Chapter 35
Chapter 35
muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 Assalamu alaikum iyayen yara. Ko kuna da labarin shahararriyar mai saida kayan yara a garin Katsina wato BEEMYS_KIDS🤔 To tana nan tana saida kayan yara tun daga kan su riguna, wanduna, takalma, da duk wasu kayan kyale-kyali na yara da kuka sani daga sabuwar haihuwa (newborn) har matasan yara wato toddlers. Kayan ta akwai sauki dai-dai da yanayin rayuwa duba da yadda ta canja abun sai dai hamdala. Tana kawo kaya daga China, Turkey da Bangladesh. Ku hanzarta iyayen yara masu alfarma a dama daku wannan sallar kar ayi babu ku. Muna maraba da masu sayen daya ko sari duk a farashin da bazai gagari aljihu ba. Nagode🥰🥰🥰 https://wa.me/message/FMUET45HVY52N1 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 16* "Kina gani Yesmeen?kina gani fa kika ce"? Hawaye ne ya hau zubowa Yesmeen ta hau gyadawa Sajeeda Kai,Sajeeda kuwa cikin mamaki ta tashi tsaye tana so taga ko zata bita da Ido, sai taga Yesmeen din ta daga kai tana kallon ta alamar dai tana ganin ta Sajeeda cikin mamaki da bacin rai ta Kara nuna kanta tana "Yesmeen kina nufin kina ganina yanzu?dama ganin da kika ce ba Kya yi karyane"? Yesmeen Kai ta Kara gyada mata tana danne kukan da ke Neman kwace mata, ta nunawa Sajeeda tana gani ne saboda ta samu kwanciyar hankali,dan damuwar da ta Shiga akan makantar karyar da tayi yayi yawa tunda har sumewa tayi aka Kai ta asibiti,ganin sun dawo ta Kuma kasa bacci sai kukan da take yasa taji bazata iya jure ganin Sajeeda a damuwa ba,tana da hawan jini bata San jinin ta ya hau,sai Kuma da ta nuna mata tana gani,ta gano kuskuren da tayi dan dole sai ta fada wa Sajeeda dalilin daya saka tayi karyar makanta, Marin da Sajeeda ta watsa mata ya katse mata tunanin da ta tafi Sajeeda da ranta yayi mugun b'aci ta fara k'ok'arin magana Yesmeen cikin zafin nama ta mike tsaye ta daka tsalle tana neman rufe mata baki dan bata so tayi magana Kabiru ya jiyota idan har Kabiru ya gano tana gani tasan kashinta ya bushe, Sajeeda kuwa hannun ta ta buge da ta kai bakinta dan ranta yayi mugun b'aci taya Yesmeen zata musu karyar makanta duk tashin hankalin nan da ta Shiga har tana Jin bugun zuciyarta na wuce misali ashe duk karya Yesmeen take. "Wane irin rashin hankali ne wanan Yesmeen akan me zaki mana karyar makanta? Yesmeen zubewa tayi akan gwiwarta ta daga hannu alamar roko tana "Ki daina daga murya umma dan Allah ki Rufa min asiri bana so Abba ya jiyoki idan har ya gano Ina gani kasheni zai yi" Yesmeen tace tana rufe bakinta dan a yanzu tana tsaka Mai wuya,tasan a yau dole ta tona sirrin Kabiru ga Sajeeda dan tasan dole ta fada mata mai yasa Kabiru ke San kasheta. Idan har ta Kuma fadawa Sajeeda tasan dole Kabiru yasan ta tona sirrin sa a sani,Mai ya kai ta nuna wa Sajeeda ta na gani,da ta sani ba ta bude idon ta ba,tasan damuwar bazai wuce na yan kwanaki ba har ya zame wa Sajeeda jiki, Amma sai taji ta kasa jure ganin ta cikin damuwa ita Kuma haka tata kaddarar tazo mata a tsaka mai wuya. Sajeeda kuwa cikin daurewar Kai da mamaki ta zubawa Yesmeen ido,da jikinta ke rawa tana danne kukan dake neman kubce mata,shayar da Yesmeen ne kawai bata yi ba amma daga wanan kukan da take tasan akwai wani gaggarumin abun da Yesmeen ke b'oyewa da Kuma dukan alamu Yesmeen na cikin tsananin damuwa ya aka yi duk tsawon lokacin nan bata tab'a ganowa ba. Gefen gado ta samu ta zauna tana "Yesmeen wane Abban ne zai kashe ki idan ya gane kina gani"?mai yasa Kika yi karyar kin makance"?Mai ke faruwane Yesmeen"? Yesmeen bakin kofa ta kalla tayi kasa da murya tana "Umma zan fada miki gobe dan Allah a yanzu bana so a jiyo muna magana dan Allah umma ki Rufa min asiri karki nuna kinsan Ina gani" "Bangane ba yesmeen ai kin Kara Sakani a cikin duhu ki fito ki fada min abinda ke faruwa kin manta ni mahaifiyar ki ce taya kike tunanin Zan samu kwanciyar hankali idan baki fada min ba?Yesmeen mai yake faruwa ne Abban ki akan me zai kashe ki idan ya gane kina gani,kin daure min Kai Yesmeen ki fada min ba Wanda zai jiyo mu yanzu karfe biyu kowa bacci yake Yi" "Yesmeen hannu ta dora akai dan bata san taya zata fadawa Sajeeda sirrin Kabiru ba,bata san ya akayi Kabiru ya gane ta leka shi ba kwanaki sai gashi har daki ya biyo ta ya kusa kasheta,yanzu idan ta fadawa Sajeeda dole Kabiru ya gano,ta tuna yadda ya Sha alwashin sai ya kasheta idan ta tona masa asiri,Allah ne yayi da tsawon rayuwarta da karfin adduar da take yi tasan da tuni Kabiru yaci galaba a kanta,idan har zata bawa Sajeeda labarin abinda ke faruwa tamkar ta saka wa kanta tafiya lahira ne,idan Kuma tak'i fada Sajeeda bazata tab'a barin ta ba har sai ta fada Mata,idan Kuma ta fada Mata,tasan Sajeeda bazata tab'a shiru ba Koda Kabiru Bai sani ba sai Sajeeda ta tare shi da maganar "Yesmeen daga kukan nan da kike na Kara tabbatar wa da kaina akwai wani gaggarumin abun da kike boye min har mai zai saka ki mana karyar kin makance Yesmeen idan har baki fito kin fada min abinda ke faruwa ba wallahi yanzu ba sai gari ya waye ba Zan taso kowa na fada musu kina gani,taya Zan daukeki a matsayin 'Ya ni baki daukeni a matsayin uwa ba saboda me zaki ringa min b'oye b'oye" Yesmeen hannuwa ta fara yarfawa tana k'ok'arin magana suka ji bugun k'ofa. Yesmeen ta mik'e a gigice tana kallon bakin k'ofar a daidai lokacin da aka Kara buga k'ofar da k'arfi Yesmeen ta fada jikin Sajeeda da ta zuba mata ido tana mamakin yadda Yesmeen ke neman shidewa cikin rada Yesmeen ta hau magana tana "Ummana na miki alkawari Zan fada Miki dan girman Allah Karki nunawa Abba Ina gani ki Rufa min asiri" "Sajeedaa" Kabiru ya kwalowa Sajeeda Kira Sajeeda da Yesmeen ta Kara daga mata hankali ta kwantar da Yesmeen tare da gyada Mata Kai,kasan zuciyarta rawa kawai take ta rasa tunanin da ya Kamata tayi kanta ya kulle da lamarin Yesmeen duk yadda akayi abinda Yesmeen ke b'oyewa Yana da nasaba da Kabiru tuni taji hankalin ta ya Kara tashi taji tana neman Rasa nutsuwarta ji take idan Yesmeen bata fada Mata Mai take b'oyewa ba bazata tab'a samun kwanciyar hankali ba" Kiran da Kabiru ya Kara kwalla mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111