Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 105

Chapter 105

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,238 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

iya maka addua ko na taimaka ma da shawara" Kabiru kuka kawai yake dan bazai tab'a iya bude baki ya fada mata abinda ke faruwa ba,ya faro kuruciyarsa da kyau,tsakiyar rayuwarsa da kyau wai sai da yaje matakin karshe ya kauce ha ya saboda san zuciya da san abun duniya ko da asirinsa bai taba tonuwa ba ace duk abinda yake so Yana samu dole watarana ya mutu ya bar duk abinda ya tara dan baza'a bine shi da komai ba sai kyawawan ayyukan sa. Mahaifiyar sa kuka ta saka masa tana ya fada mata damuwarsa dan bata san Mai yasa gabanta ke faduwa Kamar akwai abinda zai same shi ba ya fada Mata koma menene ita mai rufa masa asirine" Kabiru da ya fara Jin Kamar ana cire Masa Abu a jikinsa ya bud'e bakinsa dak'yar Yana "Kiyimin addua kawai Hajiya adduar ki nake bukata" Hajiya na k'ok'arin magana sai ga wasu sun shigo aguje suna motarsa ta Kama da wuta. Hajiya ta mike hankali a tashe Kabiru kuwa ya rufe idonsa dan yasan duk sai sun karbe abinda Suka bashi. Kiran da ya shigo wayarsa yasa ya dauka makocinsa ne yace gidansa ya Kama da wuta. Bai ce komai ba ya kashe wayar. Tuna gidan da ya ginawa mahaifiyar sa ma da kudin kungiya ne yasa ya mik'e a zabure Yana "Hajiya mu bar gidanan yanzu Nan kizo mu fita karki d'auki komai" Hajiyarsa na k'ok'arin magana yaja hannunta da sauri suka fita. Suna fita gidan ya Kama da wuta kamar an jefa bomb Hajiyarsa ta fara ihun sallati tana neman fita a hayyacinta. Kabiru kuwa ya hau Jan hannunta dan mutane sun fara k'ok'arin kawo agaji Wai zasu kashe motar dake taci da wuta da gidan. A takaice Kabiru tsohon gidan da mahaifinsa ya gina Suka koma gabad'aya ji yake kamar ya yanke Jiki ya Fadi,mahaifiyarsa kuwa sai tambayarsa take akan ya fada mata mai ke faruwa. Amma Kabiru yaki magana Dan yanzu yasan zasu iya kashe shi a kowane lokaci so yake ya nemi Sajeeda ya nemi yafiyarta so yake ya sake saka yaransa a idonsa amma ji yake bazai iya ba dan jikinsa ba kwari haka ya kwanta idonsa a rufe Yana Jin zuciyarsa kamar ana hura masa wuta saboda zafi,a karshe dai yasan kashe shi zasuyi Mai zai cewa Allah,yasan tun a kabarinsa zai fara girbar abinda ya shuka. Mahaifiyarsa haka ta saka shi agaba sai kuka take,duk abincin da ta kawo masa baici ba Yana kwance idonsa a rufe kwmar matace ya kira Saifullahi Yana Jin muryar sa ya kashe waayar duk yaran ba Wanda bai Kira ba amma ba Wanda ya d'auki wayarsa,ya Kira lambar Sajeeda a kashe,Ina ma da yadda zasu yafe masa. A Haka mahaifiyar sa ta kwanta a gefensa tun tana zaune har sai da ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita. Wajen karfe uku yaji wani irin iska ya shigo d'akin kafin ya gane Mai ke faruwa sai yaji ana ta Kiran sunan sa Kamar daga nesa,kamar Wanda ake bawa umarni ya mike Yana jin jikinsa na d'aukar wani irin zafi,gabansa ya mik'e Yana harbawa. Waje ya fita yana jin magana a kunensa,kamar zai haukace ya hau fara gurnani shi kadai Yana dube dube,nesa da gidan ya hango wani katon karya bai yi wata wata ba yayi Kan Karyar,Yana zuwa ya damketa Karyar na cizonsa jikins na jini,haka ya hau saduwa da karyar,Yana gurnani,Yana Jin jikinsa na d'aukar wani irin zafi. Ji yake jikinsa Kamar ya Kama da wuta a jikin karyar ya fara k'ok'arin zare jikinsa daga jikin karyar da ta daina motsi,sai yaji Kamar an like jikinsa da Gam,ya kasa zarewa,idan yaja da k'arfi sai yaji Kamar numfashinsa ake zarewa, tuni ya fara ihu,a wanan halin aka fara kiraye kirayen sallah asuba. Mutane suka fara fitowa dan su tafi massallaci,Suka ga Kabiru a durkushe jikinsa a jikin karya,sai gurnani yake Yana ihu Kamar ta karyar. Tuni wasu Suka kasa zuwa massallacin Suka zagaye shi suna sallati,kad'an daga ciki Suka gano ai Kabiru ne, sallatin da ake ta zubawa yasa mahaifiyar sa fitowa da gudu,tana zuwa taga halin da Kabiru ke ciki ta yanke Jiki ta fadi,tuni mutane Suka taru suna kallon Kabiru dake Haushin Kare da Kuma alama jikinsa ya manne da na Karyar da bata motsi,abinka da karamin gari,tuni labari ya Kai ko Ina,a wayanda suka zo ganinsa har da mahaifin Sajeeda da hankalinsa ya yi matukar tashi,dak'yar ya koma gida dan tunda yake bai tab'a ganin abinda ya girgiza shi haka ba. Sai manya a cikin garin ne Suka d'auke Kabiru da karyar dan har yara sun fara jifansa. A takaice sai da mallamai Suka zo da karfin Addu'a aka iya raba Kabiru da jikin karyar, Kabiru kuwa sai haushin kare yake,jikinsa ya fara komawa na Karyar,sai susa yake Yana ihu,yana k'ok'arin cizge gabansa dake ta jini, tuni aka yanke a daure shi dan jiwa kansa ciwo yake,sai dai suna k'ok'arin Kama shi ya ture su ya diba a guje a tsirara Yana Haushin Kare. Allah ya tsare Mana imaninmu ya hanemu da kauce hanya alfarmar Annabi Muhammad sallalahu alaihi wa salam. Mahaifiyarsa kuwa jininta wani irin Hawa yayi Wanda sai da aka kaita asibiti aka bata gado. Sajeeda........... 2nd to the last page in Sha Allah munzo gangara ko? *AYYIRIRIRI AHAYYE CHAS 💃🏼💃🏼💃🏼 sunan wata waƙa wai ita LUWAI* _Ana tayi muna tayi manyan mata dai da gaske sun dage sai sun zama kalar gaban mota kalar camera tare da gudummawar Mg's skin care Hajia ta kina ina ake ta wannan harkar arziƙin mata nata glowing suna faranta zuciyar mazajensu da laushi da santsin fatar su ke kina nan kina fama jiki duk kirci😱😱?_ Ah haba madam yunƙuro ayi tafiyar nan dake ki shiga ki wataya acikin shahararrun matan nan da ko'ina ake fatan gani dan an daɗe ana jin su watau *team glow by Mg's* Macen da ta isa itace mace karki bari ki zama cikin irin muna matan nan da suka rako mata duniya kuna tafe da mijinki yana kallon wata har miyau na zuba tsabar haɗuwarta da kyan fatarta Mg's skin care sune sirrin duk wata macen da ta isa a ɗaga kai a kira da suna mace wacce ba'a jin kunyar shiga taro da ita daga nan har villah kizo/kuzo mu haɗe a wannan ƙasaitacciyar tafiyar ta Mg's skin care domin sune na gaban gaba sune suka ciri tuta indai a harkar gyaran skin ce hajiata kiyi wani fresh kiyi smooth wow🥰🥰🥰kina tafe kina walwali idan fa kina amfani da *Mg's skin care* ba kya buƙatar ko wanne irin mai product ɗinmu katt ne duk matsalar fatarki muna da maganinta uhmm inata miki labari nace ba sister shin meye matsalarki ta gaban goshin ƴallaɓai? Acne?, pimples? spot?, strech marks?, sunburn?. to hutas bi'izinilLah muna da maganin matsalarki kina ganin mata a tiktok fuska luwai lumus kice dama ni ko? to in dai kina tare da *Mg's* matsalarki tazo ƙarshe bama cika baki gaskiya itace takenmu haka nan kuma siyen nagari mai da kuɗi gida *MG's skin care gagarabadau* Price ɗinmu daidaitacce ne sannan kuma dai dai da aljihunku *Soap price:4k* maiso yy mgn 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook: mg's skincare Masu bukatar cream Shima munadashi harda

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});