Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 109

Chapter 109

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,245 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ki ba,in Sha Allah yadda Kika godewa Allah da wanan jarrabawa Zaki gode masa da k'ofar da zai bude miki,dama baya kaunarki dan da yana kaunarki bazai rabu dake akan laifin da ba ke Kika aikata ba,dan kila da bai sakeki ba haka zai addabi rayuwarki da gori har ki kasa samun kwanciyar hankali,Allah yasa hakan shi yafi Miki alkhairi" "Ameen umma wallahi banji komai ba dan dama na dade Ina ji a jikina zamu rabu din Allah ya bani wanda ya fishi" "Ameen "nace Ina Jin sanyi a zuciyata ban tab'a kawowa zata iya wanan dauriyar ba Saifullahi ya cigaba da musu nasiha da hakuri da irin kalubalen da zasu fuskanta a gaba,na tsangwama da gori daga mutane,Yana rokon su akan Kar su sake su damu,dan ba Wanda ya rubuta kaddarar sa da hannunsa ba Kuma abinda baya wucewa watarana zai wuce kamar baayi ba. Godiya na ringa yiwa Allah da ya bani Saifullahi da nake mamakin hankali da nutsuwar sa,yau gashi har dani yake yiwa nasiha a karshe ya gargadi kanennsa da kusantar haram,na dauka idan Yara suka fita waje lalacewa suke sai gashi nawa yaran Allah ya dafamin a tarbiyarsu a nutsen su suke ba mai yarda ma Nusrah ta girmeshi duk da shekarun da ta bashi daya da wata biyar ne. Allah ya bani yaron da ko faduwa nayi na mutu zai iya kula da kannensa,dan Allah ya Buda masa kwakwalwa baiwar zanen da yake dashi yasa kudade suke shigo masa. Tuni ya dauki nauyin gidan,Ya maida Yesmeen makaranta,ban taba binsu asibiti dubo mahaifinsu ba,dan duk sati haka suke zuwa asibti duba shi,a fadar su daure shi ma ake ya daina Haushin karen Yanzu Amma indai ya gansu haka zai zubo musu ido Yana kallonsu. Nidai ba abinda nake iya cewa Ina dai yi Masa addua a zuciyata, Yanzu na dan dawo da jikina Ina Shan magungunan da Saifullahi ke siyomin,matsalata daya har yanzu Ina fitar da ruwa mai doyi, watakila wanan shine kaddarata,bazan warke gabad'aya ba,taya ma Zan warke gabadaya an sadu da kare an zo an sadu dani,da wuya na warke. Alhamdulillah komai na dan tafiyar mana daidai,dan Nusrah itama ta koma makaranta da taimakon Saifullahi dan Saifullahi yasan manyan mutane,idan ta tafi makaranta sai ta barmin takwarata. Yesmeen kuwa tsallake aka mata dan tana da k'ok'ari sosai ban kawo tana zana jarrabawar gama secondary zata ci ba,sai gashi ta fito da sakamako mai kyau. A irin wanan lokacin gwaggo da Yaya Asmau Suka kawo.mana ziyara. Sunji dadin yadda suka ga nida yarana,duk da gori da tsangwama da muke fuskanta a wajen wayanda basu da ilimi hakan bai saka mun ki walwala ba. A Daren ranar kwana muka yi muna hira da Gwaggo muka yi ta zancen Yaya Abu da Gwaggo ke cikin damuwa saboda ita,dan tace ko bacci batayi tafiso tasan halin da take ciki saboda tasan irin addua da zata ringa yi mata hannun ka baya rubewa ka cire ka Yar. Har ga Allah nima kwana biyu tana raina, dan idan inaso na tunata sai na tuno halinta mai kyau dan bazai yu nace bata da hali Mai kyau ko guda daya bane. Ni na ringa kwantarwa da Gwaggo hankali Ina ta cigaba da Addu'a in Sha Allah zamu gano Inda take Addu'ar iyaye na tasiri akan yayansu. Yaya Asmau ce ma naga bata wani damu ba,wajen Sha biyu muna hira da ita nake fada mata yadda na ke neman maganin da zai warkar dani na daina zubar da ruwa mai doyi dan yanzu shi kadai ne matsalata. Tambayata tayi ko na gwada na gargajiya na girgiza Mata Kai sai tace mai zai hana na nemi maganin wata a katsina maganin ta nada kyau,tasan wacce itama ta ke fitar da ruwa mai wari a gabanta tana Shan maganinta ta warke ,jiki na rawa nace ta hadani da matar da tayi amfani da maganin ta na tambayeta naji,sai tace min bata da lambarta amma zata Kira wata ta turo mata lambarta,sosai naji sanyi a zuciyata dan zanji dadi yau na wayi gari ruwan nan ya daina fita a gabana. Kwana biyu kawai Suka yi da suka zo tafiya ta bani lambar matar da tayi amfani da maganin. Koda na kirata ban samu ta dauka ba sai da yamma ta biyo Kiran Muka gaisa da ita na fada mata yadda akayi na samu lambarta da taimakon da nake so tamin,cemin tayi Kar na damu yanzu nan zata turo min lambarta matar a katsina take maman mujahid maganinta na da balain kyau ko da baka discharge maganinta na fitar da dattin Mara 08162859027 bari ta Tiromin lambarta na kirata na Mata bayani. Godiya nayi Mata Ina kashe wayar sai gashi ta Tiromin lambarta 08162859027. Duk da munyi waya da ita ta bani tabbacin zan warke idan har na Sha maganin ban yarda ba Zan dai gwada naga ko zan dace. Sai da Saifullahi ya dawo ya tura mata kudin,yace min akwai abokinsa zai taho daga katsina zai taho min dashi ya hau bani labarin yaje wajen Babansu ya dubo shi a asibiti da alama yana dan samun sauki,dan sai kallonsa yake Kamar ya gane shi,ce masa nayi Allah toh ya bashi lafiya dan zanso ya samu lafiyar ya gyara lahirarsa daya bata, zanso ya samu lafiya ya gyara kura kuransa,a yanzu babban burina naga Yaya Abu nasan tana cikin mawuyancin hali dan ba dama na kwanta sai nayi mafarki da ita,kwana biyu a tsakani Saifullahi ya zo da dalaleliyar motar da aka masa kyautarsa a wani company kera motocin da ya musu zanen da suka yaba duk da sun biya shi kudinsa sai da suka hada da masa kyauta,banda Ina ganin labarai nasan Saifullahi da guminsa yake samun kudi,da tuni na tsorata dan har ga Allah ba abinda ke bani tsoro sama da kudi,nafisan rayuwa rufin asiri,amma Allah ya kaddara Saifullahi Yana da rabon arziki Wanda da babansa baiyi gaggawa ba da a yanzu tare zamu ci arzikinsa cikin rufin asiri,kwana uku nayi Ina Shan maganin da na siya a wajen maman mujahid na fara ganin canji a jikina,dan ruwan ya rage zubo min na Kuma ji dadi sosai,dan har kudi na sake tura mata akan a Karo min jarka biyu. Ina zaune a palo Ina duba wani littafin addu'oi da Yesmeen ta mallaka naji dirin motar Saifullahi dan Yana cigaba da makaranta anan buk dan har ya kusa kamallawa,su Annur kuwa suna level one tare da Yesmeen dan ban da Yesmeen ta bar zuwa makaranta da yanzu tana level 3,Yana shigowa ya zauna sai da ya gaisheni ya hau cemin gobe zai tafi Abuja akwai aikin da zaije yayi jibi zai dawo na Masa addua. Murmushi na saki Ina sai dai na Kara Masa addua Amma kullum a cikin adduata suke bakina bai tab'a yankewa da musu Addu'a gabad'aya ba,a yanzu sai naji banida burin da ya wuce naga ma Saifullahi yayi aure dan ba Mai kallonsa ya dauka bai Kai talatin ba, saboda yadda ya girma, duk wani rufin asiri Allah ya mishi dan har gini yake Mana, wani mallamin su Nusrah ya makale mata akan Yana santa kamar yadda wani Saeed ya makalewa Yesmeen Yana kaunarta Saeed shine Wanda mahaifinta ya taimakawa yesmeen a lokacin da ta gudu,har nan yake biyota Amma

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});