Chapter 11
Chapter 11
"Ko mu kasheta "Ko mu makantar da ita "Ko mu kurmantar da ita wane za'a mata a ciki"? Kabiru shiru yayi Yana tunani bai so ayi mata ko daya daga ciki ba amma karambanin ta ya jawo mata a yanda ya fara dandana zakin arzikin nan duk abinda zai kawo masa cikas a cikar burin sa zai iya kau da koma waye tunda har ya yarda zai tab'a Sajeeda Batare da ya wahalar da kan sa yin dogon tunani ba yace "A kurmantar da ita yadda ko da gani na ta sake yi nasan bata da bakin fadawa kowa" Gyada kai shugaban nasu yayi ya koma ya zauna sai a lokacin Suka zauna ya fara kafawa kabiru sababin sharruda dan yace na baya duk ya ruguje dan Yesmeen ta b'ata musu aiki a cikin Abubuwan da shugaban nasu yace yayi daya ne yayi balain girgiza shi Kuma shine zai yi na karshe ya samu kudaden. A haka ya taso bayan ya bashi abinda zai sawa Yesmeen din a abinda zata ci maganar ta ta d'auke. Sajeeda Na Rasa Wanda zan fadawa damuwata na rasa Wanda zai fahimtar da Abban Nusrah zuwa yanzu wani irin tsoro nake ji. Ban yarda da abokin Abban Nusrah ba a yau da na sake mafarki dashi na Kara tabbatar wa kaina abinda nake ji a jikina da gaske ne. Ko da na farka ban ga Abban Nusrah a d'akin ba hakane yasa nayi tunanin kila ya fita tunda na dan dade Ina baccin. Fitsarin da ya matseni yasa na shiga bandaki sai da na gama fitsarin na maida wandona har zan fito na tuna pad din da na saka a leda hakane yasa na matsar da randar ruwan dan a bayan randar ruwan na ajiye ledar. Ga mamakina sai naga ban ga ledar ba,ba inda ban duba a bandakin ba amma ba leda ba dalilin sa haka ne yasa na fito daga d'akina Ina mamakin waye zai d'auke min ledar pad dana cire a jikina. Ina fitowa palo naga su Saifullahi a barbaje suna karyawa ganin ban ga Yesmeen ba yasa na nufi d'akin ta dan sai nake tunanin kila ita ta Shiga dakina Ina bacci ta shiga bandakin ta d'auke ledar a kwance na tarar da ita tayi rub da ciki. "Yesmeen" Da sauri ta dago tana kallo na sai na ganta kamar a firgice Hakane yasa na zauna a gefen gadon ban amsa gaisuwar da take min ba nace "Yesmeen lafiyar ki kuwa"? Yatsun hannun ta ta hau murzawa tana motsa bakin ta alamar akwai magana a bakin ta hakane yasa na Kara gyara zamana bana san naga Yesmeen a cikin damuwa ko kad'an Na ruko hannun ta ina "Yesmeen menene wani abu ne"? Yesmeen kasa magana tayi tana tunanin yadda zata fadawa Sajeeda abinda ta gani dan abun ya tsaya mata a rai dan har ta hada abincin karyawa ba'a nutse take ba,bata san taya zata fadawa Sajeeda abinda taga Abban yayi jiya daddaren ba,dan har ga Allah yanzu tsoron sa take ji. "Ina jinki yesmeen menene"? "Mafarki nayi umma Mara kyau akan Abba mafarkin ya tsaya min a rai" Da sauri Sajeeda ta gyara zaman ta kirjinta na dukan tara tara Kar dai mugun mafarkin da take itama Yesmeen ke yi sai taji ta ma manta da batun pad. "Wane irin mafarki Kika yi Yesmeen"? Yesmeen na k'ok'arin magana Kabiru ya fado d'akin hankalin sa a balain tashe dan ya d'auka Yesmeen ta gama tona masa asiri. Yesmeen kuwa cikin rawar baki ta hau gaishe shi ya hade rai ya kalli Sajeeda Yana "Mai kike yi anan"? "Ban dade da tashi daga bacci ba ganin bata falon shine na biyota daki ashe bata Jin dadi Ina tambayarta me ke damun ta ka shigo" A hankali ya sauke ajiyar zuciya dan ya d'auka ta tona masa asiri. Ya Kara hade rai Yana "ki fito ki hadamin abincin karyawa" Daga haka ya fice daga dakin Sajeeda tabi bayan sa. Yesmeen ta dafe kirjinta da taji kamar zai fado yau sai taga Abban nata ya zama abun tsoro yadda ga gan shi daren jiya ya fado Mata. Taso ta fadawa Sajeeda kamar mafarki tayi taji ko zata ce wani Abu da zai saka ta Gane maanar abinda yake yi jiya. Haka ta zauna a daki bata Kara fitowa ba sai wajen daya da Sajeeda ta kwalla Mata kira ta fito daga dakin da sauri ta tarar da dukan su a zaune a palo suna kallo Sajeeda Kuma tana Kitchen hakane yasa ta nufi kitchen din ta hau tayata girkin. A Palo suka ci abincin rana har da Kabirun ko a fuska bai nuna mata komai ba sai jan yaran yake da Hira. Wajen karfe biyar yasa Faisal ya d'auko masa leda freezer ya hau fito da yoghurt Yana basu daya bayan daya. Cikin murna suka hau karba Suna godiya ciki kuwa har da Yesmeen. Take duk suka fara Shan yoghurt din. Sajeeda ta aiketa kitchen akan ta d'auko mata kofi. Yesmeen ta mik'e da yoghurt dinta ta nufi kitchen Annur ya tashi da sauri ya bi bayan ta dan har ya shanye nashi saboda zakin yoghurt din. Yesmeen kuwa data bud'e yoghurt din ta ajiye akan kitchen cabinet ta sunkuya dan ta d'auko kofin. Annur yayi sauri ya suri yoghurt din ta ya kafa baki sai da ya shanye rabi ya ajiye Mata ya fito daga kitchen din ta biyo shi a guje har suka dawo palon. Kabiru kuwa ganin su a guje da robar yoghurt da alama Kuma ta Sha yasa yaji wani irin farin ciki ya rufe shi. Maganar daya fito daga bakin yesmeen da "umma Kinga Annur ya shanye min yoghurt dina ko" Kabiru sai yaji Kamar ta gwada Masa guduma akai.......... : Assalamu alaikum wa rahmatullah. Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi? : Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu? Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya suka sani sanyi ko dryness Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji. Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar 'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana. Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111