Chapter 28
Chapter 28
idan su Yaya Abu sun tafi sai muje asibitin a yanzu ma kaikayin ya ragu amma har yanzu hankalina a tashe yake da ruwan da ya zubo min mai wari jiya. Zama yayi a gefena ya hau jana da hira Yana "Saifullahi da Fahad sun samu Admission a kasar waje abokina Rabiu ya taimaka min an samo musu acan Ina tunanin karshen watan nan zasu tafi kinsan a duniya burina naga yarana sunyi makaranta Mai kyau,yadda zasu samu aiki mai kyau a baya dama dan bani dashi ne amma tunda yanzu Allah ya hore min zan tsaya musu har sai sun samu ingantaciyar rayuwa,Hamza Kuma da Annur zan canza musu makaranta" Da ido nake bin sa har ya idda magana na fara Jin tsoron Abban Nusrah a kasa da wata hudu da sati yayi wanan kudin har zai kai su Saifullahi waje karatu. "Kinyi shiru baki ce komai ba sai kallo na kike"? "Abban Nusrah abokin nan naka kai kadai kawai yake taimakawa bashi da Yan uwa ko wasu abokanan a gaskiya Abban Nusrah na fara tsoro ta da lamarin ku biyu idan ba dan fashi bane ko dan yankan kai Ina zai samu kudin da zai ringa kashe maka haka,Abban Nusrah na roke ka da girman Allah ka rufamin asiri kar ka biye wa abokin ka ya saka ka a hanyar da bata dace ba, arzikin nan idan muna da rabo za muyi shi cikin kwanciyar hankali indai Yana rubuce a kaddarar mu jikina bai bani kudin nan ta hanyar halal ake samun sa ba,dan Allah ka maida masa gidansa da kudadensa daga tarewar mu a gidanan Annur ya kurmance,banda mugayen mafarkai da nake fama dashi Abban Nusrah bazan yarda a Kai min Yara kasar waje ba kila ma yaudarar ka yake so yake ya sace min Yaya yayi kudi dasu Kabiru ya matukar girgiza da maganar Sajeeda ya d'auka aikin da yace a Mata bazai tab'a sawa ta iya Masa magana ko musu ba,da alama sai ya Kara sabunta aiki akanta dan ba yaso tunanin ta ma ya Kai sai da ya kwanta da ita jikinta ya fara canjawa,ko shi ya grigiza da ganin ruwan jiya,dan basu fada masa wani abu zai same ta ba idan ya kwanta da ita bayan ya sadu da kare. Murmushi ya saki Yana "Ba matsala tunda bakya so a kai yaran nan waje karatu amma inaso kisani da hankalina da ilimina ba yadda za'ayi na ringa karbar kudin da ba na halal ba,ki bari idan kin warke ki nemi wani ya miki bincike a kan Alhaji Rabiu,kudin halal ne ki kwantar da hankalin ki ki mori arziki tunda ke ma da bakin ki kince idan Allah ya rubuta zamu Yi arzikin nan sai munyi toh lokacin arzikin namu ne yayi" Nidai bance komai ba,dan Sam magnarsa bata shigeni ba ban yarda da kudin nan na halal ne ba. Ganin ban magana ba yasa yace min zai fita ai yasan su Yaya Abu kwana za suyi in ya dawo zasu gaisa. Yaje bakin kofa kenan muka jiyo ihun Yesmeen tana "Wayyo idona" Kabiru ya bud'e k'ofar ya fita da gudu,na take masa baya Ina Jin kamar na Fadi saboda iskar dake neman kayar dani.... Rufaffen sirri na kudine biya 500 zuwa acct dinan 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko Katin mtn a lambar Nan 08033719070 ko wanan lambar 08068484400 sai a turo da shaidar biya ta wanan layin 08033719070 ko wanan 08068484400. Mutanen Niger ku nemi layin Nan. +227 96 82 89 84 Labarin rufaffen sirri labarine da ya faru a gaske wacce take a matsayin Yesmeen ta bani labarin nan, bazan iya canja rubutun dan na faranta muku ba is already past Sajeeda bata Isa ta canza kaddarar ta ba ku cigaba da bibiyar labarin kawai... ALJALAL HALAWA(TAHANIYYA) Gumbar ridi tasamo asali daga kasashen Larabawa, tana da matukar amfani ga jikin dan Adam especially mace, tana Kara ni'ima ga mata, tana taimakawa mata masu shayarwa su samu ruwan nono, haka ma maza tana taka muhimmiyar rawa ajikinsu s0sai. Tana da amfani ga yara sbd tana kunshe da sinadaran Zinc da Calcium, tana gyara Kashi da Fata, anasawa a bread in za'ayi breakfast aci, ana damawa da Madara ana damawa da nono ko da yoghurt asha, batasan zafi ana ajeta gu Mai sanyi, anaci hakannan gidajen Larabawa basa rabuwa da ita ko yaushe tana cikin tsarin abincinsu sbd ingancinta da amfaninta; Yar'uwa/dan'uwa me kike Jira ko kake Jira. Siyawa iyalanki/iyalanka sbd amfaninta ga jikinku. Domin siyan Daya ko sari??????08062991549 Maibukata yayi magana zakusamu agun mg's skincare kamfanin da kukasan sun shahara indai afannin gyaran jikine 08062991549 😍 .ALJALAL HALAWA(TAHANIYYA) Gumbar ridi tasamo asali daga kasashen Larabawa, tana da matukar amfani ga jikin dan Adam especially mace, tana Kara ni'ima ga mata, tana taimakawa mata masu shayarwa su samu ruwan nono, haka ma maza tana taka muhimmiyar rawa ajikinsu s0sai. Tana da amfani ga yara sbd tana kunshe da sinadaran Zinc da Calcium, tana gyara Kashi da Fata, anasawa a bread in za'ayi breakfast aci, ana damawa da Madara ana damawa da nono ko da yoghurt asha, batasan zafi ana ajeta gu Mai sanyi, anaci hakannan gidajen Larabawa basa rabuwa da ita ko yaushe tana cikin tsarin abincinsu sbd ingancinta da amfaninta; Yar'uwa/dan'uwa me kike Jira ko kake Jira. Siyawa iyalanki/iyalanka sbd amfaninta ga jikinku. Domin siyan Daya ko sari??????08062991549 Maibukata yayi magana zakusamu agun mg's skincare kamfanin da kukasan sun shahara indai afannin gyaran jikine 08062991549 😍 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 13* A wajen makunin d'akin ta ta tsaya tana ta tsalle da hannuwanta biyu a idonta tana murzawa sai ihu take tana "Umma ku taimaka min idona Abba idona" Hankali a tashe na ruko ta Ina duba glass din fitilar d'akin dake watse a kasa,Ina "Mai ya samu idon naki Yesmeen innalillahi wa Inna ilaihi rajiun muga idon naki" Na Kara rukota Ina k'ok'arin raba hannun ta da fuskarta amma fir tak'i sakin fuskarta sai tsalle take tana ihun idonta. Kabiru kuwa daskarewa yayi a tsaye Yana kallon Yesmeen idan ba yaudarar kansa zaiyi ba da dukan alamu fitilar Yesmeen ta kunna dan fitilar a kunne take,wani irin farincikin da ya dade bai ji ba ya tsinci kansa a ciki kamar yayi ta tsalle dan murna haka ya ringa ji,da shi kadai ne a d'akin ba abinda zai hana shi rawa take ya tafi tunanin abinda shugaban yace Masa "Indai ta kunna fitilar glass din ya fado zata ji yaji a idon ta,baza ta makance a take ba sai washegari idan ta tashi daga bacci zata daina gani saboda gudun zargi" Da wanan tunanin yayi saurin nufar wajen da Yesmeen ke tsaye Sajeeda na ta san hure
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111