Chapter 87
Chapter 87
aikin da aka baka ba,Ina jiye maka abinda zai biyo baya,daga lokacin da kayi rantsuwa zaka Shiga kasan ba fita,ka Kuma Sha jini akan bazaka tsallake duk sharuddan da aka kafa ma,har da Kare ka kwanta kaje makabarta ka kwana sai da kazo wajen da zaka ringa kananan abubuwa zaka nemi ka karaya ka nemeta nace yanzu bamu da lokaci" "Ta daina aiki Rabiu na dauka sai idan zan nemi Sajeeda yake kwanciya wallahi dazu ma da naso Neman Yesmeen kwanciya tayi, Rabiu na Shiga uku ba dai matsala na samu tun baaje ko'ina ba ban taba tunanin zai kwanta a yadda na Sha magani ba Ina k'ok'arin neman Yesmeen ya kwanta yanzu dai ka fada min yadda zan yi da Yar uwar Sajeedan nan Ina tsoron ta farfado" "Gashi na fada maka ka nemeta,kasan idan mutum baa hayyacinsa yake ba dole jikinsa yak'i bashi hadin kai,ko daga muryar ka ma ansan dagawa kanka hankali kayi Kamar ba namiji ba har mai zai razanani,ai bangani ba yanzu ka Sha ruwa kaji sanyi a zuciyarka ka Kara Shan maganin karfin,kasa a ranka kana so kaji dadine,duk da a sume take kayi kamar tana motsi,ka tubeta ka shafata ka ringa hararo dadin ba abinda zai saka ya kwanta ka samu kayi aikin nan, yanzu zan Kira shugaba asan yadda zaa tab'a kanta tunda kace bazaka kasheta ba amma wanan shaidaniyar yarinya dole a kasheta" Kabiru gyada kansa ya hau yi Yana "da Zan samu ma da kaina zan kasheta dan ta dade tana saka ni cikin fargaba yanzu bari nayi abinda ka Sakani Allah yasa jikina ba matsala ya samu ba zan kiraka Idan na gama kana Abujan ne"? "Ka manta yau akwai haduwar karfe biyar kowa zai Kai aikinsa Ina nan jiya na shigo daddare" Kabiru kashe wayar yayi ya fito daga d'akin Sajeedan da sauri dan so yake kawai ya Sha ruwan sanyi dan makoshinsa ma a bushe yake jinsa,jikinsa ma zafi yake mai sai ya watsa ruwa. Har ya fara hau stairs yaji ringing din waya ya dawo baya da sauri ringing din wayar yabi yaga Ashe a bakin k'ofar d'akin yesmeen wayar ke ringing a cikin jakar Yaya Asmau da alama da ta fito daga d'akin Yesmeen a lokacin da ta leka su ta saki jakar,duk abinda yake yi jikinsa rawa kawai yake, duk da shawarar Rabiu na neman Dan kwantar mai da hankali. Ya zuge jakar ya d'auko wayar yaga "Gwaggo ce ke kiranta" Ji yayi gabansa ya yanke ya fadi,jikinna rawa ya kashe wayar ya maida cikin jaka ya d'auki jaka da ledar da yagani a kasa yayi d'akin Sajeeda da sauri. Yana zuwa ya tusa jakar a kasan gado da ledar Ya fito da sauri ya haye sama,ko kallon d'akin Sajeeda da yaji ta Kuma bar gurnanin baiyi ba ya shige d'akinsa ya cire vest da gajeran wandon jikinsa ya sakarwa kansa ruwa,sai da yaji jikinsa ya fara sanyi ya fito ya goge jikinsa ya zura jallabiyarsa ya d'auko ragowar maganin sa ya kwankwade ya sauka kasa da sauri ya shige d'akin Sajeeda ya cire jallabiyarsa,dan harbawa kawai yake, yana hararo nutsuwar da yake samu da Dadi a tarayyar da yayi da wata da ya nema a baya na karshe. Tuni yaji hankalinsa ya fara tashi ya gyarawa Yaya Asmau kwanciyarta ya hau shafata kamar yadda Rabiu yace hannunsa bibiyu akan kirjinta yayi ta numfarfar shi shi kadai,yasan ba yadda za'ayi a yadda yake jinsa jikinsa ya kwanta A haka ya dage rigar Yaya Asmau da ya kasance doguwar Riga ya zame wandonta ya fara k'ok'arin kifar da ita akan ruwan cikinta. Sai dai Kamar sacewar iska haka yaji jikinsa yayi lokaci guda. Ya saki wani irin ihu Yana "wallahi na samu matsala jikina ya samu matsala na Shiga uku na lalace" Ya rarumo wayarsa da ya jefa akan gado dan Yaya Asmau a kasa ya kwantar da ita ya hau neman lambar Rabiu Yana dauka ya hau ihun "wallahi jikina ya samu matsala ta daina aiki,yanzu nan nazo nemanta ya kwanta Rabiu na Shiga uku na lalace ba dai da jikina nayi arziki ba da jikin Sajeeda ba,ya za'ayi jikina ya ringa kwanciya idan Zan nemi mace,taya Zan mori arzikina idan jikina baya aiki,tun bansamu nayi auren ba" "Wai kana nufin jikinka Kara kwanciya tayi"? "Lagwaf tayi ta kankance Rabiu Mai ke faruwa dani ne"? "Zuwa kungiya ya Kama mu da wuri, yanzu ka fito da ita kawai kazo ka same ni a kungiya kafin ka iso Zan fada Masa matsalar dan bansan Mai ya k Jawo maka haka ba" Kabiru kashe wayar yayi da sauri ya maida kayansa hankalin sa a balain tashe ya fito daga d'akin Sajeeda yayi waje sai da ya bud'e motarsa ya d'auko kudi,ya bawa Mai gadi kudin Yana ya siyo Masa mai Yana so ya fita ne motar sa ba mai Mail gadi cikin ladabi ya karba yayi waje da sauri. Kabiru na ganin ya fita yayi sauri ya koma ciki,ya kinkimi Yaya Asmua dak'yar ya sabata a kafadarsa ya bud'e booth dinsa ya saka ta. Ya koma ciki yaje ya Kara duba k'ofar d'akin yesmeen ya tabbatar da a kulle yake. Ya fito yaje ya bud'e gate din ya fito da motar ya Kara rufe gate din ya dau hanyar kungiyarsu,ko kad'an hankalinsa baa jikinsa yake ba ba yadda za'ayi ma shugaba yace yak'i yin aikin dan jikinsa yak'i bashi hadin kai" Kusan lokaci guda suka iso da Rabiu Kabiru duk hankalin sa yabi ya tashi. Kafin shugaban ma ya fito sai da aka dau lokaci Kabiru sai zare ido yake dan Rabin hankalin sa na wajen Yesmeen duk da yasan ya kulleta dan mukullin ma na Alhajihun sa. Shugaban na zama wayar Kabiru ya fara ringing ya dago cikin tashin hankali Yana ce musu mahaifiyar Sajeeda ke kiransa yasan Kuma Yaya Asmau take nema. Rabiu ne ya fada Masa abinda zai fada mata idan ya daga Kabiru sai da yaja numfashi ya sauke yayi gyaran murya ya daga wayar da sallama. Gwaggo da hankalin ta ke tashe da tunda Yaya Asmau tace mata ta iso Abuja har ta samu motar da zai Kai ta gidan Sajeeda tayi ta dakko kiranta,dan tunda take bata tab'a Jin ta matsu tasan halin da Sajeeda ke ciki ba sai yau,ji take dama ta bud'e idonta ta ganta a gidan,ko abinci ma ta kasa ci, ganin shiru shiru Yaya Asmua bata kirata ba har bayan awa daya da sukayi wayar yasa ta hau kiranta a waya tana Jin zazzabi na neman rufeta dan jikinta ya gama Bata kila wani abune ya samu Sajeeda shi yasa ta kasa kiranta,sai dai ko da ta Kira Yaya Asmau ji tayi ya fara ringing a karshe Kuma aka kashe wayar,tuni ta mike tsaye ta hau sakin sallati tana kuka,har Babansu Sajeeda dake waje sai daya shigo shi ma hankalinsa a tashe ya hau tambayar abinda ya faru Yana Jin wani irin tsoro dan yasan ba abinda zai saka Gwaggo wanan kukan idan ba wani abune ya samu Sajeeda ba ya hau addua Allah yasa ba mutuwa Sajeeda tayi ba,sai da ya tambayi Gwaggo abinda ke faruwa tace ta Kira Yaya Asmau taji ta kashe wayar kila Sajeeda mutuwa tayi,tsaki Babansu Sajeeda yayi Yana kila ma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111