Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,236 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

samu lafiya kullum sai nayi mafarki ta warke" "Zata warke ne ai Ina nan Ina nema mata magani,Gobe Zan saka mamanki ta taho ta zauna dake in yaso kwa dawo tare yanzu ki fadamin Abubuwan da kike bukata sai na turo Miki kudi ki siya,karki sake ki dorawa mijinki nauyin komai,a yanzu da nake dashi so nake na nuna Miki gatan da ban samu na yi miki ba a lokacin aurenki,Zan kashe abinda yayi daga Dubu dari zuwa miliyan daya in sha Allah" "Abba miliyan daya fa kace"? Murmushin ya saki Yana "Nusrah Abbanki yayi kudi,yanzu harkar Mai da nake na shigo min da kudi,Su Saifullahi ma zasu zo hutu wata mai kamawa Ina nan na siya musu mota iri daya" Kallon Abban Nusrah kawai nake Ina mamakin yadda yake lissafa jin dadi da Haram,daga yadda Naga muryar Nusrah yayi kasa nasan itama mamakin arzikin nasa take,dan shi kadai ya cigaba da magana Yana zai tura mata Yaya Abu,zai Kira can Malumfashi yasa Yan uwansa suje Mata,Yana jira yanzu nan ta turo acct din ta zai saka Mata Dubu dari biyar ta Kuma turo na mijinta. Nusrah kuwa sai cewa take ita bata bukatar komai ya bar shi,yadda take magana ma da alamar a rude take,sai da ya daka Mata tsawa akan ta turo masa acct dinta yanzu Nan kafin ransa ya b'aci ya kashe wayar Yana k'ok'arin magana aka turo k'ofar d'akin,kafin ma ta karasa shigowa kamshin turarenta ya fara iso Mana,nasan ba kowa bace sai Yaya Abu. Ta saka Riga da skirt gotai gotai da ita ya matse ta ko kunya bata ji sai uban tumbinta da ta matse kamar mai ciki,daidai da tafiyar ma cikin rangwada take ta canza murya Abban Nusrah da a yanzu na lura ya fara rainata yace "aa hajiya Abu wanan kwalliya haka ko dai kinyi sabon bazawari ne"? Sai tayi wani farr da Ido a daidai lokacin ta karaso gefen gadon ta zauna tana "Wane irin bazawari ana zaune kalau kawai dai nayi kwalliya ne dan naji dadin jikina Dan a rayuwata bana San kazanta" Dan ta karfin tuwo take so ma ya daina shigowa wajen Sajeedan ya ringa ganin kazantar ta ita Kuma kwalliya da take dauka ya ringa ganin tsaftar ta,Dadi kamar ya kasheta da taga Yana satar kallon ta Tunda ta zauna na lura Abban Nusrah na Kare Mata kallo kasa kasa,dan ba lafiyayyen mijin da zai ga yadda ta bulbula turare ta matse bai ji ya harba ba, Kallon su kawai nake Ina Jin dama Ina da bakin magana da yau Yaya Abu taji magana a bakina da Abban Nusrah na tona masa asiri, Maganar Abban Nusrah ya katse min tunanin da nake Yana "Gobe idan Allah ya kaimu idan ba damuwa dan Allah zaki je wa Nusrah ki dan zauna da ita har ayi suna Kinga ya Kamata ace akwai babba a wajenta,duk da zan buga waya su harira suje Suma,sai kiyi min list din Abubuwan da ya Kamata a siya a Kai,dan so nake ki tafar Mata da gara" Tuni Yaya Abu ta dan canja fuska dan ko kad'an ma bata so tayi nisa da gidan,dan bata san ma abinda zai nesanta ta da katon gida da shi kansa kabirun Cikin yak'e ta fara magana tana "Toh idan na tafi wa zai kula da ita Sajeedar kasan fa Yesmeen ba gani take ba" "Karki damu zan ringa kula da ita har ki dawo zan dan fita kafin na dawo sai ki rubuta list din Abubuwan da zaa siya a Kai" "Toh mai zai hana mu fita tare kawai ba sai a sisiyo Abubuwan da ake bukata ba" "Kuma fa kin kawo shawara bari na shirya toh" Duk da ido nake binsu, Abban Nusrah yayi waje,Yaya Abu ta bi shi a baya tana rangwada. Ina Jin motsin su a Palo,har fitar su basu dade da fita ba sai ga Yesmeen ta shigo d'akin,ita ta bani abincin karyawa ta gyarani kamar yadda ta saba,sai da ta gama ta zauna a gefena tana "Umma Ina so mu gudu,bansan ya zanyi wajen daukarki ba tunda ba iya tafiya kike ba,so nake mama tana barin gidanan gobe idan shima Abba ya fita sai mu gudu,toh bansan yadda zanyi ba Sam bamu ji motsin komai ba sai ji Muka Yi an turo k'ofar ni da ita muka waiga da sauri....... ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 55-60* Wani irin ajiyar zuciya na saki a lokacin da naga Hamza ne,ya dawo daga makaranta Kuma lokacin tashin su bai yi ba, Yesmeen kawai yake kallo cikin tsananin mamaki,na maida kallona wajen Yesmeen data rude ta rasa yadda za tayi dan ya riga da ya ganta,duk da Hamza yarone sai naji dama ta fada masa halin da muke ciki,tunda Hamza nada zurfin tunani, kila shi ya iya sanin hanyar da zai bi mu gudu daga gidan,a daidai lokacin da ya karaso wajen mu Yana "Aunty Yesmeen dama kina gani"? "Ina gani Hamza Dan Allah karka fadawa kowa Ina gani kanina zan fada maka dalilin da yasa nayi karyar makanta,mai ya dawo da Kai gida yanzu bayan lokacin tashin ku bai yi ba Ina Annur"? "Aunty Yesmeen Mai yasa toh bakya so a San kina gani" Gurnani na fara yi Ina kallon yesmeen so nake ta fadawa Hamza gaskiya ta fito ta fada Masa halin da muke ciki tunda da waya a hannun sa kila ya Kira min Gwaggo a waya ya fada mata ta kawo min agaji,amma Yesmeen ta k'i fada Masa ta hau magiyar ya rufa Mata asiri Kar ya nunawa kowa tana gani tayi alkawari zata fada Masa,Hamza da yace mantuwa yayi na Assignment din

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});