Chapter 49
Chapter 49
saduwa ranan, kafin lokacin na tab'a ganin sa Yana zagaye wuta a tsirara Yana surutai,umma Abba kungiya ya Shiga Dan yayi kudi" Kalma daya ce ta ringa maimaituwa a kunne na rawar da jikina ke yi yasa na saki kafadarta na zube akan gado d'akin kawai naji Yana juya min kafin na rasa hankalina"..... Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 💧💥 *DA MA ACE.....!* *TAGWAYE BIYU 2023*🔥🔥🔥 *SLIMZY* *FEEDHOM* *DAGA HAZIK'AN MARUBUTANKU WADANDA KE NISHADANTAR DAKU DA KAYATATTUN LABARANSU DA KUKE MARARI WATO RUD'ANI DA KUSKUREN SO* *DAMA ACE....* Labarin Nadiya! Nadiya...... Labari ne da aka gina bisa halin mu na yau da kullun, ba kuma gama garin labari ba! NADIYA, matar aure, yayin da ƙaddara ta afka mata to soma soyayya da wani mutun daban, wanda ta ke jin inda babu shi, ba zata taɓa rayuwa ba, gefe guda kuma Sadeek, wanda ya mutu a kan ƙaunar ta kuma ƙani ga Alaji....! Bai taɓa haihuwa ba! Hasali ba zai haihu ba! Kwatsam sai ga ciki daga matar shi? Shin ɗan waye? Hmmm m... Soyayya, tausayi, cin amana, duka a littafin DAMA ACE..... 🔥🔥🔥🔥 Kin shirya? Ki biya kuɗin ki domin tafiyar da ke, tafiya ce da zata jijjiga zukatan makaranta, Naira 500 ne 9994468172 Access bank fiddausi musa tare da shaidar biya ta 08036953516 ko 07042277401. *AKWAI SPECIAL DISCOUNT DA MUKAYI DAGA YAU ZUWA RANAN DA FREE PAGES ZASU KARE GAREKU MASOYANMU DIK WANDA YAKESON SHIGA WANAN TAFIYA TO YA BIYA 400 DAN SAMUN DAMAR DA ZAA DAMA DAKU A LABARIN *DAMA ACE ....* Kuma kin san wani abin ɗaɗin, ba zamu dakata da posting RUƊANI da KUSKUREN SO ba, ko da ace saura basu samu ba, ina tabbatar maku da waɗanda suka biya zasu samesa maza ku hanzarta *SLIMZY* *FEEDHOM* *TAGWAYE BIYU 2023*🔥🔥🔥🔥🔥 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 17* Yesmeen hankali a tashe tayi Kan Sajeeda da numfashinta ke sama da kasa,ta hau girgiza ta tana "Ki rufamin asiri Umma nasan bazaki iya jurewa ba shiyasa naki fada miki dan Allah ki tashi innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Tayi bandaki a guje ta debo ruwa ta fara yayyafa wa Sajeeda Dogon numfashi kawai ta ringa ja tana saukewa Yesmeen ta ringa girgiza ta tana kuka Sajeeda A hankali na bud'e idona Ina Jin kamar a wata duniyar nake,dan muryar Yesmeen can nesa nake jinta Kamar tana kuka,dishi dishi ma nake ganin ta sai da nadade kafin na fara ganin sosai. "Yauwa Umma dan Allah ki tashi, nasan dole hankalin ki ya tashi amma Kika dage sai na fada Miki" Maida idona nayi na rufe Ina k'ok'arin tuna Inda maganarta ta dosa,Kamar an doka min guduma dana tuna kalmar da Yesmeen tayi min Wanda daga hakane na fita a hayyacina "Umma Abba kungiya ya Shiga dan yayi kudi" Hawaye tuni ya fara zubomin na mik'e jikina na balain rawa na kalli Yesmeen da itama take kukan,Kamar itace Abban Nusrah haka na zuba mata ido,ta fara magiya tana "Umma dan girman Allah Karki fadawa Abba rantsuwa yayi akan duk ranar da na tona sirrinsa sai ya kasheni,kwanaki har wani waje ya kaini ya nuna min wuka umma bana so na mutu ki taimaka mu b'oye sirrin nan sai mu dage da Addu'a,akan nasan sirrin sa yaso na kurmance sabida Kar na samu bakin da zan tab'a fallasa sirrin ga kowa,sai Allah ya kaddarta bani na Sha yoghurt din ba Annur ya shanye yoghurt din,yanzu Kuma karyar da kika ga nayi na makanta abu ya saka a fitilar dakina akan idan na kunna Zan makance duk wani abu da zai faru umma sai na gani a mafarki,mafarki kawai nake na kunnq fitilar na makance hakane yasa naki yadda na kunna har daki ya biyoni akan lailai sai na kunna nak'i shine shekaranjiya da safe naje zubar da shara naji Yana waya akan zai b'atar dani bashi da nutsuwa da ya san nasan sirrinsa,shine ni Kuma na tsorata nayi karyar makantar ko hakan zai saka yak'i b'atar dani" Ta karashe tana rushewa da kuka Na kasa yarda da abinda nake ji Yana fitowa daga bakin yesmeen duk taya akayi Yesmeen duk tasan abinda Abban Nusrah ke aikatawa Kirjina ciwo kawai yake min Ina so na nutsar da duk maganar da Yesmeen ta gama mun yanzu biri yayi Kama da mutum ashe mijina uban yayana shi ya Kamata na dasawa ayar tambaya sai na tafi tunanin abokinsa ke da mumunan dabia. Na lumshe idona hawaye na gudu a fuskata idona a rufe duk da numfashi wahalar shaka yake min haka na daure nace "Yesmeen tun tsawon wane lokaci kika San duk Abubuwan nan"? "Umma tunda Muka dawo gidanan" Shiru nayi na tafi tunanin yadda rayuwar mu ta ringa tafiya daga dawowar mu gidanan,na sha farkawa banga Abban Nusrah a gefena ba,tashi daya Abban Nusrah ya zama Mai kudi,tunda muka dawo gidanan ban Kara samun cikakken lafiya ba,dare daya Abban Nusrah ya tsiri nemana ta baya,Ina cikin jini ya dage zai sadu dani, Abban Nusrah ya daina fita massallaci ya ringa wasa da Sallah abu kadan sai ya tsiri fushi dani dan ya aikata Abubuwan sa batare da na sani ba,har akan neman duniya Abban Nusrah ya kurmantar mun da yaro, tunanin daya fado min na neman pant dina da na nema sama ko kasa yasa ni mik'ewa zaune da sauri kirjina na bugu fiye da misali,masu yin kudin jini sukan yi amfani da pant din Mata,suna amfani da always din da akayi amfani dashi,shiyasa mafi akasari mata basa yarda pad dinsu suke flushing na nemi nawa na rasa daga shiga bandaki na Kuma san ni dashi ne kawai a d'akin, masu kudin jini sukan nemi mace ta duburar ta duk wani Abu na Kauce hanya sai sun aikata shi ba dai Abban Nusrah ne ya sace min pant ba,ba dai shi ya d'aukar min audugar da na cire ba a bandaki. Tunanin nan yasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111