Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 60

Chapter 60

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,240 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dakin Sajeeda sai Kuma ya ga rashin dacewar haka dan a daidai wanan lokacin ya Kamata ya nuna Mata kulawa sai yaji tsananin tausayin halin da take ciki da Wanda zata shiga nan gaba sai Kuma ya tuno d'aular da yake ciki sai ya yakice tunanin haka a ransa. Ya tura kofar a hankali ya Shiga d'akin. Yamutsa fuska yayi Yana sosa hancinsa saboda warin daya shak'a ya hango Sajeeda a tsakiyar gadon ta waware kafarta idonta jawur hawaye kawai ke bin gefen fuskarta. Sai da ya isa gaban gadon yaji wani irin wari,wajen da Sajeedan ke kwance Kamar a jike ma Kamar wacce tayi fitsari,duk yadda yaso ya daure sai yaji ya kasa sai da ya toshe hancinsa Yana "Subhanallahi Sajeeda fitsari kikayi a kwance ne ko kashi"? Sajeeda Kallonsa kawai nake hawaye na gudu a fuskata Daren jiya bacci bai ga idona ba saboda kwana nayi Ina sosa gabana,a yanzu ruwan da yawa yake zubo min mai mugun kaikaiyi da doyi,banda wani irin zazzabi daya rufeni,duk wanan halin da na Shiga mijina uban yayana shi ya jefani a ciki,na dauka zai shigo dakina jiya sai gashi bai shigo ba haka na kwana ni kadai Ina susa da kuka,daga kwancen da nake na tsinewa Kabiru yafi a kirga naso Ina da kwarin da zan iya Kai kukana wajen mahallicina sai dai duk yadda naso na d'auki jikina na kasa,dan ji nake kamar zare min duk wata laka dake jikina ake,idan akwai abinda nake iya yi bai Wuce kuka ba,ko sallah kasawa nayi,haka na kwanta Ina numfarfashin azabar da nake ciki,Koda gari ya waye addua kawai nake wani ya shigo,ya taimaka ya dagani dan Inda nake kwance a jike yake Ina iya Jin yadda gabana ke fitar da ruwa mai wari da ni kaina shakar warin nake,bazan iya binne sirrin nan a zuciyata ba,gani nake mutuwa na iya min sallama a kowane lokaci ya zama dole na fadawa wani cutar da Kabiru yamin,ina jin motsin su Annur yan makaranta na dauka zasu leko dan su gaisheni,sai naji Kabiru duk ya Kada kansu akan su tafi makaranta Kar su makara,haka na cigaba da kwanciya Ina Kiran sunan Allah a zuciyata dan shi kadai gareni da zai iya taimaka min,duk da nasan wanan Yana cikin kaddarata,ban isa na kaucewa abinda Allah ya rubuta min ba. Shigowar su Yaya Abu yasa na dan ji sanyi a zuciyata duk da halin da nake ciki so nake ko yayane na Mik'e zaune na zaunar da yayata na fada mata halin da nake ciki,sai dai suna shigowa agurguje suka tsaya basu ma tsaya duba halin da nake ciki ba suka fice daga d'akin. Bani da karfin bude bakina na musu magana haka na cigaba da zubar hawaye Ina tausayin kaina. Fitar su ba Dade wa na fara Jin muryar Yesmeen take tunanina ya bani kila Kabiru ne yake san cutar da ita,hankali a tashe na fara k'ok'arin mik'ewa iya sanina ban nunawa Kabiru nasan sirrinsa ba da har zai tab'a Yesmeen nasan yanzu ba kowa a gidan,duk yadda naso na Mik'e kasawa nayi dan banida kwari,magana ma da nake ba fita yake ba haka na kwanta na ringa rokon Allah a zuciyata har naji motsin bud'e kofata naga Kabiru ya shigo d'akin,na zuba masa ido Ina kallon sa hawaye na gudu a fuskata yadda yake toshe hancin sa yasa naji wani irin azababen kuka ya kwace min,shi ya jefani a cikin halin nan, ya kwanta da Kare yazo ya kwanta dani,yasan cewar halin nan da nake ciki shine sila amma yake toshe hancinsa saboda Yana Jin wari,kila daga haka idan yaga bazai iya ba sai ya sakeni, tunda bani da abin mora bazan masa amfanin komai ba ya riga da yayi kudi dani. Hancinsa ya Kara toshewa Yana "Sajeeda wanan warin daga Ina haka"? "Kafi kowa sanin warin daga Ina yake fitowa Kabiru ka cutar dani mai na maka da na cancanci haka daga wajenki duk mutanen duniya ka rasa da wa zaka yi kudi sai ni" Motsi kawai bakina ke yi Ashe maganar ba fita yake ba Hakane yasa na Kara rushewa da sabon kukan,hannuna da nake ji kamar ba nawa ba saboda sirrintar da yayi na daure na yaye bargon dana rufe jikina. Kabiru ya ja da baya Yana "Sajeeda mai nake gani haka"? Bansan Mai ya gani ba,amma nasan gabana yake kallo da nake Jin iska na shigana kamar ana budeni,har lokacin Ina Jin ruwa na bulbulo min. Hannunsa na rawa ya jawo bargon ya rufe min jikina da sauri Yana "Sajeeda bamu ga ta zama ba ya zama dole na Kai ki asibiti wane irin ciwone wanan Kinga yadda jikinki yayi rami kuwa subhanallahi tashi tashi na taimaka miki ki gyara jikinki mu tafi asibiti" Ya fa san cutar bata asibiti bace ya fa san shine silar shigata wanan halin ya fasan duk asibitin da zai kaini ba mai min magani,shi yasan mai ya aikata min Da ido na ringa bin shi Yana toshe hanci ya Shiga bandaki ba jimawa ya fito,ganin na kasa tashi ya kinkimine duk jikina da nauyina haka ya sureni ya kaini bandakin dake ta kamshin dettol. Wallahi da ace Ina da karfin da zan Mike da da hannu na zan kashe kabiru saboda mugun tsanar sa dake fita da duk fitar numfashina hancinsa a toshe ya wawatsa min ruwan. Kusan shi ya saka min Kaya dan ko tsayawa bana iya Yi. Yana gama saka min Kaya yayi waje mintuna a tsakani sai gashi ya dawo da flask din shayi,sai jera min sannu yake. Karara saman fuskar sa kamar Mai tausayina,kamar bashi ya jefani a wanan halin saboda San zuciya da san duniya ba. Ban iya Shan shayin ba haka ya ajiye yayi waje Yana bari yaje ya shirya ya dawo mu tafi. Kabiru Jikinsa rawa kawai yake da ya baro d'akin Sajeeda hankalin sa yayi mugun tashi da ganin yadda gaban Sajeeda ya rarike, bai tab'a tunanin haka jikinta zai yi ba,dan matar Rabiu ba haka take jin jiki ba,ko shekaranjiya da yaje Suka Shiga d'akin da aka killace ta bakinta ne kawai karkace kamar Mai ciwon barin jiki,yaso itama Sajeeda ace hakan ce ta kasance Mata,abinda ko wata bai rufa ba Ina ga Nan gaba. Wayarsa ya d'auko ya hau neman Rabiu a waya Yana dagawa ya hau magana kasa kasa Yana "Rabiu kaga yadda gaban Sajeeda ya rarike kamar rijiya Yana fitar da ruwa mai doyi tun ba'aje ko Ina ba ban taba tunanin haka jikinta zaiyi ba na dauka iya ruwa da kaikaiyin za tayi ta fama dashi ban kawo mata haka ba " "Abokina kana da matsala wallahi yanzu da ka Kira Mai kake so ayi bayan aikin gama ya riga da ya gama Kai dai ba burinka ka samu kudi ba Kuma ka samu mai kake dagawa kanka hankali Kuma,ai yanzu kyautata mata zaka yi tayi, "Yanzu ba abinda za'a iya yi akai"? Rai a bace Rabiu ya fara magana "Wai Ni Kam Dole na maka akan harkar nan ne da kanka fa ka kawo kanka da amincewar ka aka ma aikin da Mai kayi tunani zaka samu kudin a banza ne,?kaje ka cigaban da kula da ita ba abinda za'a iya yi akai da ka samu ma an bar maka ita

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});