Chapter 93
Chapter 93
Yesmeen ne sata tayi wa mahaifinku shine ta yanke ta kala Masa sharri,naje har tashan ba motar Abuja gobe asubanci zanyi karki damu wallahi babanku bazai iya cutar da Sajeeda ba,Yesmeen Yar iskar yarinya ce sharri kawai take yiwa babanku wallahi ki daina dagawa kanki hankali" "Hakane Mama Abba bazai iya cutar da ita ba sai dai idan Yan uwanta" Yaya Abu da ido ta bata a lokacin da ta yi hanyar waje bayan ta dauki jaririyar ta sai ta kasa gane Inda maganar ta ya dosa. Kabiru A zub'e yake a gaban shugaba ya jike jagab da gumi,jikinsa rawa kawai yake da yaji maganar da ke fitowa a bakin shugabansu da ya Sha bakakken Kaya da wani murtukekken Kare a cinyarsa,Yama kasa d'aga Kiran da ake masa, Cikin wani irin murya shugaban yace "ka daga wayar ka dan banaso hankalin ka ya rabu gida biyu" Kabiru wayar ya d'auko daga gaban Aljihunsa,ganin Saifullah ke kiransa yasa yaji gabansa ya Fadi. A hankali ya Kai wayar kunnensa bayan ya daga wayar. Cikin wani Irin murya yaji Saifullahi na "Abba Ina Umma take" Kabiru Bai San lokacin da ya mik'e tsaye ba kirjinsa kamar ya fado,murya a kakarye ya daure yace "Lafiya kuwa Saifullahi Ummanka na gida Mana Mai ya faru"? "Abba Kai mugune azzalumi, asirinka ya tonu,wallahi Kar Wani abu ya samu umma har na dawo idan har wani Abu ya samu umma Abba da hannuna Zan kashe ka,idan har zaka iya cutar da umma wallahi nima Zan iya kasheka karka yarda wani Abu ya samu umma na fada maka" Daga haka yaji ya kashe wayar Kabiru ya zube kasa tare da sakin ihu. Saifullahi kuwa Yana kashe wayar ya Nemo lambar Gwaggo dan a yanzu ba mai taimakawa Sajeeda sama da ita. Kabiru Mai ya rage min babu shugaba,yarana sun gano sirrina yau dana shi yake cewa zai kasheni, ribar Mai na samu a shiga kungiyar nan na Shiga uku shugaba yanzu ya zanyi"... ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 87* "Ka taimaka kayi min aiki shugaba idan asirina ya tonu tun yanzu ribar mai naci a Shiga kungiyar nan,da na kassara rayuwar matata dan na samu kudi,yarana suji Dadi,sai gashi tun baaje koina ba asirina ya tonu" Ihun kuka kawai Kabiru ke yi yana ya Shiga uku,shugaba kuwa kamar ba dashi Kabiru yake ba. Ya mik'e tsaye da karensa ya na k'ok'arin nufar wani k'ofa da ya Sha Jan kyalle Rabiu kuwa yayi saurin dira a gabansa ya zub'e a kasa dan yafi Kabiru sanin komai game da kungiya idan shugaba ya bawa banza ajiyar ka ka Kade har ganyenka idan har shugaba yayi shigar bakakken kaya da Wanan Karen a cinyarsa toh ka Shiga uku ka lalace "kayi hakuri shugaba yayi kuskure yayi ba daidai ba a taimaka ayi Masa afuwa Kar a yi Masa hukunci mai tsauri a taimaka shugaba duk abinda kace yayi zai yi dan asirinsa ya rufu a taimaka" "Ka kawo Mana lusari mai bakin jini,da rashin nassara,kungiya bata tab'a haduwa da mai kawo Masa matsala ba sama da wanan abokin naka,a kaida duk Wanda ya san sirrinmu sai ya mutu,a kai'da duk Wanda ya ganmu da idonsa sai an kawo Mana shi munyi amfani da jinin sa,daga ranar da aka fara saka shi aiki bai tab'a nassara ba,kungiya ta cigaba da daga Masa kafa,yasan bazai iya ba mai yasa ya shiga tun farko,ya dauka nan wajen Wasa ne, wanan bashi ne dan nasa ba"? Duk maganar da shugaban ke yi bai juyo ba dan baya ya bawa Rabiu da Kabiru da ya mik'e jikinsa na balain rawa,da wani abu kamar kibiya ya nuna katon mudubin daya rufe bango daya na d'akin,take sai ga Saifullahi ya bayyana Yana ta safa da marwa a wani daki da wayar a hannun sa, Shugaba ya cigaba da magana yana "Zan iya dakatar dashi zan iya saka wayarsa ta d'auke bazai Kira mahaifiyar matarsa ba,amma bazan yi ba dan Sam bai cancanci Zama a kungiyar nan ba har yanzu da sauran Imani a tare dashi,har yanzu Yana da birbishin tausayi a kirjinsa. Kabiru a guje yaje ya kwanta a gaban shugaban ya rike kafarsa Yana "ka taimaka min kasa wayarsa ya d'auke na tuba bazaa Kara samun kuskure daga wajena ba duk abinda kaci nayi, zanyi idan har asirina zai rufu ka taimaka min Kar ya Kira bana so asirina ya tonu,inaso a mantar da Nusrah da Saifullahi inaso itama yayar matata a shafe komai a kanta nayi alkawari koma menene zanyi" "Ka zama shaida zan bashi dama na karshe idan har ya sabawa umarnin mu baiyi duk abinda za'a Umarce shi da yayi ba duk abinda ya biyo baya shi ya jawowa kansa" Kabiru da sauri ya fara gyada kansa Yana kallon Saifullahi ta mudubi da ya Kara wayar a kunnensa, hankali a tashe yace zai Kira ka taimaka min Shugaban a hankali ya taka ya isa gaban mudubin,ya daki mudubin kad'an,sai ga wayar Saifullahi ta watse a kasa, Kabiru da ya rik'e zuciyarsa ya hau sauke ajiyar zuciya Da yaga Saifullahi ya sunkuya ya d'auko wayar ya hau daddanawa da alama wayar d'aukewa tayi. Shugaba ya Kara nuna mudubin da kibiya sai ga Nusrah ta bayyana itama da wayarta a hannu Yana dan buga mudubin wayar ta itama ta Fadi kasa Sai a lokacin ya juyo yana "anjima zanyi aikin da zan rufe musu baki bazasu tab'a iya fadawa kowa ba,a yanzu Kuma wayarsu ta tashi daga aiki kenan. "Nagode shugaba yanzu taimako daya ya rage min a duba min inda Yesmeen take so nake na kawo wa kungiya jininta,ayimin aikin da zan nemeta kafin kungiya ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111