Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 39

Chapter 39

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Kai ta asibiti" Ya zauna a gefen gadon tare da yaye bargon jikina ya tab'a goshina Yana "Sannu Sajeeda ki tashi muje Asibiti" Duk yadda naso na daure kasawa nayi sai da na ture hannun sa Ina Jin wani mugun bakin ciki na rufeni,wai ni zai kai asibiti bayan ya riga da yasan mai ke damuna ya riga da yasan shi ne silar kwanciyata ya bada ni a kungiyar su" Da wanan tunanin na fara kuka idona a rufe dan bana so na bud'e ido na ganshi, gefena ma da naji shi a zaune ji nake kamar wuta yake huro min. Ina Jin sa ya mik'e tsaye Yana "Sajeeda kina da matsala ke fa ba yarinya bace abu kad'an sai ki fara kuka,ko Nusrah bazata yi wanan abinda kike ba ki tashi mu tafi asibiti Nusrah taimaka mata ta shirya na Kai ta asibiti bari na dan watsa ruwa nazo mu tafi" Daga haka yasa Kai ya fice daga d'akin sai da naji fitarsa na bud'e idona Nusrah kuwa tana ganin ya fita ta tsugunna a gabana tana "Umma hankalina ya kasa kwanciya mai Abba ya miki"? "Zan fada miki Amma ba yanzu ba" Gyada kanta tayi ta mik'e tayi waje tana "Ban ga Yesmeen ba tunda nazo ko bata nan ne"? Bance Mata komai ba har ta fice daga d'akin,nasan yanzu zata dawo tana koke koke,mintuna da fitar ta sai gata ta dawo tana "Umma Aiken Yesmeen ki ka yi ne banganta a d'akin ba"? Ji nayi gabana yayi mugun faduwa duk da azabar da nake ji sai da na tashi tsaye ba dai guduwa Yesmeen tayi ba. "Bangane baki ganta a d'akin ba Yesmeen Ina zata je ita da bata gani" Nayi waje da sauri Ina Neman hantsilawa dan ko kad'an bani da kwari,idan kuwa har Yesmeen guduwa tayi ba abinda zai hana yau na tonawa Abban Nusrah asiri. Koda na fita a Palo na tarar da Yaya Abu da Asmau suna kallo,daga can daki Kuma Ina jiyo muryar su Saifullahi. D'akin Yesmeen din na nufa Koda na Shiga ba kowa na lek'a bandakin bata nan. Na fito daga d'akin da sauri Nusrah na biye dani tana ta tambayata Kamar ya Yesmeen bata gani,Ina ga su Saifullahi basu Kai ga gaya Mata ba. Ina fito wa palon na tsaya a gaban su Yaya Abu Ina "Yaya Abu Ina Yesmeen take ban ganta a d'akin ta ba"? "Kamar ya baki ganta a d'akin ta ba? A can muka barota a kwance yarinya ce ita da zamu ringa gadin ta? "Wallahi bata d'akinta Yaya Abu" "To ina zata je ita da bata gani Yaya Abu ta mik'e tana gyara daurin zaninta ta Kara da "Kai yarinya nan anyi tsinaniya tunda nazo gidanan take bani ciwon kai Ina zata je ita da ba gani take ba" Jikina da ke balain rawa yasa na zube akan kujera na dafe kaina naso nayi waje amma kafafuna sunki bani hadin kai Yesmeen guduwa tayi,saboda tana tunanin zan fadawa Abban Nusrah ta fada min sirrin sa,bayan na ce Mata ta zauna bazan nuna Masa ba ko a yanzu yadda zamu bar gidan nake tunani idan har na iya danne zuciyata ban nuna masa komai ba,na gudu nida yarana na fada musu dani Abban su yayi kudi,Abban Nusrah ya cutar dani ya tarwatsa min rayuwa yanzu gashi a garin tsoron sa Yesmeen ta gudu" Fitowar Yaya Abu daga d'akin da Yaya Asmau yayi daidai da fitowar Abban Nusrah daga d'akin sa. Yaya Abu cikin sallati ta hau tafa hannuwa tana "wlh bata d'akin Ina zata je ita da bata gani,kiga muna zaune yarinya zata tona Mana asiri" "Mai yake faruwa ne yaya Abu"? Abban Nusrah yace a daidai lokacin daya karaso tsakiyar palon Nusrah kuwa kuka ta fara zundumawa tana "Yesmeen din ce bata gani bangane bata gani ba mai ya samu idon ta ta daina gani"? Dagowa nayi Ina kallon Abban Nusrah da yake kallon Yaya abu dake ta zuba Masa bayanin yadda nake dagawa kaina hankali saboda Yesmeen tunda ya fita muka shige daka da Yesmeen na saka ta a gaba Ina kuka nabi na takura kaina gashi nan ita nema take ta tona min asiri. Kallon sa kawai nake yadda yake tsaye kamar mutum nan kuwa dabba ne saboda kudi ya kwanta da Kare,hararo yadda ya kwanta da Karen kawai nake,wane irin zuciya ne a kirjin Abban Nusrah har mai yake nema a gidan duniya da har zai nemi yayi kudi ta hanyar haram har saboda kudi ya kwanta da dabba ya zo ya kwanta dani,Karen da muke Jin labarin a jikinsu aka fara samo Aids da wanan tunanin na rushe da kuka wata kila ba iya wanan cutar da nake gani ya saka min ba kila nima ya saka min AIDS din tunda naga kafafuna da hannayena na rama,Naman jikina ma gani nayi yana karewa Abban Nusrah so yake na mutu ya fara sabon rayuwa da ciwo Wanda ka amincewa ka d'auki shi a matsayin abokin rayuwa Wanda yardar da ka mishi yasa kake tunanin shi mai kare ka ne daga duk wani Abu da zai sameka sai gashi uban yayana da kansa ya cutar dani saboda ya samu duniya duk wahalar da na sha dashi a rayuwa,sakayar da zai min kenan kuka kawai nake Ina kallon sa Shi kuwa jin abinda Yaya Abu tace yasa ya juyo a rikice yana kallona da "Wai Kamar ya ba'a ga Yesmeen ba Ina zata je ita da bata gani"? "Tana gani tsinanne mugu azzalumi saboda kai ta gudu, asirin ka ya tonu Abban Nusrah".... Mg's skincare Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵‍💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰 Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯‍♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549 Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️ Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏 Chat 08062991549 07046881166,07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow🧖‍♀️ Mg's skincare Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵‍💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰 Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});