Chapter 23
Chapter 23
"Abban Nusrah da ma hakura kayi da kawo Mana Kare cikin gidanan malaikun Rahama basa shiga gidan da ake da Kare wallahi" "Karki damu wlh wanan Bai Kai wancan girma ba Mai kyau ne Sajeeda gidanan fa sai da Kare saboda gadi nidai fatana ki jawa yarki kunne Kar ta sake ta cutar min da Karen nan wlh idan ta tab'a wanan ba kyalle ta Zan yi ba" "Ai bama ta gidanan saboda ta tsorata saboda yadda kayi fushi shi ne nace sai ka dawo na baka hakuri naga ka hucce sai ta dawo" "Haba ba komai tayi dawowar ta" "Na gode Abban Nusrah" Hira muka Dan tab'a har bacci yayi awon gaba dani. Kabiru Wajen karfe biyun dare ya tashi ya fice daga d'akin yayi waje ba jima wa ya dawo cikin sand'a ya nufi d'akin Yesmeen Yana murnar yadda komai yazo masa da mugun sauki zai aiwatar da aikinsa Yesmeen bata nan. Yana Shiga d'akin Yesmeen ya taka kujera ya cire glass din fitilar dakinta Yana zuba murmushin mugun ta mulmulen abunda shugaba ya bashi ya saka a fitilar kwan ya maida glass din Kamar Bai saka komai ba ya kashe fitilar Yana "ke da gani Yesmeen sai dai a lahira ke da gani sai dai idan baki dawo cikin gidan nan kin kunna fitilar nan ba shegiya tsinaniya" Ya fito daga d'akin ya rufo k'ofar ya koma d'akin Sajeeda. Washegari da yamma sai gashi ya kawo wani Karen sai dai wanan Karen bai Kai Wanda ya mutu muni ba. Sajeeda kanta da ta ga Karen bata wani ji ta tsorata ba da sassafe ta kira Yesmeen akan ta dawo Abban ta ya hakura. Wajen karfe biyu ta dawo gidan Dan haka kawai taji ta matsu ta dawo dan Bata so Kabiru yayi wa Sajeeda wani abu. A lokacin da Kabiru ya dawo da hijabin ta har kasa ta fita ta gaishe shi. Bai nuna mata komai ba ya amsa cikin faraa ta Kara bashi hakurin abinda ta masa ya saki murmushi Yana "kinci darajar abokina ya hakura bai yi fushi ba yanzu ma na sake kawo wani Karen saura ki Kara kashe min shi" Yesmeen sunkuyar da kanta tayi dan tasan akwai mugun abun da yake so ya aikata A ranar bata ji motsin sa a bayan gida ba har aka kwana biyu sai taji hankalin ta ya kasa kwanciya tasan dole da wani abu. Salo kawai Kabiru ya canza dan ba yadda za'a ya yafe Mata cikin sauki ya Kuma k'i yi mata wani abu. Haka kawai ta tsiri Azumi,Kamar dai wancan Karen Yana kaiwa Karen abinci da komai Amma baya zuwa biyun dare yayi Abubuwan daya Saba yi, Yesmeen kuwa tunda ta dawo bata tab'a kunna fitilar d'akin ba dan tana iddar da Sallah asuba zata hau mafarkin tana kwance wata ta shigo ta kunna fitilar glass din ya fashe Mata a ido tana ihu sau uku tana mafarkin hakane yasa take tsoron Kuna fitilar a zahiri idan dare yayi sai ta kunna hasken wayarta tayi uzurin ta. A yau ma bakin ta d'auke da azumi wajen karfe hudu bacci yayi awon gaba da ita. Sai ta fara mafarkin wata ta shigo d'akin ta taka abu tana ta addua ta cire glass din fitilar ta Ciro wani mulmulallen abu ta Kai bandaki ta fito. Ko da ta farka gani tayi kamar a gaske wata ta shigo d'akin. Ta rasa mai yasa take irin wanan mafarkin. A haka ta sha ruwa zuciyar ta cike da tunani. Kabiru Sau uku Yana zuwa wajen shugaba Yana fada masa ba abinda ya samu Yesmeen har yanzu bai ga wani Abu ya same ta ba,gashi lokacin da aka bashi yayi aikin yayi Yana tsoron yaje yi Yesmeen ta gan shi. Shugaban ce Masa yayi yaje har Yanzu Yesmeen Bata kunna fitilar bane idan har ta kunna ita da gani sai dai a lahira Kuma a yau ya tabbatar da yayi abinda Suka saka shi ko Yesmeen ta gan Shi zasu gani ta nan suyi maganin ta,da haka ya samu kwarin gwiwa ya dawo Yana ta mamakin Yesmeen yarinya kamar mayya ta gagare shi yayi mamakin tsawon lokacin nan yadda taki kunna fitilar dakin ta kamar wacce tasan abinda ke faruwa ai ko taki kunnawa sai ya mata dole ta kunna dan ba wacce ya mugun tsana kamar ita idan ya makantar da ita bata da idon da zata cigaba da saka masa ido. 2am Wajen karfe biyu dare Yesmeen ta farka saboda Haushin karen daya dameta. Tunda Kuma ya kawo wanan Karen bai tab'a irin wanan Haushin ba,tashi tayi zaune tana Jan tsaki ta jawo buta ta daura alwala sai dai ko da ta tadda sallah sai taji ta kasa ma nutsuwa tayi sallah saboda Haushin da Karen yake yi. Ko da ta sallame taji Karen na cigaba da haushi. A hankali ta nufi wajen window dan ta leka dan tasan dai yanzu Kabiru ya daina zuwa bayan gidan. Koda ta leka abinda ta gani ne yasa numfashin ta d'aukewa. Kabiru ta gani a durkushe akan gwiwarsa ya daure karen yana ta saduwa da karen. Rawar da jikinta keyi yasa ta zubewa cikin tashin hankali abinda ta gani...... Wanan page din yaja hankalina na fara rubuta labarin nan dan akwai Abubuwan ban alajabi a cikin novel dinan Allah ya tsare Mana imaninmu Anan na kawo karshen free pages din RUFAFFEN SIRRI Shin Yesmeen na kunna fitilar dakinta Shin Kabiru na samun cikar burinsa ? Menene makomar Sajeeeda RUFAFFEN SIRRI akwai ban tausayi da alajabi shin Yesmeen ce abar tausayi ko Sajeeda ku biyo sadnaf a cigaban labarin ga Mai san ta samu cigaban sai ta biya 500 ta acct dinan 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko katin mtn ta layin Nan 08033719070 ko ta layin Nan 08068484400 sai a turo da shaidar biya ta Wanan layin 08033719070 ko wanan layin 08068484400 mutanen Niger Kuma ku tuntubi wanan layin +227 96 82 89 84 *Ahayye wata tafi wata💃🏼 Hajjaju kike ko kuma yar rakiyar hajiyoyi🤗 kina amsa sunan mace ko muna mata kika rako🤔 Kan sanyi dai nake magana kar kice ina ci miki fuska🫣 Cikin nau'in sanyin wanne matsalar ki ❓ NI MAMAN HIDAYA KANO na zo muku da maganin SANYI gangariya Wanda bashi da illa ga Babba da yaro zaku sha ku godewa Allah ku gode muni domin kuwa duk wani nau'in sanyi da ya addabi rayuwar ki ya hana ki sukuni da rawar hantsi to ga maganin sa da yardar Allahu . Rashin Jin dadin xxx Rashin gamsuwa Rashin dandano🤦🏻♀️ Hajiya farin ruwa ne ko kuraje🤗 budewa ce matsalar ko rashin saukar ni'ima in shaa Allahu kukan ki ya kare👌🏻 Zan baki maganin da a kalla sai kin kai kimanin wata guda kina amfani da shi zai shiga lungu lungu Sako Sako na jikin ki ya wanko shi yayo waje da shi daga sannan kema sunan ki ya canja a fara lissafa ki cikin mata. *Dan Allah Mama na ki gyara ba sai ya gaji ya dakko wata ba ki rasa makama.* Naira 3000 ne maganin mu amma ina mai tabbatar miki da cewa in shaa Allahu zaki gode zaki dariya kuma ki kawo wasu ma dan samun tasu maslahar *Akwai kuma sabulu da zai wanke ya tace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111