi ba zan fita idan na dawo akwai maganar da nake so mu yi" Daga haka yasa kai ya fice daga d'akin. Haka na kwanta Ina sharbar kuka bani da Mai taimaka min yanzu sai Allah shi kadai nake dashi ya Kuma san halin da nake ciki. Awa biyu a tsakani sai ga Yesmeen ta shigo d'akin da sauri ta rufe k'ofar da mukuli tana "Umma dafatan baki Sha kunun ba umma wallahi mama so take ta kasheki kinsan ta d'auka bana gani,da naje kitchen da lalube dan na Sha ruwa sai naga tana zuba magani a kunun bansan Mai yasa take so ta kashe ki ba Umma ko dai guduwa zamu yi Ina tsoron mama ta cutar dake bansan Mai Kika Mata ba" Ta karashe tana share hawaye Ta gyara min zama ta kafamin ruwan da ta shigo dashi a bakina na shanye Ina Jin sanyi a zuciyata wallahi indai zata bani ruwan na Sha sai naji nutsuwa Yesmeen Allah ya mata wani irin baiwa da ko ni da nake babba bana Jin Ina da Zurfin iliminta. Da sauri ta sauko dani daga gadon ta cire zanin gadon ta shimfida wani,ta kaini bandaki ta gyarani,ta dawo dani, duk abinda take cikin sauri take yi tana gamawa ta fita ba jima ta dawo ta hau ban shayi tana fadamin ta leka Yaya Abu taga kamar bacci take sai da ta tabbatar da na koshi ta maida kofin ta dawo ta rike hannuna tana "Umma mama da Abba bazasu tab'a cin galaba akan ki ba zan fara k'ok'arin nema Mana hanyar da zamu gudu,kafin lokacin umma tunda bakya iya sallah,bakya iya magana kar bakinki ya yanke da istigifari ki ringa yiwa Annabi sallati kiringa karanta hasbunallahu wa neemal wakeel ki rik'e Abu ukun Nan,umma Allah zai kawo miki sauki in sha Allah bari na tafi anjima zan dawo akwai abinda kike bukata"? Kai na girgiza mata Ina Jin kaunar ta a Raina,yarinya Yar karama da hankali,ban taba tunanin rashin magana da bana yi na ringa sallati a zuciyata Ina istigifari ba dan bani da aikin daya wuce kuka da tunani amma a yanzu tunda ta tunasar dani Zan ringayi. Koda ta fita sallatin kawai na ringayi Ina istigifari har bacci yayi awon gaba dani. Na hau mafarki na warke na fara magana shigowar Yaya Abu d'akin a mafarkin yasa na saki ihu a mafarkin dan da wuka ta shigo zata caka min. A firgice na tashi daga mafarkin da nayi Ina bud'e idona naga Yaya Abu ta turo k'ofar d'akin da plate din abinci a hannun ta tana "Au bacci kike toh tashi kici taliya da Mai da yaji tunda dazu baki Sha kunu ba....... *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* KANAWA KUZO HUMKAM TA *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KABIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MINI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA SA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KA BIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111