Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yi tana "Abban Nusrah ka manta bani da tsarki ban gama haila ba" A madadin ya saketa sai ya Kara jawo ta, ya cigaba da shafa ta take hankalin ta ya tashi,dan taga nutsuwa yake so ya samu da ita,dan iya sanin ta idan har tana jini ko tab'ata baya yi har sai tayi wanka dan ko a bukace yake baya wani bari ayi Masa dabaru yafiso ya samu nutsuwa da kyau. Abinda ya daga Mata hankali yasa ta fara Neman k'ok'awa dashi bai Wuce kicin kicin cire mata wando da ya fara ba da Kuma iya karfin sa hakane yasa Sajeeda ta saki sallati da k'arfi ta fara k'ok'arin hana shi tana "Abban Nusrah kana cikin hayyacin ka kuwa?Ina jini zaka nemeni"? Bai ko saurareta ba ya fara k'ok'arin shigarta Yana dab da shigarta ta gartsa masa cizo ya saketa da sauri ta ture shi ta mik'e tana "Kabiru wai Mai yake damun ka"? Mai ke faruwa ne"? Kabiru bana gane maka kabiru da ba haka kake ba daga haduwar ka da abokin ka ka canza gabad'aya Kabiru ka fadamin Mai ya canza ka,dare daya ka fara tunanin nemana ta baya, Kabiru ka daina sallah akan lokaci,yanzu Kabiru Ina jini kazo zaka nemeni,Kabiru muna bacci ka saci jiki ka fita, Kabiru ka fara bani tsoro wai Mai ya same ka haka a Ina ka kwaso wadanan sababin dabiun?abinda ba ka yi kana saurayi ba sai a yanzu da ka manyanta zaka yi"? Ta fashe da kuka dan a yanzu Kabiru tsoro yake bata. Ta Kuma rasa dame zata danganta wanan halayen daya tsiro mata dashi Kabiru kuwa wani irin kallo yake mata na takaici abinda dai baya so yayi Sajeeda zata tilasta masa tayi akan dole zai yi abinda yake tsoron tunda duk abinda akace yayi bai samu hadin kai daga wajen Sajeeda ba. Mik'ewa yayi ya shige bandaki ya daura alawalar sai yake jin sa ma kamar ba musulmi ba yau kwana biyar kenan bai yi sallah ba hakan na matukar damun shi amma idan ya tuna mugun kudin da zai yi sai yaji dan kwana bakwai dai ba wani Abu bane. Haka ya fito batare da ta kalli Sajeeda dake gefen gado tana kuka ba ya fice daga d'akin yayi waje. Ko da ya fita nesa da gidan ya samu waje ya zauna. Bai tab'a fargabar garin Allah ya waye kamar yau ba,baisan ya zai yi da kurman cewar da Annur zai yi ba idan ya tuna duk Yesmeen ta jawo mi shi sai yaji wani mugun tsanar ta. Gari ya fara haske ya hango Saifullahi da Faisal sun fito daga gidan da gudu suna waige waige. Ya riga yasan me ke faruwa ba abinda zai daga musu wanan hankalin sai rashin maganar Annur. Take yaji kirjinsa ya masa nauyi jiki ba kwari ya nufi gidan a daidai lokacin da su Saifullahi Suka hango shi Suka yi wajen sa da gudu suna isowa Suka fara magana a tare "Abba Annur baya iya magana maganar kurame yake"? Sallati ya saki da karfi duk da yasan da kurmancewar amma tabbatuwar kurmancewar ya Kara daga mi shi hankali yayi cikin gidan da gudu. A Palo ya tarar da Sajeeda nata ihun sallati tana jijiga Annur da hawaye ke zubo masa Yana ta k'ok'arin magana amma ba Mai gane mai yake cewa. Kabiru na zuwa ya jawo Annur Yana "Annur Mai ya same ka ya maganar ka ta dawo ta kurame" Annur ya kara maganar kurame Kabiru ya sure shi Yana "su tashi su tafi asibiti su Saifullahi har da hawayen su Sajeeda da Yesmeen kuwa sai kuka suke. Haka Kabiru da Sajeeda suka Kai Annur asibiti akayi ta kashe kudi ana duba Annur aga Mai ya jawo masa kurmancewar. Sai da suka Shafe sati biyu suna jigila Kabiru duk da yasan silar kurmancewar Annur haka ya ringa kashe kudi har sai da aka tabbatar musu da Annur dai ya kurmance baa san mai ya kurmantar dashi ba. Sajeeda kuwa da nasiha da komai ta fara dawowa daidai dan kurmancewar Autan ta ya matukar daga mata hankali. Sai a yanzu ta fara tuno kalar mafarkin da Annur ya ringa fada.mata yanayi kwana biyu kafin kurmancewar sa. A yanzu ta fara yarda akwai matsala a tattare dasu amma bata San Ina matsalar take ba, kurmancewar Annur ya Kara tayar mata da hankali tuni ta zama wani shiru shiru ba ita kadai ba har yaran,Yesmeen kuwa haka zatayi ta kuka idan taga annur nasan magana amma ba Mai ganewa karshen ta sai dai a d'auko Masa takarda yayi rubutu. Kabiru kuwa bayan komai ya lafa bisa umarnin shugaban su dan gudun zargi wata daya bayan komai ya lafa ya cigaba da Abubuwan da aka ce yayi. Duk dare sai yayi tsirara yayi wanka da wani ruwan da ke cikin randa a d'akin bayan gidan daya ajiye Abubuwan sa dan ya samu ya fesawa Yesmeen turaren mantuwa ita Kuma Sajeeda tunda aka Masa aiki akan ta mugun tsoron sa take ji bata iya ma kallon sa ballantana ta tsallake umarnin sa a daidai wanan lokacin ya Kamata ya cima burinsa a wajenta sai dai shugaban su ya hana a yau zai gama mataki na biyun karshe. Na karshen yafi kowane wahala zuciyar sa cike take da tsoro amma idan ya tuno daular da zai samu sai yaga zai daure yayi. Yesmeen Duk dare sai taji motsin Kabiru a bayan d'akin ta Yana Abubuwan sa duk da kashedin da ya zuba Mata bayan Wanda ya mata daya shigo dakinta daddare har makaranta ya bita ya Kara kiranta gefe ya Sha alwashin duk ranar da sirrin sa ya fita sai ya kashe ta dan yasan ba wacce tasan mai yake ciki duk duniyar nan sai ita kadai har wuka ya zaro ya nuna Mata. Ya Kuma yi mata gargadi Kar ta sake ta taba nuna Jin tsoron sa a gaban mutane. A cikin dan wayon ta ta gano tsafi Kabiru ke yi dan ya samu kudi,har ta Kuma fara zargin Yana da hannu a kurmancewar Annur amma bata Isa ta fadawa kowa ba sabida tana so ta tsira da ranta. Rabon ta da baccin dare har ta manta dan idan biyu tayi zata ji ya fito ya fara Abubuwan sa zuciyarta tayi ta raya Mata ta leka shi tana Hana kanta da kyar har mamakin irin baccin da Sajeeda keyi take da duk fitar da yake Bata Jin motsin shi ballantana ta farka. haka zata yi zugum tana tsoron motsawa ma Kar yace ta leko shi. A wanan gab'ar ba abinda take bukata sama da Addu'a. Haka zata kawo baho cikin d'akin da buta,idan ya fara abubuwan sa sai ta mik'e a hankali ta daura alwala ta fara sallah da addu'oi tana rokon Allah kariyarsa a garesu gabad'aya. A yau ma tana Jin sa a bayan d'akin Yana tayi sai taji Kamar ta leka shi sai ta fasa. Ba Kuma kunya washegari zai yi ta Abubuwan sa kamar bashi ba har ya ringa jan su da Hira. A yau duk suna zaune a palo wajen biyar na yamma Kabiru ya dawo gidan da wani katon Kare baki wuluk. Idan akwai abinda Sajeeda ke tsoro a rayuwarta bai Wuce Kare ba Kabiru sai da ya Kai Karen

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});