Chapter 97
Chapter 97
ta tube ta shige cikin bargo. Kabiru yabita. Miliyan daya kawai take hangowa da wanan zata samu tayi ta yagar rabonta. Tuni Kabiru ya hau aiki,sai da ya samu nutsuwa ya fara k'ok'arin juyo da ita ta baya,dan kyallensa na makale a gajeran wandonsa,cikin dabara ya goge gabanta. Yaya Abu da ta fara Jin yaji yaji tace "Yana ga kana k'ok'arin sake Yi baka gaji bane? "Style zamu canza yanzu nan zan kawo" "Milyan daya da rabi gaskiya" Ba matsala yace a daidai lokacin da ya kifar da ita akan ruwan cikinta ya danne ta da k'arfi dan yasan bazata tab'a yarda ya nemeta ta baya ba. Shi kuwa ya fara k'ok'arin tura jikinsa bayanta. Cikin ihu tace "ba nan bane ba bayana ne fa Mai Haka Kabiru. Kabiru kuwa ya Danna da k'arfi ta saki ihu saboda azabar da taji tuni Kabiru ya saka k'arfi ya hau aiki,tana ihu Yana da hankali kuwa. Yana kawowa ya jawo kyallen ya goge bayanta Ya dagata Yaya Abu cikin azaba da radadi ta juyo tana "Kabiru kasan me kayi kuwa ta baya ka nemeni fa kana da hankali kuwa" Kabiru daya gama saka gajeran wandonsa ya fara k'ok'arin magana yaga an turo k'ofar d'akin. Wacce ya gani a bakin k'ofar yasa shi zubewa a kasa jikinsa na rawa. Yaya Abu kuwa da taja bargo ta rufe jikinta da sauri cikin azabar mamaki tace "Sajeedaaaaa" Sajeeda ta saki murmushi tana "Kuna mamakin ganina a tsaye ko"? Kabiru ya zaro ido dayaji tayi magana Sajeeda ta saki murmushi tana "Asirinku ya tonu Kabiru,yau gani a tsaye na warke,Yaya Abu Ina Miki murna Zaki koma Kamar yadda nake a da ba dai kudi kike nema ba kin samu" "Kai Kuma Kabiru na rantse da Allah ba Wanda bazan fadawa sirirnka ba sai kowa yasan wanene Kai jaki dakiki dan wuta" Sajeeda ta fara k'ok'arin barin dakin Yaya Abu ta saki ihu tana "Ka bita Kabiru ka shaketa karka bari ta fita da ranta zata tona Mana asiri" Kabiru kuwa ya mik'e a zabure yabi bayan Sajeeda Yana zuwa bakin kofa wani irin jiri ya kwashe shi da ya hada ido da Yaya Asmau bayanta Gwaggo ce sai Babansu Sajeeda......... Kai na yau da gobe na baku ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 88* Yaya Asmau Tun kafin Kabiru ya daukota daga d'akin Sajeeda ta farfado tsananin tsoron ta nuna ta tashi ya kara illatata kila ma ya kasheta yasa ta cigaba da kwanciya,duk sintirin da yake yi a d'akin tana Jin sa duk wayar da yake yi tana Jin sa,tuni taji hankalinta yayi matukar tashi da taji irin wayar da yake yi dake mata nuni da wani kungiyar yake ciki kalmar da taji ana yayi amfani da ita yasa jikinta kwasar wani irin rawa,Wanda da ace Kabiru a nutse yake zai iya ganin yadda ta jike da gumi take kakkarwa,tuni zuciyarta ta rabu gida biyu,tana tunanin bude idonta yaga fa ta farfado,tana tunanin idan ta bud'e zai iya karasata tunda taji Yana bazai iya kasheta ba. Manyan addu'oi ta hau ja tana Kiran Allah da kyawawan sunayen sa akan ya kawo mata agaji daga zuwa taimako ta hadu da wannan masifa,tana Jin lokacin da ya fita sai tayi saurin mik'ewa sai dai bata kwari jiri kawai take ji kila hakan nada nasaba da jinin da ta zubar ga kanta da ya fashe dake Neman rabewa biyu Yana Mata wani mugun ciwo,tuni ta Kara komawa ta kwanta a yadda ya barta ta cigaba da Addu'a dan tana da ilimi sosai,dan har matan aure take koyarwa,ko a zuwan nan da tayi,tazo da damarar taimakawa Sajeeda da addu'oi duk da akwai wayanda tayi yi Mata kafin tazo ta Kuma saka anyi Mata sauka wajen sau uku har yanka tayi,dan gani take cutar Sajeeda bata asibiti bace,Kuma yanayin cutar ta da alama jifa ne abinda ta kasa ganewa shine wa zai jefeta ita da ba kishiya ne da ita ba. Sai gashi Ashe Kabiru mijinta shine tsinannen da ya cutar da ita dan yayi kudi. Shigowarsa yasa ta d'auke numfashinta,jikinta na rawa ta hau addua ta gano sai yake yayi amfani da ita ya cutar da ita Kamar yadda ya cutar da Sajeeda barinsa zatayi sai ya saki jikinsa ta kwada masa kwalban da ta gani a yashe a saman kanta. Tana ji ya daga Mata Riga,jikinta ya kwashi wani irin rawa bakinta bai yanke a addua ba tasan kila tata kaddarar kenan,kila ko ta kwada masa Abu ba abinda zai saka shi ya suma tunda shi namiji ne. Kuka kawai take a zuciyarta tana jin hannunsa kamar garwashin wuta a jikinta sai mamatsa ta yake, a lokacin da taji Yana k'ok'arin raba ta da wandonta ji take kamar ta saki ihu amma haka ta daure Dan jira take taga idan har taga dagaske nementa zaiyi ta kwada masa kwalbar a kansa dan sai dai ya kasheta bazata tab'a yarda ya nemeta ba, tsayuwar da taga yayi tare da sakin ihun ta kwanta yasa ta saki numfashi a asirce. Tana jin lokacin da ya mik'e tsaye Yana waya. Daga wayar ta gane wai kungiya zaa kaita a haukatata,tuni ta dage da Addu'a a zuciyarta,ta ringa yiwa Annabi sallati tasan bawa bai Isa ya kaucewa kaddararsa ba,kila tata kaddarar kenan. Tana ji tana gani ya sabata a kafadarta ya fita da ita ya kaita cikin mota, Addu'oi ta cigaba da yi tana Daga bayan mota tana Jin Yana magana shi kadai, ji take kamar ta tashi ta Kai mishi shaka ko ta Kama steering din motar, dan bata tab'a sanin Kabiru zai iya rufe ido akan neman duniya ya kauce hanya har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111