Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 69

Chapter 69

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,243 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MIKI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN WANNAN SET DIN ZAKISHA MAMAKIN YADDA ZAI HADE JIKINKI GAMGAM. 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA DA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 40-45* Yanzu ganin Yaya Abu tamkar ganin malaikan mutuwa ne a wajena ,jikina rawa ya d'auka na hau addua a zuciyata a daidai lokacin da ta zauna a gefen gadon ta hau juya taliya da mai da yajin tana "Kin dai san bazai yu ki zauna da yunwa ba tunda baki Sha kunun dazu ba ki daure kici taliyar sai ki Sha maganin ki" Ta ajiye taliyar ta zaunar dani Ta debo taliyar Ta nufo bakina ba abinda nake iya motsawa a jikina sai kaina,hannuna ma a shanye yake ballantana na ture hannunta,sai hawaye ya fara zubo min dan nasan kila yau zan yi bankwana da duniya dan idan ta turamin taliyar ta k'arfi ta danne ni dole na hadiye, Kau da kaina nayi kirjina na wani irin bugu dan wani irin kamshi ne ya bugi hancina Ina ma iya ganin birbidin magani a cikin masifa ta fara tana "Wai ke Sajeeda mai hakane ke fa ba yarinya bace,da Zan ringa wani lallaba ki dalla ni ki bude bakin ki kici ko na miki dure. Ta fara k'ok'arin tura taliyar bakina ta k'arfi. Na riga nasan kwanana ya Kare. Ba mai kwatata a hannun Yaya Abu,Ina ma Yesmeen ta shigo, turo k'ofar d'akin da akayi yasa na waiga da sauri Kamar yadda naga Yaya Abu ta kalli bakin k'ofar itama da alama ta tsorata,wani irin ajiyar zuciya na sauke da naga Yesmeen ce ta shigo tana lalubar iska kanta a sama,sai dai taya zata taimaka min ita da ta nuna bata gani, Yaya Abu kuwa taja wani dogon tsaki tana "ke Kuma uwarki Kika zo nema a d'akin nan da zaki wani shigo ba izini, bazaki tab'a samun waje daya ki zauna ba haka Zaki ishi mutane da sintiri da lalube uban me kike nema"? Yaya Abu ta daka mata wani irin tsawa!! Yesmen kuwa ta cigaba da nufo wajen gadon cikin lalube tana "Kaina ke ciwo mama shine nazo duba paracetamol" Ta Ina zaki ga paracetamol ke da ba ido ne dake ba,Sajeeda Kuma a kwance sai dai a kwantar a tayar,ita kike nufi zata tashi ta d'auko miki naganin?ke dai yarinya nan anyi munafika wallahi Allah, mai ya hana ni kizo wajena neman maganin dan uwarki bazaki tsaya ba sai kin hau kaina"? Daidai lokacin da Yesmeen ta ringa baza hannu kamar tana laluben ta tunkuda farantin hannun Yaya Abun. Yaya Abu ta saki ihun sallati tana "ta zubar da abincin tsinanniya" Bata yi wata wata ba ta ta jawo Yesmeen cikin mugun b'acin rai ta hau kilar ta" Girgiza kaina kawai nake Ina gurnani,tamkar ni take bugu haka na ringa ji,Yesmeen saboda ta taimaka min tayi karyar makanta ta daina zuwa makaranta saboda ta taimaka min take shan wuya a hannun Abban Nusrah Yanzu Kuma Yaya Abu ce sako Yesmeen din a gaba,na Dade da sanin ta tsani Yesmeen ba Kuma Wai iya Yesmeen ta tsana ba,har yarana ba kaunar su take ba tana nuna musu so ne na ganin ido, wani zubin idan taga Abban Nusrah na nan,Amma indai baya nan haka zan ji tana dakawa su Annur tsawa har ihun Hamza sai da najiyo kwanaki tana ta dimarsa tana surfa masa Ashar, tun ma ban mutu ba tana cin zalin yayana Ina ga ta samu nassarar kasheni. Gajiya tayi dan kanta ta saki Yesmeen cikin masifa ta hau magana tana "wallahi sai kin bar gidanan bazan d'auki wanan iskanci ba,Allah ma kadai yasan Mai yasa ya makantar dake,haka kawai sai ki shigo ki zubar min da abinci,Ina ma zan ga laifinki ai duk laifin Sajeeda ne,bari Kabirun ya dawo, wallahi sai na fada Masa a maidaki wajen dangin uban ki Yar iska yarinya Mara mutunci, yarinya sai kace mayya,kin makance bazaki samu waje ki zauna ba kin ta yawo kenan kina bin bango,yadda kika shigo da lalube maza tashi kifita da lalube gwara ma da kika makance din dan da kina gani da Allah kadai yasan barnar da zaki yi Yesmeen mik'ewa tayi cikin kuka ta hau lalubar iska tayi hanyar wajen tana Jin jikinta na zugin dukan da ta Sha dan ma ta Kare fuskarta,Yaya Abu ta wuce tunanin ta,Yaya Abu a yanzu ma tafi Kabirun hatsari,tunda da alama iya kudi yayi da Sajeeda ba kasheta yake so yayi ba,amma ita Yaya abu fa so take taga bayan Sajeedan,dan dazu tana fitowa daga d'akin Sajeedan ta shige d'akin ta cikin sand'a ta rufe kofarta dan Bata so tayi motsin da Yaya Abu zata jiyota,tana kwance tana karanta wani littafin addu'oi da ta kusan haddace wa saboda nacin da ta ringayi wajen Addu'ar motsin bud'e k'ofar da ta jiyo yasa tayi saurin boye littafin a kasan pilo ta rufe idon ta kamar mai bacci,tana Jin lokacin da Yaya Abun ta shigo d'akin tayi dube dubenta ta fita,dan kusan haka take Mata kullum,sai ta leko d'akinta. Tana fita ta mik'e da sauri ta fara lekata,sai taga ta fita can waje,hakane yasa ta fito daga dakinta ta makale a jikin window tana leka Yaya Abun da ta karasa wajen maigadin. Bata san mai take cewa mai gadin ba taga dai ta d'auko kudi ta bashi,tana ganin ta nufo palon ta koma dakinta da sauri,haka tayi ta leka Yaya Abun har taga mai gadi ya kwada sallama bakin palon ya kawo mata wani abu a bakin leda,tuni taji jikinta ya bata da kila wani maganin ta Kara samowa tunda dazu Sajeeda bata Sha kunun ba,motsinta kawai take ji a kitchen,ba Kuma ta hanyar da zata iya lekata sai da ta bata Yan mintuna ta fito daga d'akin ta ta hau lalube ta nufi Kitchen din kanta a sama,tana Shiga Yaya Abu ta dago da sauri tana kallon ta ta fara k'ok'arin tusa leda a cikin zanin jikinta, ita kuwa Yesmeen ta cigaba da lalube tana kallon ta,Yaya Abu wani irin tsawa ta daka mata tana tambayar ta uban me take nema a kitchen tace mata kishi ruwa take ji, masifa ta ringayi tana kiranta da munafika ita kuwa ta lalubo ruwan tayi kamar Sha take,Yaya Abu tazo ta wuce ta gabanta da plate din taliyar,tuni taji hankalin ta ya tashi ta fara tunanin hanyar da zata bi wajen hana Sajeeda cin taliyar dabarar da ta

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});