Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

chajine Yaya Asmau bata dashi,ta Kira Kabiru taji mai yasamu wayar Yaya Asmau" Tashin hankali bai saka ta samu nustuwar ma tunanin Kiran Kabiru ba jiki na rawa ta hau Kiran Kabiru a waya. Kabiru na dauka da sallama ya hau gaisheta, Gwaggo kuwa tace "Mai ya samu wayar Asmau ne na kirata naji ta kashe ya jikin Sajeeda ko dai wani abune ya sameta shiyasa ta kashe wayar"? "Gwaggo bangane Mai kike cewa ba wacce Asmau kike magana"? "Asmau dai ta wajena mun turota ta duba Mana jikin Sajeeda har munyi waya da ita akan ta iso Abuja mota take nema da zai kaita gidan sai naji shiru bata kirani ba" "Ikon Allah aikuwa bata zo ba ko wani wajen ta tsaya"? "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun bangane bata zo ba Kabiru mun fa yi waya da ita akan ta iso Abuja"? "Aikuwa ban ganta ba Gwaggo Kuma kin Kira wayarta" Gwaggo sakin wayar tayi ta hau sallati. Babansu Sajeeda kuwa ya d'auko wayar shima jikinsa na rawa ya Kara tambayar Kabiru Yaya Asmau ya tabbatar Masa da bata zo ba Amma yanzu zaije Tasha ya duba ko lafiya su kwantar da hankalin su yanzu nan zai Kara kiransu. Yana kashe wayar ya kalli shugaban da ya hakimce Yana Wasa da gashin gemunsa Yana "Ka taimaka min bana so asirina ya tonu zasu iya taho wa garin nan" "Matsalar wanan matar mai sauki ne, yanzu nan zan tab'a ta matsalar da kake bamu a wajen aiwatar da aiki shine yanzu dan bakayi aikin da aka saka ka ba" "Ta daina aiki shugaba ba laifi na bane" "Taya zatayi aiki ana baka aiki kana bari Yana lalacewa ba mun gargade ka da karka tab'a yarda a Shiga d'akin nan da kayan mu yake ciki ba" "Toh ka bari an Shiga dole jikinka ya samu matsala" Yanzu duk aikin ya ruguje,zaa baka Wanda zai maka tsauri amma ga samun biyan bukatar ka bazai maka tsauri ba idan Kuma ka k'i yi Ina jiye maka abinda zai biyo baya,yanzu abinda za'ayi ka dauki wanan matar ka kaita ka ajiyeta a wajen tashar ka koma ka d'auko mana wanan yarinyar daga kanta zaa fara aikin" Kabiru jikinsa rawa kawai yake ya ma kasa magana Shugaba ya mik'e ya d'auko wani abu kamar kaho ya tsaya a gaban Yaya Asmau ya tab'a kanta dashi sau uku. Ya d'auko wani Abu kamar ruwa ya watsa Mata. Yaya Asmau taja dogon numfashi ta fara k'ok'arin bud'e idonta. Shugaban ya kalli Kabiru Yana "Ta samu tabin hankali kenan bazata tab'a fadar abinda ta gani ba,ka d'auketa ka kaita wajen Tasha idan sun Kira anjima kace musu mota ne ya bugeta kamar ta samu tabin hankali, Ka gaggauta d'auko wanan yarinya nan dole ka kasheta ayi amfani da jininta a Daren yau idan har yarinya nan aka rasa jininta zaka samu matsala gaggarumar matsala. Kabiru mik'ewa yayi da sauri ya fara k'ok'arin daga Yaya Asmau dake kalle kalle,Kamar wacce ake wa umarni,haka Yaya Asmau ta mik'e tana faduwa saboda jirin da ke kwasarta. Rabiu ya jata ya kaita bayan mota, Kabiru Kuma yaja motar Kabiru Allah Allah yake su iso tashar ya dire yaya Asmau,dan hankalinsa na wajen Yesmeen kasan zuciyarsa cike da fargabar aikin da shugaba yace zai bashi da baisan wane iri bane. Ba kunya ba tsoron Allah Suka ajiye Yaya Asmau wajen da ba yawaitar mutane Suka ja motar a guje kafin su isa gidan. Kabiru haka ya ringa hararo yadda zaici uban Yesmeen kafin ya kasheta dan duk ita ta ja masa wanan masifar,dan Koda wasa bai tab'a tunanin akwai Wanda ke shiga dakinsa da ga ajiye kayan tsafin su ba yesmeen ta cutar dashi. Yana isowa gidan Rabiu yayi zamansa a mota Kabiru yayi cikin gidan da sauri tare da nufar wajen k'ofar Yesmeen Yana zuwa bakin k'ofar ya ganta a bud'e hankali a balain tashe ya fada d'akin Yana "Shikenan ta gudu wallahi ta gudu ta tona min asiri" "Ya nufi k'ofar bandakin Yana tura k'ofar yaga wayam ba kowa ya saki wani irin ihu Yana "ta kasheni wallahi ta gudu Rabiu" Ya fito daga d'akin Yesmeen a haukace ya hau sama dan ya duba Sajeeda........ Labarin Nan fa da tsayi wallahi na gaji masu so na saka ra'ayin su bazan iya ba yadda labarin yake haka Zan rubuta na Kuma yanke da yawa ma ahaka..... Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida You can check pic👇for the soap reviews🥰 Soap price:4k maiso yy mgn 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook: mg's skincare Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki Small 14k Babba 16k Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏 ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 85* Yesmeen Kuka da Addu'a kawai ta ringayi a bandaki,tana Jin motsin Kabiru dake bude k'ofa Yana rufewa,tasan indai ta bud'e k'ofar ta fito sunanta matacciya abinda ya bata mamaki tasan

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});